Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jin kewa ne" Kallonta yay yace "Sure?" Ta gya蓷a masa kanta yace "Kullum kina nuna cewa you're strong woman, amma damuwar fuskarki a kullum 茩ara fallasa asirin zcyar ki take, Why Ayushert?? Me yasa kike son sanyawa kanki damuwa har haka ne? Damuwa bata magani sai dai ta sanyawa mutum wank ciwon nada ban, Ni Mijin ki ne idan wani abu nai mki ki fa蓷a min _I promise to you I'll change_ zan sauya zan gyara" girgiza masa kai tayi tana 蓳oye hawayen idanunta tace "Ba kai min komai ba, kuma har abada bana tunanin zaka min" yace "Then Meke damunki gayamin?" Kuka zata sakar masa ya tashi tsaye tare da mi茩ar da ita tsaye yace "It's okay! Basai naji ba Allah ya yaye maki kuma ya kawo maki sau茩i" yana fa蓷in hakan ya jata zuwa flat 蓷insa kansa ne ya sara gabansa ya fa蓷i da sauri ya kalli a gogo yaga 10 da wani abu, in sha Allah gobe zai ziyarci Likita. Sheikh ya 蓷an yi gyaran murya kana ya 蓳oye tsoran dake ransa ya kalli Anut Amina yace "Yanzu mene na kuka kuma? _In sha Allah nothing will happen to him, in sha Allah"_ Anut Amina tace "Na kasa nutsuwa ina jin Dadyn Huda kamar baya cikin hayyacinsa, wlh ga bana fa蓷uwa yake" Arjun yace "Ki kwantar da hankalinki, bari Abba (Barrister) yazo muji kiran da akai masa" Granny ta cire bakin zani tace "Shkknan su kuma yaran duk a gantali za'a neme su a dinga rasawa fisabilillahi? Allah ka dubu idanun bayinka ka dawo mana da wannan bawan Allah" Lumshe idanunsa Sheikh yay yana jin Yadda zcyarsa ke bugawa tsoro da damuwa duk ya gama cikasa, amma ko a fuska bai nuna ba yana 茩o茩arin danne damuwar dake ransa, Mami kallon kowa take domin ita damuwarta a yanzu baya huce Sheikh tana tunanin ta Yadda za'ai ta samu kansa cikin sau茩i, mi茩ewa tsaye Sheikh yay Arjun yace "Buddy ina zaka?" Bai kulasa ba yaci gaba da tafiya zuwa library 蓷insa, Granny tace "Itama waccen ta aro rashin kirki ta sanyawa kanta, to duk ba sai dai suci kansu ba fisabilillahi? Ni ai ba za'a kashe ni da rai na ba" sarai Arjun yasan da Fannah take kawai yay shiru tunani masu yawa na damunsa, ga lalacewar wayarsa shi dan haushi tunda ya ajjiye ta bai 茩ara bi ta kanta ba. A hankali Sheikh ya tura 茩ofar library room 蓷in nasa, kana ya sanya kansa ciki yana 蓷an fesar da numfashi su yake ya ke蓳e shi ka蓷an ko ya samu nutsuwa a ransa, jingina yay a jikin 茩ofar yana tunanin mgnar P.a 蓷insa da yace an sace motar Company 蓷aya an rasa, to waye ta 蓷auka me zaiyi da ita? Mene ma'anar 蓷aukan da yay? Duk wannan shine abinda ke damunsa amma babu mai bashi amsar duk wannan tambayar da yay, ware fararan rikitattun idanunsa yay sbd shasshe茩ar kukanta da yake jiyowa, cikin nutsuwa ya fara taka 茩afafuwan sa tare da jefa manyan idanunsa yaga ga inda zai ganta, a dur茩oshe ya ganta ta cure waje guda jikinta sai rawa yake sbd zazza蓳in masassara daya kawo mata ziyara, ga 茩uncin zcyr da yake damunta a kwana biyun nan, uwa uba fa蓷uwar gaban da take, tsaye yay a kanta yana karantar yanayin ta kasa cewa komai yay sbd idan yay mgnar wannan karan bai san mene za tace masa ba, Musamman daya fahimci abinda yake damunta wajan kashi biyu ne, cikin jikinta wanda har yanzu bata yarda dashi ba shike 茩ara sanyata take masifa, ga kuma ma茩a sudin abinda yake sata damuwar, wanda ya riga yasan ko menene shi ya 蓷auki niyyar 蓷aukan mataki cikin gaggawa yana jiran lokaci ne.
Cikin nutsuwa ya dur茩osa dai-dai inda take tsugune a taushashe ya kira sunanta _"Zahraaah"_ kine 蓷agowa tayi sbd haushin sa data keji amma a yanzu tana bu茩atar mai lallashinta tana bu茩atar mai kula da ita,tana bu茩atar mai kwantar mata da hankali da sata farin ciki.
Jin tayi shiru ta茩i yarda ta 蓷aga kanta yasa ya 蓷ura lallausan hannunsa a wuyanta fiddo idanunsa waje yay sbd zafin da yaji ya ratsa shi da sauri kuma ya 茩arasa zubewa a wajan yana sanya hannunsa tare da jiyowa da ita gaba 蓷aya zuwa garesa sosai jikinta ke rawa ta kasa yarda kuma ta kallesa bai tsaya jiran komai ba ya mannata da jikinsa ya rufe tsam a 茩irjinsa tare da fara shafa kanta yana bubbuga bayanta alamar rarrashi, 蓷umin da taji yasa ta 茩ara narkewa a jikinta harta manta da tsanar da tayi masa mai taimakon ta kawai take nema, jin yadda duk ta shige masa yasa ya sanya hannunsa ya 蓳alle bottles 蓷in gaban rigar sa faffa蓷an 茩irjinsa wanda yake cike da gashi masu kyau da tsari sai Shinny yake ga yadda brest 蓷insa suka bu蓷e gefen nippy 蓷insa yana zagaye da wasu siraran gashi wanda sukai masa 茩awanya, yana gama bu蓷e 茩irjinsa yasa hannu ya ware mata Laffaya jikinta yana mmkin yadda take son zama da 茩ananun kaya wanda ganinsu ka蓷ai yake sanyawa ya fita a hayyacinta ya zautar da tunaninsa.
Zare Laffaya yay ya barta daga ita sai 茩aramin sket iya laps (Cinyoyin) 蓷inta sai kuma wata 茩aramar riga mara hannu wacce ta tsaya mata iya saman cibiyar ta, Booms 蓷inta sun cika sosai kamar zasu fasa 茩irjinta hakan kuma baya rasa na saba da cikin jikinta daya fara 茩wari, wani irin sanyi ne ya shiga ratsa mata 茩ofofin fatar jikinta zuwa cikin 茩ashinta wanda kai tsaye sanyin yake samun gurbi a cikin 蓳argon ta, ganin yadda jikinta ke rawa idanunta suna tsiyayar hawaye ga yadda take taune lips ka蓷ai yasa ha fahimci zazza蓳in ya gama cin 茩arfinta, cikin kulawa ya ware hannayenta kana ya mannata da jikinsa suka sauke ajjiyar zuciya a tare shi ya sauke numfashi ne sbd zafin jikinta daya daki farar fatarsa, ita ta saki ne sbd abubuwa kusan guda biyu na farko sanyin jikinsa wata fara connecting da jikinta, sai kuma wani shock da taji ya kamata fatar jikinta ta fara mutsawa yanayin data da蓷e dashi tana dannewa ya fara dawo mata sabo, zagaye hannunta tayi ta ri茩e ququnsa tana cije baki, rungome ta yay sosai yana hura mata iska a cikin kunanta a hankali kuma ya fara sutale 拼ar fingilar rigar jikinta, idanunta wanda sukai nauyi ta bu蓷e ta kalli 茩yakkyawar fuskar mai cike da haiba jin hucin numfashinta yasa ya ran茩wafo da fuskarsa sosai hakan yasa ya 茩ara matseta a jikinsa, fuskarsu ta ha蓷e sosai hadda bakinsu yana kan saitin na 蓷an uwansa, idanunta na zubar da hawaye suna sauka a 茩irjinsa, bakinta na rawa tace "Na tsaneka Sheikh! Bana sonka" ta fa蓷a tana ri茩e bakinsa tare da fara sha, lumshe idanunsa yay sosai ta bashi da dry, ga zafin jikinta ga masifar dake damunta ga kuma neman mgnar da take a tsakiyar daran, 茩arasa zare rigar yay da sauri ta 茩ara shigewa jikinsa sbd bayyanar bawar 茩irjinta.
Barrister na zaune cikin mota shida Alhj Kamal yace "Nafa 蓷auka wani ke kira ashe kai ne why baka shigo ciki ba?" Wani files Alhj Kamal ya mi茩awa Barrister yace "Ga contact 蓷inka Nan an kammala abinda kake nema shekara da shekaru yau ya samu congratulations" da farin ciki Barrister yace _"Wow! What a great new?_ Wow Hamdan Balarabe you're lucky dame zan biyaka?" Alhj Kamal yace "Kawai saka samin hannu a wannan file 蓷in" da sauri Barrister yace "Ina file 蓷in ai ba jira kawo sa kawai, Gsky ga faranta kashi 80 na burina ya cika" Alhj Kamal ya mi茩a masa file 蓷in yana fa蓷in "Haba! Nafa san yadda kake son Contact 蓷in" hannu ya sanya masa yace "Bari na shiga ciki ngd Sosai, kasan komai ai?" Murmushi Alhj Kamal yay yace "Ba damuwa ngd fa" daga haka sukai sallama Barrister ya dawo cikin Parlon. A zaune ya samesu gaba 蓷aya har lokacin kuma Anut Amina kuka take ta rungome Huda, Granny banda share hawaye da face majina babu abinda take, Arjun na zaune yana tunanin halin da Sheikh yake dan hankalinsa bai kwanta ba, Mami ma idanunta ba kan hanyar Library 蓷in, Fareeq yay jigum yana ta tunani, Buhaiyya tana zaune da waya a hannunta bincike akai sosai akan gawar su Uncle Sham cikin Sa'a kuma aka samu Sim card a cikin aljihun sa, gaba 蓷aya suna securities 蓷in kansu ya toshe sun manta da gidan Redio, sosai Accident 蓷in ya gigita su, domin har yanzu jini ya茩i tsayawa a jikin gawar Uncle Sham, kai tsaye aka nemi wata 茩aramar waya aka sanya sim 蓷in ciki, contact 蓷in ciki suka fara dubawa har suka zo kan wata number da akai saving da _DEEDAT BALARABE_ haka nan mai kiran yaji number tai masa dan haka kawai yay dailing number. Suna zaune gaba 蓷aya a gida 蓷aya sun kasa bacci kowa da abinda yake damunsa, Yana Ya Falta, Mama kolo matar Kawo Madu. Wayace ta 蓷auki 茩ara Mami dake kusa da wayar tana mmkin tafkekiyar wayar wace domin bata ta蓳a ganinta ba, Barrister dake tsaye ya kalli wayar yace "Wannan fa? Ina me ita?" Arjun ne yace "Ta Buddy ce" Da mmki Mami da Barrister harda Granny suka kalli wayar kafin Barrister yace "When yay waya?" Arjun yace "Ba jimawa ai Abba" a dai-dai nan kuma wani kiran ya sake shigowa Mami tai saurin 蓷auka tace "Bari na kai masa" kallanta kawai Arjun yay tsoro ya shigesa, sai dai bai ce komai ba, kai tsaye Mami ta nufi hanyar Library 蓷in. Lumshe idanunsa Sheikh yay yana jin Yadda Fannah ke kissing bakinsa cikin wani irin salo na musamman gaba 蓷aya ba a hayyacinta take ba, fesar da numfashi yay tare da fisge bakinsa kwa蓳e fuska tayi idanunta a rufe ta bu蓷e baki zata saki kuka yau saurin rufe mata bakin ta hanyar sanya bakinsa ciki, Wheel hannunsa na cikinta yana shafa tare dayin sama dashi zuwa tsakiyar kyawawan 茩irjinta, cikin wani irin hali ya 茩ara sakar mata da wani kalar numfashi mai kama da gurnani, slowly ya zare bakin yace _"Stop cry Zahraaah, I'm here nothing will happen to you Jewel, ok just hug me you'll feel better My dear Fatima Zahraaah"_ cikin kuka tace "I hate you Sheikh Imam hamdan Balarabe na tsaneka, bana son...," Saurin matse nippy 蓷inta yay wanda ya sanya tai saurin ri茩e mgnar tana ma茩ale sa, kafin cikin zafin nama jikinsa har rawa yake ya mirginata 茩asa tare dayi mata rufa, 茩arar da yaji da kuma salatin da yaji an tafka yasa ya juya yaga Mami tsaye a kansu...




Sirrin mu isn't free book is for sale contact to subscribe 08119237616



NIMCYLUV 鉁嶐煆�
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: Matter's Of The Heart
77-78

_SEASON 7 KITCHEN_

_BAN TA苼A GANIN WAJAN DA SUKA 茦WARE WAJAN TSARA LAFIYAYYAN *CAKE馃嵃* IRIN 7 KITCHEN BA, SAU TARI NI *NIMCYLUV* BAI GIDANA YA KAN YAWAN TAMBAYTA INA NAKE SAMUN LAFIYAYYAN CHOCOLATE AND MILK CAKE KAMAR HAKA? DOMIN DUK RANAR CIKAR HAIHUWARSA NA NAKE ZUWA A TSARA MIN CAKE NA ABIN MMKI BARI KUJI YADDA ABIN YAKE._

*Mata iyayen nagarta馃拑馃徎馃拑馃徎*

Shin kin iya girki? Idan kin iya wane iri kikafi 茩warewa akai?

To ba haushe ya ce dai ko kona da kyau ka 茩ara da wanka馃泙馃従.

Ina muku albishir da cewa Season 7 sun shirya tsaf dan koyar daku yanda zaku ha蓷a cake na celebration kala kala, da kuma donuts ga kuma bonus recipe na yanda zaki ha蓷a lemo馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.

Duk wannan gara蓳asar za'a ha蓷ata ne da Videos kamar agabanki a keyi馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎. Baya ga haka kuma zamu baki damar mallakar pdf da zaki ajiye abunki a waya dan gaba.

Idan bakya sauyawa yara abincin makaranta kullum sai indomie wannan damar ki ce.

CAKE 茒IN SUN HA茒A DA;
Red Valvet
Chocolate cake
Vanillah.

Ring donuts
Filled donut
Bamboloni

Duk wannan abin zaki iya shine da gara蓳asar Naira dubu 蓷aya kacal 1k馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎. Maza biya ku蓷inki a nan lambar akawunt 蓷in.
0026971316
Gtbnk
Balkisu musa galadanchi.

Saiki tura shaidar biyanki ta nan. 07084161619.

Ku tuntu蓳i wannan lambar domin 茩arin bayani.
08039424298.

Sai an gwada akan san na 茩warai.


__________
Ganin Mami tsaye a kansu ba 茩aramin mmki abin ya bawa Sheikh ba, yama rasa mene zai yi, kansa yaji ya sara da 茩arfi wanda ya sanya yay saurin fa蓷in _"Yasubuhanallah!"_ lumshe gajiyayyun idanunsa yay ya shiga fesar da numfashi, ba tare da zare Fannah daga jikinsa ba ya gyara zamansa tare da 茩ara manneta da 茩irjinsa, cije baki Mami tayi tana jin yadda wani abu mai 蓷aci yazo ya shige ta cikin bakinta, abinda take so take burin mallaka shine wata banza ta samesa cikin sau茩i, hannu tasa ta ri茩e ququnta tace _"Wow! What a nice couple"_ ta fa蓷a tana zagayesu kana ta 蓷ura da fa蓷in "Da kyau Imam, da kyau how long ka kasance da matar Ubanka? Ashe dalilin daya sanya kenan ka茩i amsar tayin da nai maka kenan ko? Uhm! Finally *TA FARU TA 茦ARE...!* zanyi maganinku gaba 蓷aya zaka gane cewa ni Saudat idan naso Mallakar abu baya yimin wahalar samu, enjoy your time Sweet Imam ka huta abinka" ta fa蓷a tana kallon tattausan hannunsa dake saman cikin Fannah, cije baki tayi sai kuma hawayen ba茩in cikin ganin Fannah da Sheikh suka shiga zubo mata, wayar ta ajjiye masa tace "Nayi al'茩awarin sai ka zama nawa ni 蓷aya kuma zakai mmki" tana fa蓷in hakan tai waje tana goge Idanunta, kamar ba ita tai kuka yanzu ba.
Wata kamilalliyar ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke what's going on? Meke shirin samun sa ne? What is this? Ya rabb, something bad gonna happen Allah ya kawo komai cikin sau茩i amma Tabbas there's something happens menene? Why bai tunanin cewa da Mutane a gidan ba? Bai damu da ganin da Mami tai masu ba, yadda jikinsa yake a mace yake komai bisa jagoranci zyrsa ba tare da tunani ba.
Kansa ya kunce komai ya dulmiye masa, gaba 蓷aya ya rasa meye hakan meke damunsa, fesar da numfashi yay a hankali ya ware manyan idanunsa wanda sukai dan jaa ba sosai ba, ya sauke ganinsa a kanta tai lamo jikinsa idanunta a rufe har yanzu jikinta rawar sanyi yake sai tsotsar le蓳anta fuskarta har wani yellow take, sosai yake mmkin farin farar ta amma duk da hakan bata kamashi a haske ba, yanayin farin su ba 蓷aya bane, haske Sheikh irin na larabawa ne, nata kuma irin na 拼an India ne sbd yanayin jikinta sosai yake 蓷aukan hankalinsa, duk wannan abun da yake bai yadda idanunsa sun sauka a 茩irjinta ba, wata wahalalliyar ajjiyar zuciya tare fisgo Numfashinsa, cikin kasalar data gama saukar masa ya nemi rigar ta ya sanya mata, kana ya ha蓷e ta ciff a Laffayar, tana manne a jikinsa ya mi茩e da ita tsaye bai yarda ya fita da ita ba ya nufi wajan duguwar sofa a hankali ya kwantar da tare da zareta a jikinsa, da sauri ta bu蓷e idanunta wanda suka gama qanqancewa sbd azabar da take sha, ganinsa daf da fuskarsa yasa a hankali tace "You never changed Imam hamdan Balarabe, kullum tsanarka nake" kallon bakinta yay wanda suke mutsawa a hankali take wassafa masa zance dasu, kana ya cilla idanunsa cikin nata, ba tare da yace komai ba, ya gyara mata kwanciya ya 蓷ura bakinsa a kunanta ya tofa mata addu'a tare da shafa kanta, lumshe idanunta tayi sai kuma ta fashe da kuka tana ri茩e hannunsa tana fa蓷in "Please don't leave me alone kaji" uhm rigima zalla kenan a cilla masa zafafan maganganu amma jibi yadda take marai-raice fuska, zare hannunsa yay dur茩osa dai-dai tsakiyar goshinta cikin dakakkiyar muryarsa mai da蓷i da amo yace _"Don't worry Zahraaah! I'll be with you no matter what happen"_ Yana fa蓷in haka ya juya cike da kuzari ya fara taka 茩afafuwan sa tare da fita ya rufe 茩ofar da key kana ya cilla key 蓷in a cikin aljihun sa. Mami na fita bata tsaya a Parlo tai shigewarta cikin part 蓷inta, Barrister dai da Arjun suna zaune Anut Amina zuwa lokacin ajjiyar zuciya kawai take saukewa, idan ta rasa mijinta ina zata ita da ba'a nan garin take ba? Ina zata kai kanta a wajan wa zata zauna? Gaba 蓷aya ta kasa kwantar da hankalinta, Granny sai fatar Majina take tace "Ta badai shkknan? Yaro da ko sauro bai ta蓳a kashewa ba shine za'a nema a rasa fisabilillahi? Duniya zaki damu ni Fa蓷imatu wanne kalar gantalallun mutane nake zaune dasu ne? Babu wanda ya damu da halin da muke ciki sai a samu gaba aita zare mana ido dan Allah, ungo number kira min jami'an tsaro yanzun nan" ta fa蓷a tana mi茩awa Arjun wayarta tace "Maza Ranjun ni ba'a sallamawa dniya ni ba, idan ba hedikwata ne sai naje yanzun nan, ah to uban me ze saman tunda zcyta tsaf take ko ada sai dai a cucan ba dai na cuci wani ba, zamani ne dai ya sauya ni" kafin Arjun yay wani abu Sheikh ya 茩arasu wajan yana 蓷an dai-dai ta fuskarsa, cikin son kawar da damuwar ransa yace "Anut Amina kije ki kwanta" kallonsa tayi da kumburarrun idanunta tace "Haba Sheikh tayaya kake tunanin zan iya runtsawa ban san halin da mijina yake ciki ba?" Gyara tsaiwa yay kana a hankali cikin 茩asa yace "Just pray, in sha bazan dawo gida ba sai dashi" kafin tai mgn wayar Sheikh ta sake ringing, kallo guda yaywa wayar yaji gabansa ya fa蓷i koda bai saved number Uncle Sham ba amma yana haddace da ita a qwaqwalwarsa, juyawa yay tare da nufar part 蓷insa yana kiran Arjun da hannu ganin haka yasa Arjun mi茩ewa yabi bayan Sheikh, daga can 蓳angaren mai kiran ya sauke numfashi jin an 蓷aga wayar yace "Assalamu alaikum fatan muna magana da Deedat Balarabe?" Shiru Sheikh yay yana maimaita sunan kamar yasan sunan kamar kuma mai sunan ya sani, samun kansa yay da fa蓷in "Wasalamu alaika Yes! I I'm" ya fa蓷a yana tsayawa gaban mirror Arjun kuma ya rufe 茩ofar ya tsaya yana kallon Sheikh, Mutumin yace "Ma sha Allah! Kana magana da hukumar bincike ta fararan kaya na nan garin Barno" Gaban Sheikh ya fa蓷i kasa mgn yay sai "Uhm" kawai da yace Mutumin da yace "An samu Accident ne, wanda 蓷aya daga cikin mutanan da suka rasa ransu a jikinsa muka samu layin da zamu kiraka fatan zaka halarci asibiti domin bincikar mamatan cikin gaggawa" .
Saurin Zama Sheikh yay wani gumi ya fara keto masa duk da sanyin a.c dake cikin 蓷akin nasa, fuskarsa ya kifa saman tafin hannunsa ya shiga sauke ajjiyar zuciya da sauri虏, nan take kuma jijiyoyin kansa sukai ra蓷a ra蓷a saman goshinsa, kasa mutsawa yay sbd rawar da jikinsa yake shikenan sauran jigon nasa ya tafi a fili ya shiga fa蓷in _"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, La'ilaha illah anta Suhubanaka inni kuntuu minnal zaluminn"_ sai kuma ya saki wayar kasa tare da bin wayar suka zube saman carpet, Da sauri Arjun ya 茩arasu inda yake hankali tashe yace "Buddy Meke faruwa? Wane ya kira ka?" Kasa mgn Sheikh yay sbd abinda ya tsaya masa a ma茩oshinsa ganin hakan yasa Arjun ya ru蓷e tashin hankalinsa ya 茩ara nunkuwa akan na da, "Dan Allah ka gayamin lafiya? Mene ya faru kai da waye? Wane kuma ya kiraka" Mi茩ewa Sheikh yay tare da shiga bathroom bai da蓷e ba ya fito fuskarsa na zubda ruwa, kallon Arjun yay yace "Duba mana online ticket na zuwa Barno a cikin daran nan" da mmki Arjun yace "Amma tafiya cikin daran nan Meke faruwa ne? Ga tashin hankali nan duk ya bai yana a fuskar ka Sheikh" Sheikh na zura Light blue 蓷in shaddar sa yace "I don't know how to explain you, Uncle Sham sunyi Accident" da 茩arfi Arjun yace "What Uncle Sham? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" da sauri ya kunna net akwai ticket amma sai na biyar 蓷in asuba, Sheikh yace "kasai guda Uku" Sheikh yace ukun ne kawai amma shi kansa bai san waye cikon na ukun ba, Arjun waya yaywa Aliyah ya gaya mata basai dawo ba kana ya kira Umma, Sheikh kasa fita yay sbd Bai son ha蓷a ido da Anut Amina da Huda tausayinsu ya gama cika masa zcy, yasan shi abin tausayi ne then ba komai zai san cewa yafi shiga tashin hankali ba, har zuwa Asuba bai fa蓷awa Arjun Uncle Sham ya rasu ba, haka kuma kwana yay akan ladduma idanunsa har kumbura sukai.
Tun 茩arfe hu蓷u ya gama shiryawa haka Arjun Anut Amina take 茩yar ta bar Parlon ta nufi Part 蓷in Granny, a hankali Sheikh ya tura 茩ofar Library room 蓷in bayan ya bu蓷e da key, tana kwance saman kujerar daya kwantar da ita, tsayawa yay a kanta yaga yadda take sauke numfashi da 茩yar sai ajjiyar zuciya take saukewa da alama taci kuka ta 茩oshi, slowly ya 蓷ago ta gaba 蓷aya zuwa jikinsa, ya ri茩e ta sosai, ba kowa a Parlon hakan yasa ya shige da ita zuwa part 蓷inta, yana zuwa ya nufi bathroom da ita, ruwa mai zafi ya ha蓷a yana jin yadda take 茩ara ma茩ale masa, a haka ya ware Laffayar tass ba tare daya cire sauran kayan ba ya sanyata cikin jucuzzi turo baki tana kwa蓳e masa fuska sai kuma ta bu蓷e idanunta tana kallon Sheikh tai saurin 蓷auke kanta dan bata ma son ta sake ganin mummunar fuskarsa, shima bai damu daya kalleta ba, da sauri ya juya sbd 茩irjinta guda 蓷aya da yay tsalle ya fito yana zuwa bakin 茩ofa yace "Ki shirya zamu Barno yanzu" da zuwa lokacin ya gama samun impormation cewa hadda su Baba Baa'na, jiri har wani di蓳an sa yake, yana fita ya samu Arjun a Parlo sai kuma ga Barrister shima ya fito a shirya ashe shima yasai ticket 蓷in tafiyar shida Fannah kowa fuskarsa babu annuri, Sheikh tasbihi kawai yake dan kansa ya kusa kuncewa, part 蓷in Granny ya nufa yana zuwa tai saurin fa蓷in "Imamu akwai abinda kake 蓳oyewa, nifa ba mutuniyar banza bace da zaku mai dani wata bi ta can" Kallonta kawai Sheikh yay kana ya kalli Anut Amina yace "Zamu Barno yanzu in sha Allah!" Da sauri ta kallesa tace "Me za kuyi a Barno Sheikh kuma at this hour? Dan Allah idan wani abu ya samu mijina ka fa蓷a min" Huda dake gefe tace "Ayyya Sheikh Daddy" wani tausayin yarinyar ya kama Sheikh ya sauke numfashi yace "akan Uncle Sham ne" jikin Anut Amina na rawa tace "Mene Uncle? Mene ya samesa kada ka gayamin wani mummunan abu a kansa" ya fa蓷a idanunta na kawo ruwa Mi茩ewa tsaye yay yace "Matsala suka samu da police amma Allahamdulillah komai ya daidaita In sha Allah, kici gaba dayi masa addu'a Allah ya kiyaye gaba yanzu addu'ar taki yafi bu茩ata" yana fa蓷in haka ya fita daga 蓷akin baki Granny ta saki kafin saka salati tana tafa hannu "Muhammadur Rasulullah (S.A.W) shi Shansu meye ha蓷in sa da wasu Polis fisabilillahi?" Anut Amina sauke ajjiyar zcy tayi sam zcyarta bata yarda da mgnar Sheikh ba, bai ta蓳a yi mata 茩arya ba hakan yasa kawai ta amince da zan can dan bata son 茩arya ta Sheikh 蓷in. Fannah a gaggauce ta shirya cikin wata lafiyayyiyar abaya mai kyau wacce ta kwanta a jikinta, tunda ta fito Sheikh yake Kallonta kana ya kalli Barrister yaga shima ita yake kallo haka nan ransa ya 蓳aci, musamman da yaga yadda rigar ta kamata tai mata masifar kyau, ajjiyar zcy Barrister ya sauke kana ya haura upstairs domin 蓷auko wayarsa, yana fita Sheikh ya mi茩e ya makawa Fannah harara ita kuma ta murgu蓷a masa baki, bai damu da Arjun dake wajan ba ya shammace ta tare da 蓷aga ta sama da sauri ta qanqamesa sbd tsoran da taji, Murmushi Arjun yay domin ya gama gane kishi ke damun Sheikh, tana shure虏 ya 茩arasa da ita 蓷akin ta, tare da direta ya nufi wajan wrdrb 蓷inta wani purple 蓷in hijab ya 蓷auko mata wanda zai sauka har 茩asan ta, fuskarsa ba walwala ya nufi inda take yana zuwa tace "Malam wai meye ha蓷i na dakai ne? Bazan saka hijab 蓷in ba Bashi nai niyya ba" bai kulata ba ya jawota jikinsa tare da zame Vail 蓷in kanta, lumshe idanunsa yay sbd 茩amshin sumar kanta daya daki hancinsa, a hankali ya tura hancinsa cikin sumar kanta yana jin yadda take mutsi zata gudu amma No way to run,

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment