Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne wannan Meke shirin faruwa tsakaninsa da Zahraaah, wannan yaran guda biyu yaran wanene? Kan sane ya shiga juyawa wani zazza蓳i ya kawo masa ziyara jin kansa yake kamar zai fashe wannan mafarkin ba 茩aramin tayar masa da hankali yay ba, idan akwai abinda zai tayar da hankali bai wuce rabuwa da Fannah, fesar da numfashi yay yana mai sauke ajjiyar zcy bala'i goma da ashirin ga ciwon da zcyarsa da take masa ga mafarkin da yay uwa uba wani fitanan abu daya fara kawo masa zira a karo na biyu yana mai 茩ara son jin 蓷umin mace a kusa dashi, jin kiran Sallah yasa ya fahimci Subhi tayi har lokacin ya fara jaa, mi茩ewa yay cikin nutsuwa yana mai 茩arfafa jikinsa sam baya son damuwar zcyarsa tayi ta siri a jikinsa, bathroom ya shiga ya sakarwa kansa shower ruwa ya fara saukar masa sosai yake jin da蓷in ruwan yana ratsa shi, yana gamawa yay brush tare da 蓷aura alwala, wani ma dai-dai cin towel ya 蓷aura, bai tsaya busar da kansa ba ya shiga goge ruwan jikinsa wata Maroon 蓷in jallabiya ya 蓷auka sai farin hirami ya 蓷aura saman kansa, yana gamawa ya bu蓷e 茩ofa ya fita zuwa parlo zaune ya samu Fareeq da mmkin ganin yayan nasa da 茩afarsa tsaye kuma a gabansa ya kusa sumar dashi sai kawai ya saki baki yana kallonsa, Sheikh kallo 蓷aya yaywa Fareeq ya 蓷auke kansa, ganin kallon kuma yay yawa yasa ya 蓷an fara tafiya raguwar ruwan kansa ya sauka wuyansa, Cikin raguwar sautin lafiyayyiyar muryarsa yace _"Uhm stop looking"_ Murmushi fal fuskar Fareeq yace "Yahhya! When? How gsky I'm so much happy" Sheikh bai kalli Fareeq sbd rawar da naman jikinsa yake masa, waje yay bakinsa 蓷auke da addu'a yana dafe 茩irjinsa da kansa, a compound sukaci karo da Barrister yay parking da motarsa da alama ba'a gidan ya kwana ba, 茩irjin Barrister ne ya buga da 茩arfi kasa koda mutsi yay yabi Sheikh da kallo wanda yake tafiya kamar wani ZAKI a wannan karan sai yaga gaba 蓷aya Sheikh ya riki 蓷e masa, da sauri ya janye idanunsa tashin hankali tsantsa ya bai yana saman fuskar Barrister, Sheikh kam sarai yaga Barrister amma ganin time na tafiya yasa kai tsaye ya nufi Mosque, Jama'a sai taya Sheikh murnar samun 茩afarsa suke suna 茩ara yi masa addu'ar samun lfy, Bayan yay Azakar yay Mutane karatu, Zama yay yana nazarin rayuwarsa da kuma yadda zai 蓳ullowa al'amarin. Sai wajan 8 yabar cikin Mosque 蓷in a compound ya samu motar Arjun 蓷auke kai yay yaci gaba da tafiya get keeper yace "茦aramin Alhaji Allah ya 茩ara maka lfy, ya kare gabanka da bayanka sharrin mutum da aljan ya kare, SHEIKH Allah ya 茩ara ilimi da wata" kan Sheikh a 茩asa yana tafe yana bada fa蓷i cikin da jarumta, ta gefen ta ido Sheikh ya kalli mai gadin jinjina kai kawai yay harya shige cikin gidan, A babban parlo Ya samu Arjun da Granny sai Fareeq Arjun na ganin Sheikh da wani farin ciki mara misaltuwa idanunsa har 茩walla ce ta taro yana zuwa ya rungome Sheikh yana fa蓷in _"Allahamdulillah! Allahamdulillah! Allahamdulillah!_ Allah abin gdy yau buddy kai ne da 茩afafuwanka kake tafiya? Kaine ka samu lafiyarka?" Sai kuma ya sanya kuka idanunsa a lumshe ya 蓷an rungome Arjun kana kuma ya zare jikinsa tare da bu蓷e idanunsa yana son yaga ta inda zata 蓳ullo yaga yanayin jikinta amma ko mai kama da ita bai gani ba, cikin nutsuwa ya shige part 蓷insa sbd zazzafan zazza蓳i daya kawo masa ziyara a lokacin, yana shigewa Granny ta fashe da kuka tace "Idan dai duniya da gsky ai Imamu ba zai 茩i kulani ba, to! Wa yake da shi sama dani amma ko inuwata bai kalla ba fisabilillahi! To wani laifi nayi masa ne?" Girgiza kai Arjun yay domin shima ya girgiza da ganin sauyin na Sheikh yace "A'a Granny rashin sabo ne shiyasa". Mami ta sauke ajjiyar zuciya tace "Wlh sai yanzu na samu nutsuwa da muka 茩arasu lfy, lokaci yana neman 茩uremin" Kubra tace "Yanzu tataya zaki fara samun Sheikh harki biya bu茩atar ki?" Wani kallon da sauran ki Mami taiwa Kubra tace "Hala kin manta Saudat ko? Zan fara aikina akan Yarinyar idan na gama sannan zan nufi wajan Sheikh, maganin da nai amfani dashi kwanaki yanzu ma shi zanyi amfani dashi,nasan dole ya biye min Musamman idan yaga asalin jikina And abinda ba 茩afa ne dashi babu da zatar yay arba da jikina komai ya 茩are" A bakin gate Mami ta sauka sukai sallama da Kubra kana ta shige cikin gidan ranta fal farin ciki.
*A 2week lrt*
Abubuwa sun faru da yawa hankalin Barrister ya tashi hakan yasa ya kasa neman Fannah domin baya cikin hayyacinsa, Mami kam ko Fannah bata gani sbd yanzu bata fiya fitowa ba, Sheikh kullum da zazza蓳i yake kwana yake tashi ya rame sosai ya 茩ara fari, Arjun yin duniya yay da Sheikh ya fa蓷a masa damuwarsa ya茩i, dan haka ya hqr ya zuba masa ido, tsahun sati biyun Sheikh da Fannah basu 茩ara ha蓷uwa da juna ba kowa yana can yana fama da ciwon da zcyarsa take masa. Yau sun kai Azumi na goma a cikin watan Ramadan a kuma cikin satin nan Sheikh zai tafi Makkah kamar yadda ya saba, yana gama fidda zakkah. Tunda aka sha ruwa ya dawo daga sallar Ashan har wajan 10 na dare bai 茩ara fitowa ba, yau ko coffee da yake sha bai sha ba, Granny ce ta bu蓷e 茩ofar tana fa蓷in "Wlh da dai-dai ka mutu gwamma ni na mutu wlh yau ko ka fa蓷an damuwarka kona bar maka gidan, daman....," Maganarta ce ta tsaya sbd ganin Sheikh yashe a 茩asa jini na fita da hanci da bakinsa....





SIRRIN MU na ku蓷i ne dan Allah ki biya kan ki karanta dan Allah it's 500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616






Nimcyluv鉁嶐煆�
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: Jini ne wanda yake nuni da zcyar Mutum gaf take da bugawa sbd yadda numfashin Sheikh ya tsaya cak, hannunsa dafe da 茩irjinsa da dauri Granny ta 茩arasu tana fasa kuka tare da fa蓷in "Na shiga uku mene ya samu 蓷an maran Allah ni Fa蓷imatu, wacce kalar gantalewa ce wlh wannan sa hannu ne niyya akai a jefemin shi Allah bai nufa ba" ta 茩are maganar cikin kuka tare da dur茩osawa wajansa, rasa abinyi tayi sai kawai ta juya ta nufi waje da gudu a Parlo ta samu Fareeq ta bashi wayarsa tace "Maza kira min Shansu" kar蓳a yay ringing 蓷in farko Uncle Sham yay answering tun kafin yay mgn Granny tace "To gashi nan dai Za'a kashe mana Imamu sai ambaliyyar jini da yake ta baki da hanci, maza kazo domin bashi da kowa sai mu 蓷in wlh jefansa akai banda haka mutum lafiyayye kamar Imamu mene nasa nayin aman jini fisabilillahi?" Sosai tashin hankali ya bai yana a saman fuskar Uncle Sham yana 蓷aukan key car 蓷insa tare da kallon Anut Amina yace _"On my way Granny"_ Yana fa蓷in hakan ya kalli matar tasa yace "Koda ban dawo ba sai zuwa safe kada ki damu ki tayasa da addu'a" Jinjina kai tayi tare da 蓷aukan Huda zata rakasa waje yace _"Not stay there"_ da addu'a ta rakasa tare da yiwa Sheikh addu'a samun lafiya. Uncle Sham da Arjun tare da matarsa wacce cikinta ya fara fitowa kusan tare suka iso gidan, suna shiga Granny ta mi茩e tana share zufar data yanko mata fuskarta tai face虏 da hawaye. Sheikh duk abinda Granny take yana jinta tsananin azabar daya keji ni yasa ya kasa koda mutsi, ya fison ya rufe idanunsa samu samun nutsuwa da yake a hakan rabon da yaga fuskarta ya manta rufe idanunsa shike bashi damar ganinta ta cikin 茩wayar idanunsa, zcyarsa ta gama azabtuwa da rashinta wani gefe na zcyarsa sosai yaji da蓷in hakan wani 蓳angaren kuma babu abinda yake so da kuma 茩wa蓷ayin gani face _Zahraaah_ da 茩yar ya samu damar jan wani wahalallan numfashi wanda ya 茩ara haddasa fitar jikin hancinsa, slowly ya fara 蓷aga zara-zaran lashes 蓷in idanunsa kafin jajayen 茩wayar idanunsa ta bai yana,Makeken zanan Airah ya tsorawa idanunsa so yake ya furta _So this is your love And care 蓷in? Why are you doing this to me Fairy na? Kece silar komai you're the reason behind_ ki koyan yadda zan soki na kasance dake naji 蓷umin jikinki, _What i have done to you?_ Da kika za蓳i barin Sheikh 蓷inki ki tafi wata duniya tada ban? Why!! Why!!? _My Aljana I missed you a lot missed_ ban huta da rashin ki ba sai gashi wata ta 茩ara shigowa rayuwar Sheikh 蓷inki, me yasa kuke min haka ne? _I'm scared Dan Allah My Fairy come back to me!_ ko zan samu sau茩i da sukunin 茩untarar da zyta take ciki, Yeah! Kin gayan ni namiji ne mai ishasshiyar lafiya amma lafiyata wake ka蓷ai take aiki meyasa kika bari tayi aiki a kanta? _What should I do Airah you leave me_ bani da kowa wacce nake tunanin komai daga gare ta is not my Halal ta haramta a gareni zcyta zafi, Zan bar 茩asar gaba 蓷aya ko zan samu sau茩i _i love her to the rest of my life without her Means my life is ended I love Zahraaah!!!"_ Uncle Sham dake tsaye a kansa ya har蓷e hannayensa a saman 茩irjinsa yace _"Who is that Zahraaah?"_ ha蓷e fuska Sheikh tare fisgar numfashinsa yay baya ya 蓷an kwanta Arjun ne yay saurin cewa "Uncle wata ce i think kamar sa蓳ani suka samu?" Kallon idanun Arjun Uncle Sham yay kafin yace "Sa蓳ani? So he still loves her?" Kai Arjun ya 蓷aga Uncle Sham yace "Sure!" "Yeah?" Barrister dake tsaye idanunsa akan Sheikh yace "Akan Soyayya zaka kashe kanka kaimin asara Son? Kasan tashin hankalin daka sani? Dame zanji ga matata Fatima ba lfy ga 蓷an da nafi so fiye da komai ba lfy" sai lokacin Sheikh ya 蓷aga jajayen idanunsa ya kalli mahaifin nasa a taushashe Sheikh cikin zallar damuwar daya kasa danneta a ranta yace _"Zahraaah!!? MY ZAHRAAAH!"_ sai yanzu ya fahimci dalilin cewan nasa wato rayuwarsa ba lfy shine yasa shima ba lfy? Ganin Sheikh na neman kauce layi yace "Buddy Your Zahraaah is fine kuma zata dawo gareka i promise to you" yan fa蓷in haka ya fice daga bedroom wayar Uncle Sham ta 蓷auki vibration a hankali ya 蓷auka yace "Ok Dr ina zuwa" yana fa蓷in haka ya fice daga cikin 蓷akin, Barrister kasa 蓷auke idanunsa yay daga kan Sheikh mmkin samun lafiyarsa wajan sati biyu kenan ya茩i sakinsa, meke shirin faruwa ne? Hakan na nufin aikin shekara da shekaru ya ruguje?? Ina bazai yiwu ba, ya fa蓷a afili duk abinda yake Sheikh na jinsa ko kallansa bai ba yana jira yaga ta inda Arjun zai kawo masa Zahraaah. Arjun na fita kai tsaye ya tsaya a Parlo idanunsa akan Aliyah yace "muje ki gaida Anut Fatima" mi茩ewa tayi tana sakar masa lallausan murmushi ta蓳e baki Mami tayi ta 蓷auki niyyar daga yau zuwa gobe zata gabatar da aikinta, Fareeq da Bahaiyya kam suna zaune amma kallo guda za kaiwa Fareeq kasan cewa yana cikin damuwa da ciwon 蓷an uwan nasa, Granny banda fatar majina babu abinda take. Aliyah na gaba yana binta a baya har suka isa 茩yak茩yawan part 蓷in Fannah, cikin nutsuwa Aliyah ta tura 茩ofar taji shiru hakan yasa ta nufi 茩ofar da take tunanin itace ta bedroom tana shiga ta sameta kwance akan bed daga ita sai riga wata half body mara nauyi, fatar jikinta ta 茩ara wani fari har yellow take fiddawa, cinyoyinta sunyi manya sai Shinny suke jikinta ya murje, amma kallo 蓷aya za kaiwa innocent face 蓷inta kasan tana cikin halin ciwo wanda a zahiri zaka 蓷auka zafin ciwon ya sata rama sbd ramewar da tayi ga idanunta da suka fa蓷a, amma a ranta ba haka abin yake ba rashin ganin Malaminta shine silar damuwarta, saurin rufe idanunta tayi a tunaninta Barrister Muryar mace kuma da taji yasa ta fahimci Wacece, juyawa tayi tana 茩a茩alo murmushi wanda iya kacinsa la蓳蓳anta, murmushi itama Aliyah tayi tare da 茩arasawa inda fannah take kwance, hannunta ta ri茩e tace "Ashe ba kiji da蓷i ba? Ya jikin Allah yasa kaffara ne" 蓷aga mata kai kawai Fannah tayi ta kasa amsawa, mi茩ewa ta nufi fridge ta 蓷auko mata ruwa mai sanyi girgiza kai tayi tace "Akwai juice na lemon shi zaki ban" mayarwa tayi ta 蓷auko mata yay sanyi sosai, sai data shanye tass kana ta ajjiye robar sannu a hankali ta fara sauke tagwayen ajjiyar zuciya, gyaran murya Arjun wanda yasa Aliyah 蓷au kan hijab ta sanyawa Fannh kana ya shigo yana daga tsaye yace "Fatima baki san meke damun zcyarki ba? Wannan lokacin bana ke蓳ewa bane dake da Buddy junanku kuke bu茩ata, babu wanda Sheikh yake son gani sai ke,gaba 蓷aya hqr za kuyi ku amshi 茩addarar data zo maku, na sani kin sani Sheikh ya sani wannan Soyayyar is forbidden love, Haramtacciyar soyayya (Babyluv) ce, mene yasa gaba 蓷aya kuke son sanya kanku a DAMUWA (Autar manya) wlh tallahi duk damuwar da zaku shiga bai kai na ABU MALEEK (Nimcyluv) ba shi da yabar danginsa da sarautarsa, da al'ummar da suke so ya mullesu ya bar matayensa har guda biyu yay badda kama ya zama mahaukaci 茩arfi da yaji sbd kawai yaje wata 茩asar nemawa OBA OF LEGOS Maganin cutarsa, ashe silar wata yarinya ya kaisa 茩asar.." shiru yay yace "bawai ina 茩aunar abinda kuke da Sheikh bane a'a ina son ke taimaki Sheikh ki bada kulawa wlh Sheikh ya rasaki to tabbas za'a iya rasashi gaba 蓷aya a duniyar" wasu zafaffan hawaye ne ya fara sintiri a fuskarta Aliyah ta ri茩e hannunta tace "Look! Sis BIN ABINDA ZUCIYA KESO (m.shakur) shi ne dai-dai ki tashi tsaye ki san mene kike bawa Sheikh farin ciki bawai yana nufin bashi mutuncin ki ba wanda muma Bama fatan haka" kuka Fannah ta sanya ta ri茩e Aliyah tace "What should I do? Zcyta zafi ta kemin?" Rungometa sosai Aliyah tayi Arjun na juya yace "Ku fito ta dubasa yanzu" yana fa蓷in hakan ya fice daga cikin bedroom 蓷in, babban hijab Aliyah ta 蓷auko mata bayan ta saka ta kama hannunta sukai waje. Granny na ganin su ta mi茩e tsaye tace "Ya! Ya! Haka Ilina? Yarinya na fama da laulayi zaki fito da ita?" Ware ido Aliyah tayi tace "Granny ciki gareta ne?" Washe bakinta tayi tace "Ai ko yarana ina naki cikin sai dana fa蓷a kukaje asibiti kuma akace ciki ne? To billahil lazi yanzu ma Fa蓷imatu ciki gareta kalli idanunta" Fannah ji tayi gabanta ya fa蓷i da sauri ta sunkuyar dakai sbd yasan ba wani ciki daga abu 蓷aya sai kuma ciki ya shiga? Jinjina kai kawai Aliyah tayi tace "Allah ya inganta" daga haka suka nufi part 蓷in Sheikh. Mami jine an ambaci ciki sai hankalinta ya tashi tama rasa mene zatai. Lumshe idanunsa Sheikh yay yana kallon Dr shima Dr bai ce komai sbd kallon da Sheikh ke aika masa wanda yake nuni da warning, bayan ya gama Uncle Sham yace "Dr Meke damunsa?" Murmushi Dr yay yace "kawai zafin zazza蓳in masassara ne, in sha Allah zaiji sau茩i" "Uhm what about the blood dke fita hanci da baki?" Shiru Dr yay yace "Shima zai daina" daga haka ya sanya Sheikh drip duk da yace bai so amma dole Uncle Sham yace a sanya masa, daga Uncle da Barrister suka fita daga 蓷akin, Barrister kallon Fannah yay yace "Kinga na manta Dr ya duba ki?" Kallonta Dr yay yace "Wannan ai ci..?" Da sauri Aliyah tace "Cikin zazza蓳i take amma taji sau茩i ni nace tazo ta rakani na duba Sheikh ko taji da蓷in jikinta" Wani 茩awataccen Murmushi Barrister yay Uncle Sham kallo 蓷aya yaywa Fannah yay gaba abinsa. Yana kwance daga shi sai 3gauther idanunsa a lumshe ga 茩wantaccen gashin 茩irjinsa da yake 蓷igar ruwa sbd ruwan daya watsa, A parlo Arjun da Aliyah suka tsaya bayan fannah ta shige cikin bedroom 蓷in Aliyah tace "My man who kamar ciki gareta" ware idanunsa yay yace "Mace da Mijinta dan ta samu ciki abin damuwa ne?" Tun kafin ta iso yaji bugun zcyarsa ya sauya hakan kuma ya tabbatar masa cewa ita ce, bai Yadda ya bu蓷e ido ba, a hankali jiki ba 茩wari ta zauna kefen gadon Idanunta na zubar da hawaye cikin 茩asa da murya tace "How are feeling now?" Manyan gajiyayyun idanunsa ya bu蓷e kallo guda yay mata ya 蓷auke idanunsa ba tare da yay mata mgn ba, jin yay shiru yasa ta fara shasshe茩ar kuka da sauri ya bu蓷e idanunsa da ya gama yin jaaa jikin zafin nama ya zare drip 蓷in hannunsa jini ya fara zuba, ganin yana shirin tashi tai saurin kifa kanta a cinyoyinsa tare da fashewa da kuka, kansa ya dafe wanda yake jin kamar zai rabe gida biyu, cikin zafin nama kuma ya jawota jikinsa tare da matse ta sosai faffa蓷an 茩irjinsa suka shiga sauke ajjiyar zuciya la蓳蓳anta ya mannu a tsakiyar 茩irjinsa a hankali kuma ya fara jan numfashi yana fesar da iska cikin 茩asa da Murya yace "Mene?" Girgiza kanta tayi hakan yasa ta 茩ara goga masa la蓳蓳anta har a tsaitin nipples 蓷insa wanda suke da tsini, gently ya 蓷ago kanta tare da tallafo ha蓳arta cikin hannayensa idanunsa ya shiga juyawa a nata kafin ya zare hannunsa 蓷aya ya shiga 蓷auke hawayen yace "This.." ya fa蓷a yana nuna mata hawayen daya lakato yace "Wannan shi ne Sheikh baya son gani? Kukanki azabace a gareni Zah..raaah.." ya fa蓷i sunan bata a rarrabe cikin sauke ajjiyar zuciya tace "Dan Allah karka rabu dani..," kasa mgnar tayi sbd idanunsa da sukai mata kaifi a ido ta zame fuskarta da sauri tana 蓳oyewa a 茩irjinsa, shiru yay yana jine yadda zuciyoyinsu ke bugawa a tare cikin rayuwar Murya Sheikh yace "Laaaa!"
_廿賳賷 兀賮禺乇 亘賰賵賳賰 賲毓賷貙_
_賵廿賳賷 兀丿毓賵丕 兀賳 鬲賰賵賳賷 兀賲 兀賵賱丕丿鬲賷 賵氐丕丨亘丞 丨賷丕鬲賷 賮賷 丕賱噩賳丞._
(Ina Alfahari dake A rayuwata! Kuma ina fatan ki zamanto uwar 拼ar 拼ar na! kuma abokiyar rayuwata har a Aljannah!) Da sauri ta rungomesa tana sakin Murmushi mai sauti tace "Ina son ka Malamina" kasa mata magana yay sbd abinda ya tukare masa zcya,a hankali ya zareta daga jikinsa, turo baki tayi gaba fiddo idanunsa waje yay yana juya tace "Na da蓷e ban ganka ba nayi kewarka" ta 茩are maganar tana zagaye lips 蓷insa da hannunta, idanunsa a kanta yace "Same Nima haka" ya 茩are maganar yana mutsa bakinsa a hankali sautin "Astagafirullaha wa'atubu ilaik, Astagafirullaha! Astagafirullaha!! Subahanallahi! Walhamdilillah wa lailaha'illalahu Allaahu akbar. Astagafirullaha".
Yake fita daga 茦asan ma茩oshinsa, tsayawa yay da tasbihin yana kallon Idanunta yace "jeki kwanta kada ki makara sahur" kwa蓳e fuska tayi tace "Ni ina son kwanciya a jininka bana iya bacci kwana biyu" ganin da gaske take yasa yace "Ok come closer" ta sauri ta shiga cikin jikinsa tana sauke ajjiyar zuciya har ranta take jin da蓷in turarensa na Ohud Mood, cikin nutsuwa take shafa gashin 茩irjinsa, Sheikh kam ji yake kamar tana watsa masa wuta matseta yay sosai a 茩irjinsa bakinsa a saitin kunanta yaci gaba da fa蓷in "Astagafirullaha wa'atubu ilaik, Astagafirullaha! Astagafirullaha!! Subahanallahi! Walhamdilillah wa lailaha'illalahu Allaahu akbar. Astagafirullaha".
luff tayi jikinsa tana 茩ara ma茩alesa sbd da蓷in zazza茩ar muryarsa dake dukan kunanta tana ratsa dukkan ga蓳o蓳in jikinta, a hankali Aka turo 茩ofar kusan mutuwar tsaye Arjun yay sbd ganin Fannah kwance male male a jikin Sheikh tana shafa gashin 茩irjinsa...




An jima za kuji ni馃 SIRRIN MU 08119237616
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: 馃毝馃従鈥嶁檧锔� Okey bye &&&&&&&&&&
63-64


Da raguwar 茩arfin ta tayi saurin mi茩ewa daga jikin Sheikh tana sunkuyar da kanta 茩asa sai raba ido take, Allah ya gani taji kunya sosai, Sheikh juyawa yay tare da basu baya ita da Arjun 蓷in, ji tayi sam ba zata iya tsaiwa a wajan ba sbd Arjun dake wajan, a sanyaye kanta a 茩asa tai waje tana mai 蓳oye sassanyar Ajjiyar zuciya, da kallo Arjun ya bita tana fita ya kalli Sheikh yace "Meke nan haka Sheikh? What is this? Ina ilimin naka pls?" Banza Sheikh yay masa shi kansa yaji kunyar ganin Arjun kawai daurewa yay sbd jarumtar sa, cikin damuwa Arjun yace "Gsky banji da蓷i ba wannan kuma ba dai-dai bane, wani ya dace yay hakan kai masa fa蓷a hawai kai kayi da kanka ba, a karo na farko ka 蓳ata min rai kuma indai baka sauya ba wlh zamu samu matsala dakai" jin surutun yana hawa kansa yasa a hankali cikin izza nutsuwa kamala ya mi茩e tsaye walking slowly ya nufi 茩ofar bathroom, sai da yaje bakin bathroom ya tsaya idanunsa a rufe a taushashe yay Calmly yace "What are you saying? Me kake nufi? Arjun i know what Im doing, Soyayya guba ce tana gaf da kur蓳ata zcyar Sheikh, ina yawan yi maka kallon shasha akan abinda kakewa soyayyya da bautar da kake mata..," shiru yay tare fisgar numfashinsa yana 蓷an shafa 茩irjinsa yace "Ashe nine shasha, domin yanzu ne nasan cewa soyayya halitta ce a zcyar ko wanne bawa, na so Airah sai nai tunanin ko sbd ba jinsu mu 蓷aya ba yasa nake sonta? A yau nasan cewa ba mutum ke fa蓷awa soyayya ba, soyayya ce ke fa蓷a kansa, Zan iya bada rai akan Zahraaah, i love her, soyayya ta kan bada rai amma muradi..." Sai kuma yay cije bakinsa ba tare daya iya cewa komai ya shiga fesar da numfashi, Arjun ne ya 茩ara su gabansa yace "I understand your feeling, amma Sheikh try to control your temper, kayi 茩o茩arin 蓳oye abinda ke ranka da Zcyarka, everything will be fine in sha Allah" rungome Arjun yay yace "In sha Allah, just pray for me" shima Arjun hug back ya bashi yace "I'll" Sheikh kam ya rungome Arjun ne sbd kada yaga hawayen dake shirin zuba daga cikin idanunsa, da sauri ya zame jikinsa Arjun yace "Gud night" ba tare daya jiyo ba yana shiga cikin bathroom 蓷in yana fa蓷in "Tasbahii alaa khaaiir"
Yana fa蓷in haka ya shige bathroom 蓷in tare da sakarwa kansa ruwa mai sanyi, Alwala ya 蓷aura kana fito daga cikin bathroom 蓷in sanye da bathrobe jikinsa na 蓷igar ruwa, wasu fararan night wears ya sanya Panjams santsi, wandon iya laps 蓷insa, rigar iya west 蓷insa. Parfume ya fesa zafin da cikinsa ke masa yasa ya sanya bedroom sleeper cikin nutsuwa Kamar mai tausayawa 茩asa haka yake tafiya, ba kowa a parlo tuni Uncle Sham ya huce Arjun ma haka, kai tsaye kitchen ya nufa ba tare daya kunna hasken kitchen 蓷in ba, a wajan sink ya tsaya ya shiga juyawa Idanunsa yaci Sa'a akwai ruwan zafi a jug ya 蓷auki mug ya tsiyaya kana ya sanya laptop guda biyu, ya 蓷auki lemon guda hu蓷u ya matsa ciki, zama yay saman Sink a cikin duhun ya fara shan black tea 蓷in a hankali ya nayi yana rufe idanunsa, not too long ya fara hangota tana tafiya kamar wacce 茩wai ya fashewa, ta sanya white 蓷in kaya kusan Company 蓷aya da nasa ta 蓷ura baby hijab a kanta, idanunsa ya 蓷auke tare da rufe su yaci gaba da shan tea 蓷in, A hankali Fannah ta fara duba inda za taga lemon amma babu marai-raice fuska tayi sbd har yawon ta ya gama tsinewa sbd 茩amshin lemon da taji, ga 茩amshin turarensa daya adda beta tana da tabbacin jikinsa data shiga ne yasa taji haka, jingina tayi jikin Sink 蓷in tana maida numfashi, a hankali ya ajjiye raguwar tea 蓷in hannunsa tare da sakkowa daga saman sink 蓷in, mutsin da taji yasa ta fara 茩o茩arin yin baya cikin rashin za'a ta daki wani abu tai baya zata fa蓷in taji an tare ta fa蓷a tattausan jiki, jikinta na rawa ta fara 茩o茩arin kwace jikinta, rashin waye kuma yasa duk ta firgita dan a tunaninta ko Barrister ya 茩ara zuwa sbd yazo 蓷azo ta gudu bathroom har sai daya tafi ta fito, yana jin yadda take sauke ajjiyar zuciya cikin nutsuwa yazo gyara mata tsaiwa hannunsa ya sauka saman mararta, wani iri taji da sauri tace "Wanene, I'm scared ka barni, wayyoooo Malamina ga Aljani" wani tattausan murmushi Sheikh ya

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment