Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

茩ara jin tsanar Sheikh na nunkuwa a ranta, da haka tai wanka ta sauya kaya kana ta fa蓷a gado wani wahalallan bacci yay gaba da ita da alama baya rasa na saba da 蓷umin jikin Sheikh da taji. Sheikh kam kasa bacci yay yadda yaga rana haka yaga dare. Washe gari ta kama idin 茩aramar Sallah Sheikh ya shirya cikin wata bugaggiyyar Gezner fara tass sai 茩yalli take, ko ina ya juya 茩amshi ke tashi a jikinsa, bakinsa sai mutsi yake yana fa蓷in _"Allahu Akbar鲁! La'ilaha illallahu Allahu Akbar walillahil ham"_ a haka har ya isa Mosque ya ja Sallah raka'a biyu kana yay hu蓷u ba, daga nan gidan su Arjun ya huce ya gaida Umma, Arjun ya kalli Sheikh yace "Muje muci Abinci Madam ta gama nasan ba babbar Sallah bace bare kace sai kaci kayan ciki" ta蓳e baki Sheikh yay kamar bazai magana ba sai kuma yace "har wani abincin kirki matar taka ta iya?" Dry Arjun yay yace "Ni bazan ce komai ba, amma yau duk abinka sai ka shiga ciki ai yau daman ranar ziyara ce" kwa蓳e fuska Sheikh yay yana lumshe idanunsa ba tare da yace komai, Murmushi kawai Arjun yay tare da kama hannun Sheikh ya fara jansa zuwa part 蓷insa, Aliyah na zaune tasha ado cikin wata atamfa golden mai haske, tana ganin Sheikh yaja vail ta rufe jikinta sbd tasan halin Sheikh yanzu zai茩i shigowa, Zama yay yana 蓷auke idanunsa sbd Arjun daya bawa matarsa side hug yana sakar mata Murmushi yace "Matar Kinyi kyau har ba'a mgn" nuni tayi masa da Sheikh yace "ke 茩yalle wannan ya fini rashin ta ido akan mace" 茩wace jikinta tayi tace "Buddy barka da dawowa daga 茩asa mai tsarki, anyi sallah Lfy?" Ba tare kalleta ba yace _"Ta茩茩abbalallahu Minna wahh minkii"_ jinjina girman jan ajin Sheikh tayi wanda ya ri茩a ya zama 蓷abi'arsa, mi茩ewa tayi ta nufi kitchen tana shiga wayar Arjun ta 蓷auki 茩ara ganin sunan Uncle Sham yasa Arjun yace "Wai Buddy ina wayarka meye amfaninta?" "Uhm" kawai Sheikh yace Arjun kuma yada wayar a handsfree Muryar Uncle Sham ta cika wajan inda yake fa蓷in "Imam ina son ganinka yanzu" shiru Sheikh yay kana ya gyara zamansa yace "In sha Allah! Uncle zan zo" Uncle Sham da yake kallon matarsa data mi茩e tsaye yace "Mgna ce mai muhimmanci kada kai wasa" Jinjina kai Sheikh yay yace "In sha Allah Uncle" yana fa蓷in haka yay Shiru tare da rufe idanunsa, Aliyah ce ta 茩arasu cikin Parlon da babban tray, wanda yake 蓷auke da funkaso da miyar agoshi miyar taji naman kaza ga sinasir da masa, sai soyayyan naman kaza da farfesun 茩afar saniyya. Barrister ne tare da Alhj Kamal a parlon ba茩in sa suna tattaunawa, a hankali aka Turo 茩ofar Mami ce 蓷auke da basket ta shirya abinci a ciki satar kallon Alhj Kamal tayi shima ya kalleta sai kuma suka 蓷auke kansu, ajjiyewa tayi tare da zama tace "A'a yau Alhj Kamal a gari gsky baka da kirki yaushe rabon dana ganka?" Dry yay yace "Komai kamawa take yanzu ba gashi nazo sanadin Sallah ba?" Tace "Haka ne! Anyi Sallah lfy ya iyali?" Yace "Allahamdulillah" daga haka ta mi茩e tana sauke ajjiyar zcy, wayar Barrister ta fara 茩ara ya 蓷auka tare dayin Sallama, Shiru yay sai kuma yace "Subuhanallah! Yaushe ne?" Shiru yay yana sauraran abinda ake fa蓷a kana yace "Ok ba matsala zan biyo bayanku" yana fa蓷in hakan ya kashe wayar tana sakin dry. Uncle sham ya kalli Anut Amina yace "Maman Huda mgn ce dani, kin茩i bani hankali ina jin idan ban sauke nauyin abinda yake kaina ba kamar nayi ba dai-dai ba ne" kallonsa tayi tace "Haba Abban Huda, bari dai nazo naji mgnar nan" ta fa蓷a tana nufar kitchen shiru Uncle Sham yay abin duniya duk yay masa zafi ga Sheikh har yanzu mai zo ba, wayarsa tai 茩ara ya 蓷auka ganin sunan Baba Baa'na yasa yay picking yana fidda murmushi Baba Baa'na ya kalli 蓷an uwansa dake suma ya tabbatar yau jikin kawu Madu yau sai abinda hali yay yace "Shamsudeen! Jikin Kawo Madu ya tashi sai suma yake gashi yana ta kiran sunan ka" da sauri Uncle Sham ya mi茩e tare da 蓷aukan key 蓷in wayarsa yana fa蓷in "Subuhanallah! Gani nan zanzo yanzu bari na siyi online ticket yanzu" Anut Amina tace "A'a Lfy dai?" Kasa ce mata komai yay sai rungome ta yay Murya can 茩asa yace "I love You! Ki kula da Huda" bai tsaya jiran me zata ce yay waje yana kiran driver. Sheikh tunda ya samu yaci Funkaso guda biyu wani bacci yay gaba dashi a saman sofa abinda bai ta蓳a yi ba kenan bacci da Zhur. Sai bayan asar ya tashe bayan sunyi Sallah suka nufi gidan Uncle Sham Anut Amina ta tabbatar masu Uncle Sham ya fita itama gata san inda ya nufa ba. Kai tsaye gida ya nufa yana zuwa ba kowa a Parlo kai tsaye part 蓷insa ya shige yana zuwa ya samu Mami zaune a saman kujera tana shar蓳ar tana ganinsa ta mi茩e tsaye tare da fa蓷in "My Sweet Imam na shiga uku" ta fa蓷a tana fa蓷awa jikinsa.
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: When All Is Gone
73-74

Da sauri Sheikh ya zare Mami daga jikinsa yana mata kallon baki da hankali, sai kuma ya sauke 苼oyayyiyar ajjiyar zuciya yana jiran yaji mene kuma zata fa蓷a masa nan gaba, Mami kuka ta saki tace "My Sweet Imam wlh mahaifinka baya tsoran Allah! Baya kulawa da ha茩茩in Aure,Nima mutum ce kamar kowa amma bai damu da halin da nake ciki ba bai damuwa daya zauna dani ya kasance dani ba" sai kuma ta 茩ara sanya kuka tana nufarsa ya 茩ara ja baya still shanyayyun idanunsa na kanta, tace "Dan Allah My Sweet Imam ka taimaki rayuwata help me, ka taimaki mahaifiyar ji nake kamar zan bar duniyar" jajayen idanunsa ya juya mata wanda ya sanya Mami ta 茩ara zaucewa tama rasa mene zatai, Yau Sheikh ya zama na Musamman 茩aunarsa ta musamman ce take yawo a jinin jikinta, musamman yanzu da yake yawo bisa 茩afafuwansa sai cikar halittar sa tafi fitowa tare da bayyana! Kasa mgn Sheikh yay sai Kallonta da yake da ido, Mami ta zube saman e ta ri茩e 茩afafuwansa tace "Dan Allah My Sweet Imam ka taimaki Maminka, kai kawai nake dashi a yanzu kai ne kawai zaka iya bani abinda nake bu茩ata" da 茩yar ya samu ya fisgi Numfashinsa tare da bu蓷e daradaran idanunsa waje cikin nutsuwa da kamewa yace "Me kike so? Me Abba yay maki?" Ya fa蓷a yana lumshe idanunsa jine haka yasae Mami Mi茩ewa tsaye ta tsaya daf da Sheikh idanunta fess cikin nasa cike da soyayyarsa tace "Sweet Mahaifinka na da蓷e rabon dana kasance dashi! Ina bu茩atar Namiji yau 蓷aya ka cikamin burina ka 蓷auke min rashin mijina kuma mahaifinka,ka maye min gurbinsa pls Sheyykh" ta fa蓷a tana 茩ara matsawa jikinsa, with much surprise Sheikh ya dinga kallon Mami yana son gasgata zan canta amma maganganun ta sun masa nauyi a kunne dama 茩wa茩walwa, cikin rashin fahimta yace _"Pardon?"_ Murmushi ta saki tace "Haba sweet na! Kamar ba 蓷an zamani ba kaga abinda nake nufi" ta fa蓷a tana 茩o茩arin rungomesa da sauri yaja baya yana zare idanunsa yace "kai! What? Ni kike tunanin zan aikata hakan God forbid!" Ya fa蓷a tana taune le蓳ansa, cikin dakiya tace "Eh! Nasan kaima kana bu茩ata shekarunka sukai kai tarayya da mace, na maka al'茩awarin wannan zai zama *SIRRIN MU* our secret bazan ta蓳a bari kowa ya sani ba yau 蓷aya" ta 茩are maganar taja shafa fuskarsa zuwa jajayen la蓳蓳ansa, iska ya fesar kafin ya 蓷an bu蓷e baki yace "Yasubuhanallah! Da matar uban nawa? Zina mafi muni? Da wannan ranar gwamma ba'a haifi Imam ba" soyayyarsa ta rufe mata ido tace "Wlh Sheikh saika kwanta dani, kasan how long dana kasance ina mafarkin samunka? Dan Allah kada kace a'a bazan iya hqr da kai" fiddo idanunsa waje yay yace "To fya蓷e zaki min kenan ko?" Da sauri tace "Wlh indai zaka tsaya" hannunsa ya har蓷e yana 蓷an sakin murmushi tace "ok go ahead" cikin sauri ta 茩arasu wajansa tana 茩o茩arin rungome yay saurin zare hannunsa ya zabga mata wani 茩yak茩yawan mari wanda ya kusa zata zauce tayi baya zata fa蓷i ya ri茩eta yace "Nasan ne nake, koda ni 蓷an iska ne na gwamma ce naje waje na nema da ku蓷i dana kwana da matar Ubana, ki 蓷auka na ta蓳a aikata hakan to wannan 茩addara ce daga mai duka wanda babu wanda ya isa ya kaucewa 茩addarar sa, dan haka ina jan kunanki tun ina kallonki da raguwar mutunci ki fice ki ban waje" kuka ta saki sbd masifar dake damunta duk abinda Sheikh yake fa蓷a ba abinda ta gane saima kunnuwanta da suke jiye mata wasu kalamai dana ban, cikin zafin nama ta tashi ta fa蓷a jikinsa tare da qanqamesa ta shiga 茩o茩arin zura hannunta a wani ke蓳antaccen shashe da sauri yay ball da ita tare dasa hannu ya jata zuwa bakin 茩ofar Parlon sa yana fidda ta yasa key kana ya jingina da jikin 茩ofar yana fesar da numfashi tare runtsa idanunsa wanda ya kejin sunyi masa nauyi ga wani zafi da suke masa. A hankali yaja jikinsa zuwa cikin bathroom yana jin wata kasala na shigarsa abubuwa da yawa sun masa yawa yama rasa wanne kalar tunani ya dace yayi, bayan ya watsa ruwa ya sanya Armless da 3gauther kana ya 蓷auki ruwan zam虏, da gayan magarya ya bu蓷e ruwan tare da kafa bakinsa ciki ya shiga karanta sururin karya sihiri, sai da ya gama kana ya jijjiga tare da ajjiyewa gefe guda yana jiran ya jigo yaje har inda take ya 蓷ura mata idan ta茩i sha. Fannah na kwance ta kasa cin komai sai rarraba idanu take ko mutsin kirki ba tayi ta zama kamar wata statue, wayar tace tayi 茩ara sunan Ya Falta taga yana yawo da sauri ta 蓷aga tare da mannawa a kunanta, daga can 蓳angaren Ya Falta tace "Autar Mama kina lfy" kwa蓳e fuska tayi tace "Ya Falta wlh duk a tsorace nake" Shiru Ya Falta tayi sai da Fannah tace "Lfy wai? Meke faruwa gaba 蓷aya bni da nutsuwa dan Allah mene?" Kasa magana Ya Falta tayi sai kawai ta kashe wayar tare da ri茩e Yana suka shiga rera kuka, baki da hanci Fannah ta saki ta shiga juyawa wayar ta kasa fahimtar komai bare da kirasu, sa蓳anin hakan ba sai kawai ta kashe wayar baki 蓷aya. Uncle Sham na sauka a airport ya 蓷auki mai taxci zuwa unguwar su Kawo Madu basu da蓷e a hanya ba suka 茩arasa, bai ganin nawa ya bawa mai taxci 蓷in ba ya nufi cikin gidan jikinsa na rawa duk da 茩o茩arin danne damuwarsa da yayi, yana shiga a tsakar gidan ya samu Baba Baa'na da Mama kolo sai matar Kawo Madu dake rusar kuka, dubansa yakai wajan Kawo Madu da yake ta faman suma an rasa mai yi masa komai, da damuwa a fuskar Uncle Sham yace "Yaya akai aka barshi a gida bayan yana cikin wannan halin?" Baba Baa'na yana share zufar yace "Wlh ya茩i bari ko ta蓳a shi ayi bare har akai sa wani asibiti, yace kai kawai yake son gani" Uncle Sham ya mi茩e tsaye yace "Yanzu ganie shi kuma bai san inda kansa yake ba" Baba Baa'na yace "meye abinyi to?" Kai tsaye Uncle Sham yace "A samu mai taxci yanzu mu huce asibiti" Baba Baa'na ya mi茩e kana ya kalli Mama kolo yace "Muje ina son mgn dake" Uncle Sham yay gyaran yace "Time is not our side, mu fara abinda yake gabanmu i think is better" Baba Baa'na yace "hkne bari naje muga" wayarsa Uncle Sham ya 蓷auka ya shiga kiran Number Sheikh wacce Arjun ya tura masa amma baya 蓷auka sai ringing take, tsaki Uncle ya sauke kana ya kira ta Arjun ya jita a kashe, Message ya shigayiwa Arjun da sauri kana ya tura yana gamawa ya cire sim 蓷in ya sanya a cikin aljihun sa, wayar kuma ya ajjiye saman window.
Baba Baa'na yana fita ya nufi Babban titi ya da蓷e tsaye kafin ya samu taxci ya shiga suka nufi unguwar da suke da zama, suna tafe amma tunani ne fal ransa, a wannan karan babu wacce take ransa kuma ta tsaya masa irin Mamansa _(FANNAH)_ tunaninta kullum yake damunsa, musamman da yake yawan mafarkinta tana cikin wani hali, dafe kansa yay ya shiga kiran sunan Allah yana jin kansa nayi masa nauyi a haka suka 茩arasa bakin 茩ofar gidan, yana shiga suka kana Kawo Madu tare da sanyasa cikin mota, matarsa tace zata sukace a'a ta zauna, juyawa tayi sai kuma ta dawo da sauri tana ri茩e hannun Kawo Madu ta saki kuka addu'ar da take son yi masa ta gagara fa蓷in komai.
Uncle Sham a gaba sai Kawo Madu da Baba Baa'na a baya a haka suka 蓷auki hanyar zuwa babban prvt hospital.
A can cikin jejin Sambisa Tu蓳e ne kwance cikin hali na rashin lafiya ko lafcecen hannunsa ya kasa 蓷agawa sbd yadda ya kejin zafi da ra蓷a蓷in ciwon na shigarsa, Tijama da jikinta ya fara janye wa ta kalli Tu蓳e tace "Yakai jikana, ka sani cewa idan har haka tashi ba ka taimaki wannan ahlin ba, to kamar baka cikawa 拼ar uwanka Airah burinta da muradin ranta ba, a yau komai zai iya lalacewa ba, wannan itace ranarka, wannan itace ranar! Ranar da zaka taimaki duban rayuwaka ranar da muke jiran zuwanta ka tashi kaje ka riskesu" ta fa蓷i mgnar ta ri茩e masa hannu, numfashi Tu蓳e ya fisga da 茩arfi idanunsa na tsiyayar da 茩wallar ba茩in ciki da kuma damuwa da tarin tsanar kansa daya kasa cikawa 茩anwarsa muradinta wanda ta tashi dashi tun tana yarinya, kallon Tijama yay yace "Ya kaka ta! Ki sani a yanzu dani da gawa duk kusan abu 蓷aya muke, babu abinda zan iya lokaci kawai nake jira, a yanzu wannan ahlin bamu suke bu茩ata ba addu'a da taimakon Allah suke nema"
Girgiza kai Tijama tayi a karon farko ta shiga zubda 茩walla tace "Me kake nufi da haka Tu蓳e? Kana nufin Mu zuba idanu akan wannan lukutar masifar? Kana nufin Mu zuba idanu a rama zuciyoyi biyun da suka mace a 茩aunar junansu? A yanzu bana damuwa da halin da Fatima take ciki, domin tana tare da Sheikh zai iya magance mata komai da izinin Allah, Amma Sheikh wa yake dashi? Kana tunanin zai iya shallake abubuwan da suke shirin samunsa, abubuwa mafi muni daga wajan wanda bai zato ba bai kuma yi tsammani ba? Haba akwai duba akan wannan lamarin" Murmushin 茩arfin hali Tu蓳e yay yace "Haba Kakata, kada ki manta damu dasu duk Abu 蓷aya yayi mu, Allah Ubangiji Subuhanahu wata'ala shi ya halarci mu, kuma nayi imanin duk zcyar da take da imani take kusanta kanta ga Allah ba zata ta蓳a tuzarta ba, al'茩awari guda nayi maki wanda ko shine 茩arshen taimakon da zanyiwa Sheikh Imam hamdan Balarabe Tabbas zanyi masa"
Tijama ta kallesa tana sakin Murmushi tace "Tabbas wannan bawa na Allah bazai ta蓳a tuzarta ba, Sheikh Imam hamdan Balarabe zakai farin ciki farin ciki na har abada, gudan jinin ka zasu zama abin alfaharin ka, wata rana sai an samu Babban Malami kuma magajin mahaifinsa"
Sheikh na kwance yay rigingine idanunsa na saman bedroom 蓷insa, kana kallonsa zaka fahimci kamar tunani yake amma a zahiri 茩wa茩walwarsa a toshe take ya samu wani irin shock wanda bai ta蓳a samun kansa a ciki ba, Mi茩ewa tsaye yay yana gyara zaman 3gauther 蓷insa yana tafiya cike da nutsuwa da kamala, gashi dai yau ranar farin ciki ce wacce ya kamata ace kowa yana farin ciki, sbd shan ruwa da akai _(茩aramar Sallah)_ cikin nutsuwa da kamewa ha蓷i da cikar haibarsa ya 茩arasa bakin fridge kana ya dur茩osa dai-dai tsayin fridge 蓷in ya 蓷auki bottle water mai sanyi tare da Apple guda 蓷aya, yana gamawa ya nufi babban Parlo, tunda ya 茩ara so wajan Fannah taji ranta ya fara 蓳aci hakan yasa ta shiga sakin tsaki tare sauke nauyayyiyar ajjiyar zcy Granny dake zaune ta 蓷ura 茩afa 蓷aya kan 蓷aya ga plate 蓷in farfesun kaza wanda yaji kayan 茩amshi sai tiriri yake akan cinyarta, kallon Fannah tayi tace "A'a Allah ya baki hqri, kyaci kanki yau naga jaraba, daman ance mace da ciki akwai iya neman mgn" Mami dake wajan ta saki wani shu'umin murmushi kana ta maida kallonta ga Sheikh wanda kwarjininsa ya cika mata ido "Yooo duk mai ji da masifar sa basai dai ta 茩are a kansa ba, fisabilillahi?" Ta fa蓷a tana kallon Bahaiyya da wacce take latsa wayarta da alama ita takewa tambayar, a hankali Sheikh ya 蓳alle murfin bottle 蓷in tare da kafawa a bakinsa ya fara sha yana lumshe gajiyayyun idanunsa Granny tace "Amina na nan zuwa ita da ko蓷a蓷蓷iyar 拼arta" Sheikh ya kalli Granny tana 蓷an shafa 茩irjinsa yace "Uhm! Ba kyau fa" ya fa蓷a yana zama kujerar dake farcing Fannah kana ya maida hankalinsa kan Film 蓷in da ake a telemundo na _When All Is Gone_ ta蓳e baki yay a ransa yana fa蓷in "Iskanci everywhere" kana ya sauya tashar zuwa CNN, ko inda fannah take bai kalla ba bare tasan cewa ya damu da ita, amma 茩asan zcyarsa wata iriyray azaba yake sha, sbd tafarfasar da take masa akan so da 茩aunar _Zahraaansa_ mi茩ewa Fannah tayi ta nufi kitchen tana tafe a hankali bu蓷a蓷蓷an hips 蓷inta na yawo ta cikin Laffaya data sanya golden da ratsin ruwan huda, 茩afarta fara tass domin ta da蓷e rabonta da lalle, daman niyyar ta idan taje gida Ya Falta ko Yana wasu suyi mata.
Kitchen ta shiga idanunta yay raurau kamare zatai kuka, jingina tayi sbd sarawar da kanta yake mata, mgnar cikin ta fa蓷o mata, cikin sanyin jiki ta sanya lallausan hannunta a saman cikin tana son gasgata mgnar cikin amma tunaninta da zcyarta sun茩i bata ha蓷in kai, ganin tana son zaucewa yasa ta shiga ha蓷a lemon juice domin shine abinda tafi so a yanzu sbd bata wani laulayi.
Granny ta kalli Sheikh tace "Shi Campanin zaka rufe? Bisa wanne dalili kenan?" Ta gefen idanunsa ya kalleta kana ya sauke 苼oyayyiyar ajjiyar yana 蓷an saita kansa idanunsa a hanyar kitchen 蓷in yace "Kawai fa, ana samun ku蓷i sosai amma bana ra'ayi?" Mami ta kalli Granny sai kuma ta sauya yanayi tace "na 蓷auka shine Company da Barrister yake kula maka dashi?" Bai ce komai ba ya mi茩e tsaye tare da nufar kitchen yana tafe yana fa蓷in "Granny bari na samu cup of coffee" yana fa蓷in haka ya shige cikin kitchen 蓷in rufe 茩ofar yay ganin bata juyawa ba yasa walking slowly ya nufi inda take tsaye, hucin numfashinsa mai fidda wani dad蓷an 茩amshin ya fara dokanta idanunta ta runtse, tana jin 蓳acin ranta na 茩ara yawa, cikin nutsuwa Sheikh ya danya hanunsa a ququnta tare da manno bayansa da nata, a tare suka fidda wani numfashi, Fannah kam ta 蓷auki al'茩awarin ko kala ba zata ce dashi ba, kansa ya 蓷ura a bayanta yana jin nutsuwa na shigarsa a hankali ya fara ware Laffaya jikinta ya 茩yak茩yawan bayanta ya bai yana rigace half vest a jikinta, slowly ya fara 茩asa da hannunsa zuwa ramin cibiyar ta, bakinsa daf da kunanta yace _"Zahraaah"_ ya fa蓷a yana fesa mata Numfashinsa a kunne tare da sakar mata fitananniyar sumbata 茩asan kunanta, Wheel hannunsa na yawo bisa cibiyar ta. Arjun yana tsaye a kitchen shida Aliyah tana ha蓷a masa tea yaji wayarsa tayi 茩ara alamar notification ya shigo, sassauta ri茩on da yay mata yayi kana ya 蓷auki wayarsa yana 茩o茩arin bu蓷e passward 蓷in Aliyah ta saki ihu sbd ruwan zafin daya zubu mata a 茩afa a rikice ya saki wayar ta fa蓷a jikin jug 蓷in shayin take ruwan shayin ya fara shiga cikin wayar.
Drip guda uku aka sanyawa Kawo Madu sai manyan injection da akai masa, anso bashi gado amma Kawo Madu ya茩i yarda, ana gama yi masa dukkan retirement 蓷in daya dace ai masa aka samu ya farfa蓷o yaji Kwari, Sannan suka nemi kai taxci wajan 茩arfe goma na dare suka 蓷auki hanya, Kawo Madu ya kalli Uncle Sham kana ya ri茩e hannunsa yace "Shamsudeen ka kira min Imam ina bu茩atar ganinsa, babu da wani lokaci" jinjina kai Uncle Sham yay yace "In sha Allah ka kwantar da hankalinka" Kawo Madu ya kalli Baba Baa'na dake gaba shida driven taxci 蓷in yace "Lokaci yayi da Imam zai san cewa...," Bai 茩arasa maganar ba sbd salatin da Baba Baa'na ya saki shida drive, Uncle Sham ya 蓷aga kansa da sauri ya runtse idanunsa yana karatu sunayen Allah da kuma kalamar shahada, wata 茩atuwar tirela ce irinta babban Company tayo kan motar su Uncle Sham nan take kuma taxci 蓷in tai 茩ar茩ashin tirelar, lokacin da taxci 蓷in ta shige 茩asan motar ji kake wani 茩uuuuuuuuu tassss kawo nan su Uncle Sham suka fashe gaba 蓷aya.



Sirrn mu isn't free book contact me to subscribe 08119237616




NIMCYLUV鉁嶐煆�
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: Emotional
75-76



Not too long mutane suka zagaye titin inda accident 蓷in ya faru, tashin Farko Baba Baa'na aka fara cirowa lokacin tuni rai yay halinsa, sbd cikinsa daya fashe ta hanyar tayar motar data taka cikinsa, daga Baba Baa'na sai Kawo Madu shi babu abinda ya same sa amma yana kwance sam蓳al kana Kallonsa kaga matacce, Uncle Sham ba kowa ya iya tsayawa yaga gawarsa sbd munin da jikinsa yay banda jini dake gudu babu abinda yake yawo, kansa fita yay cif.
Haka driven su Uncle Sham shima yaji rauni gaba 蓷aya babu wanda ya tsira da ransa kafin kace wani abu an kashe titin gaba 蓷aya ana jiran zuwan Ambulance, Ambulance na zuwa aka 蓷auki gawar su Uncle Sham, securities kuma suka fara bincikar motar Company abun mmki babu driven babu dalilinsa, motar Company 蓷in securities 蓷in suka ja zuwa police station.
Ambulance na zuwa asibitin aka shigar da gawarwakin zuwa lap domin yin bincike bayan nan aka fara duba daga ina mamatan suka fito domin samun sau茩in Impormation zuwa ga families nasu. Deedat na zaune ya 蓷ura Aditya a cinyarsa hannunta ri茩e da chocolate, idanunsa akan t.v dawowarsa kenan daga Government house, gaba 蓷aya yau bashi da wani kuzari fuskarsa walwala ya rasa meke damunsa kwana biyun nan fama yake da wani ciwon kai mai azaba ga rashi bacci daya rufe idanunsa zai dinga ganin wasu magic na mutane suna masa yawo a cikin idanunsa, wani lokacin har kukan mace ya keji ya rasa me yake masa da蓷i, Mutsin da yaji ya sanya ya bu蓷e idanunsa tare da sauke ganinsa akan Ammi da take tsaye cikin kayan bacci tai kyau sosai, amma damuwa na shimfi蓷e a saman fuskarta, Murmushin dole ta sakar masa kana ta sanya hannu ta 蓷auki Aditya wacce bacci ya 蓷auke ta a jikin Papi, ba tare da tayi masa mgn ba ya nufi part 蓷insu dashi Lokacin wajan 9 da 蓷uriya tana zuwa ta bawa Nanny Aditya dama tuni Anushka tayi bacci, bayan ta bada ita ta dawo inda Deedat ke zaune, ta gefen idanunta ta kallesa taga dai hankalinsa baya kanta dan haka ta share ta 蓷auki kindirmon daya sha suger da zuma ta tsiyaya masa a mug kana ta 茩ara matsawa kusa dashi tare da kama hannayensa duk biyun ta zamesu daga ri茩on da yaywa kansa, fararan idanunsa ya bu蓷e ya fara 茩o茩arin sakar mata Murmushi, bata tsaya jin wani abu daga garesa ba ta kafa masa mug 蓷in a baki, sanyin kindirmon ya sashi sakin ajjiyar zcy yana 蓷an matse hannunta daya ri茩e, zame bakinsa yay yana sakin Murmushi yace _"it's my turn first lady"_ ya fa蓷a yana 蓷an mannata da jikinsa ya 蓷ura mata a bakinta, sai da ta shanye rayuwar kana ya sakar mata fuskarta yana fa蓷in "Yau she za'ai wa Twins 茩anne?" Marai-raice fuska tayi tace "Ba wannan ba, Meke damun Ur Excellence ne? Kwana biyu you're not on your right sense kana sani damuwa" bu蓷e ido yay yana shafa kanta zuwa wuyanta yace "Uhm! Me zai damu Deedat ne banda damuwar sanyin idaniyarsa?" Kwantar da kanta tayi 茩irjinsa tace "Ur Excellence nifa bana da wata damuwa, kawai ina

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment