Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rungome ta tsam a jikinsa yadda jikinta ke rawa haka nata, kanta kawai yake shafawa, duk abinda suke still jikinsa na cikin nata ya kasa fita sbd har yanzu bai samu nutsuwarsa da yake son samu ba, jin tai Shiru ta fidda wani wahalallan numfashi da ajjiyar zuciya yasa ya cire bakinsa, Muryarsa na rawa yace _"Please lemme play with you or I will cry for you"_ yana mgn yana 茩ara shigewa jikinta yana bata wani hot kiss a fatar wuyanta, Murya can 茩asa yace _"Don't leave me alone ZAHRAAAH_, Zan mutu wlh ki 蓷auki wannan matsayin sabuwar 茩addarar Sheikh da kuma Zahraaah, zan fifitaki zan rayu dake cikin aminci da kula" yana fa蓷in hakan ya sakar mata wani finannen sexcy cry a kunanta. Kuka itama ta saki hadda shasshe茩a burinta ya cire jikinta ko ta zamu sassaucin azabar data keji a jikinta, wajan 50mins Kafin Sheikh ya samu nutsuwa ya mirgina kefenta yana saikin Ajjiyar zuciya mai makon yaji da蓷i sai ya samu zcyarsa cike da ba茩in ciki da kuma 茩onar rai yana jin kamar an saya masa dutse a 茩irjinsa a danne zcyarsa sbd nauyin da tayi masa, cikin 茩aramin lokaci kuma wani zazzafan zazza蓳i da ciwon kai ya saukar masa a jikinsa teeths 蓷in sa har wani ha蓷uwa yake cikin dauriya da jarumta ya juya tare da kallon Fannah dake fita da hawaye ta rufe jikinta da rigar baccinta wacce yay wurgi da ita, ba fushinta bane damuwarsa a yanzu fushin Ubangiji shi ne damuwarsa yay zaiyi da rayuwarsa ne ina zai sanya kansa yaji da蓷i mene amfanin Iliminsa , mai yasa rayuwa take juyasa kamar ball ne, kansa ne ya sara yay saurin dafe kansa yana kiran sunan Allah. Cikin rawar murya yace "Am so sorry Zahraaah! Please for give me ki yafewa Malaminki mana" kuka ta 茩ara sawa wanda ya 茩ara firgitar da Sheikh da sauri yana jikinsa zuwa gare ta ya mi茩a hannunsa gaba 蓷aya ya jawota jikinsa tare da rungome ta sosai yace "Wlh nayi ladama na tafka babban kuskure, sai yanzu nasan 茩addara bata shallake kan kowa, Zahraaah ilimina bai tseratar dani daga aikata zina ba, Zahraaah karatuna ya tashi a banza bai min rana ba, ji nake kamar na mutu na....," Da sauri ta toshe maki tana 茩ara sakin wani sabon kukan, idanunsa na zubar da hawaye yace _"Cry as you can, i got you okay, you'll not die and nothing will happen to okay Za.....raaaah!"_ he could feel yadda hawayenta ke ji茩a masa gashin 茩irjinsa, kuka take sosai ta kasa dainawa har wani ihu take irin kukan nan na kamar an maka mutuwa tai bala'in bashi tausayi,yadda take kukan da ace da Mutane a gidan Tabbas za'a jita, And baice mata uffan ba banda patting bayanta da yake. Dan kanta tai shiru kana ta sakesa daga mugun ri茩on da tayi masa gently ya zareta daga jikinsa looking at her face wacce ta cika da hawaye a hankali yasa tattausan hannunsa ya goge hawayen yace "Ki yafe min Zahraaah, kafin na nemi yafiyar Ubangiji na maki laifi" Ajjiyar zuciya ta sauke kafin ta kalli fuskarsa wacce har wani Shinny ta 茩ara tace "Damuwata bata abinda kaimin mace, ban san meyasa ka aikata haka gareni ba bayan ba sona kake ba, mai yasa why Malamina? Ni ban cancanci ka soni bane ko me?" Sai kuka ta hau dukansa gyara zama yay yana 茩ara bu蓷e mata jikinsa yadda zata ji da蓷in dokansa Idanunsa a kanta yace _"SHEIKH IMAM HAMDAN BALARABE LOVES YOU_ I LOVE YOU ZAHRAAAH YEAH! INA SONKI BAN SHIRYA FA茒AR KALMAR BANE, YOU'RE MY MUHADDASERH, MY EVERYTHING" baki ta saki ga wasu sabbin hawaye da suka fara saukar mata, saukar mgnar taji kamar ruwan sama Murmushin takaice yay idanunsa na fidda hawaye yace _I promise to protect you you till my last breath Fatima Zahraaah! I promise to stand by you harsai inda 茩arfina ya gaza, stop cry Jewel_ da蓷in da magnar tai mata yasa taja jikinta da sauri zata rungomesa yay saurin jaa baya yana girgiza mata kai yace.

賵賰賵賳 匕賱賰 爻賷賰賵賳 廿孬亘丕鬲 賮乇丨賷貙
賮賷 賯賱亘賷貙
賲乇丕丿賷 賰賱 賷賵賲 兀賳 鬲乇囟 亘兀賳賷 兀丨亘賰.
"Ki yadda Sheikh Imam hamdan Balarabe yana sonki dan Allah kada ki bari abinda na aikata gareki ya zama sillar da zaki amfani da ita wajan wula茩anta ni bayan kin san all abinda ya faru bayin kai na bane, ANAAA UHIBBIKI ZAHRAAAH har abada" yana fa蓷in hakan ya fara 茩o茩arin jan 茩afarsa ya shiga cikin bedroom ga mmkinsa sai yaji 茩afarsa ta mi茩e ba kamar Yadda ya saba jin jijiyoyin ta a ri茩e ba, da mmki ya fara 茩o茩arin tashi wata 茩yakkyawar ajjiyar zuciya ya sauke yana mai 茩an茩ame jikinsa yana kasa mutsawa sbd tsananin mmki daya kusa kashesa, babu 茩asar da ba'a je ba akan wannan 茩afar babu ro茩an Allah da bai ba a 蓷akin Allah akan samun lafiyar 茩afarsa sai ganshi yau shine ya Mi茩e da 茩afafuwansa, wasu hawayen farin ciki ne suka fara sauka daga cikin idanunsa zuwa saman fuskarsa, fannah zallar mmki yasa ta kasa mutsi daman tuni kalaman sa sun narkar mata da zcy sai gashi yanzu wani abu mai kama da almara yana faruwa, Yasubuhanallah lallai Sheikh nada banne yana tsaye akan 茩afafuwansa daman duk wannan abun rigar jikinsa bata zame ba, yana da tsayi domin yafi Arjun tsayi ga wani fa蓷i da yake dashi siffarsa mai kyau da tsari ta 茩ara bai yana, tashi take 茩o茩arin yi amma zafin da taji yasa ta saki 茩ara da sauri ya juya ganin abinda take yasa ya nufi inda take Kallonsa kawai take tsahun watanni biyar kenan tana tare da Sheikh amma yau shine yake taka 茩afafuwansa Al-hakkamu kenan mai yin yadda yasu a lokacin da yasu, gaba 蓷aya ya dur茩osa gabanta yama kasa cewa komai sai kawai ya 蓷ura fuskarsa a shoulder 蓷inta ya saki kuka yace "Kinga ko Zahraaah? Bamu san Abinda Ubangiji ya 蓳oye a tsakanin mu ba, na aikata ba dai-dai a lokacin kuma na samu lafiyar 茩afafuwana wanne 苼oyayyan al'amari ne wannan, look Zahraaah dukkan abinda ya faru it's our secret kada ki bari kowa ya sani, Jewel kalli nima zan fara tafiya kamar kowa, bana fa蓷awa Granny komai lokaci bane Thank you God! Thank you for everything Allah ka 茩ara samin tsoranka a zcyata Ubangiji ka kiyaye min imani na" wani irin tauyinsa ne ya kamata zatai kuka saurin rufe mata baki ba tare daya 茩ara mgn ya dubi jinin dake jikinta bai tsaya tunanin komai ba dan bashi da wani lokaci 蓷aukan ta yay cak kamar baby ya nufi cikin bedroom 蓷insa da ita. Yana zuwa ya nufi cikin bathroom 蓷in sa da ita tana ri茩e a jikinsa ya ha蓷a warm water ya sanyata ciki, 茩ara ta saki sbd zafi da ra蓷a蓷in daya shigeta, Kallonta yay a hankali yace "Sorry! Kiyi hqr ko" bata kallesa ba tace "da zafi ruwan fa, kuma ni wajan ciwo yake min" lumshe idanunsa yay kafin ya 蓷an ja numfashi cikin 茩asa da murya yace "Ina kenan?" Tana turo baki gaba tace "Me?" Ba tare daya kalleta ba yace "Ni! Ba komai" ruwan ya huce ya zubar ya 茩ara ha蓷a wani a wannan saurin ri茩esa tayi tana sakin kuka tace "Wayyoooo bapiii" girgiza mata kai yay ba tare da yayi mgn ba ya juya tare da ficewa daga cikin bathroom 蓷in, yana fita ta sauke ajjiyar zuciya tana 茩ara ware 茩afarta ko taji da蓷i, wani murmushi ta saki tana shigewa cikin ruwa ita ka蓷ai tasan yadda take jin so da kuma 茩aunar Sheikh a ranta, Sheikh nada banne kamar yadda soyayyarsa tada bance a ranta, ba zata ta蓳a ha蓷a soyayyarsa data wani a ranta ba Cikin jin da蓷i tace "Love You so much My Malamina kai 蓷in daban kake" ta fa蓷a tana shafa brest 蓷inta dake mata zafi虏 sbd wahalar da suka sha a wajan Sheikh. Yana fita kai tsaye Parlo ya koma cikin nutsuwa ya fara mopping wajan yana gamawa ya fesa airfreshner ya 茩aro gudun a.c zubewa yay saman sofa yana maida numfashi lallai mace sai ta zautar da mutum shiyasa wasu suke cewa mace 茩anwar she蓷an bai san ya ake aiki sbd bai ta蓳a yi ba sai gashi yanzu shine dayin mopping da sauran aiki duk a sanadin mace, agogon parlo'n ya duba yaga wajan 9:30 sam bashi da wani sukuni sbd kunyar Ubangiji daya keji amma wacce hanya zaibi har Allah ya yafe masa wannan lukutin laifi, ko dai zai kai court ne domin a cire ha茩茩in Ubangiji a jikinsa? Mi茩ewa yay ya shiga zagaye Parlon tunani fal ransa ya kasa yankewa kansa hukunci, abin duniya yay masa yawa gently ya nufi 茩ofar bedroom 蓷insa yana zuwa yaga bata fito daga cikin bathroom 蓷in ba, a hankali ya bubbuga 茩ofar amma shiru cikin nutsuwa ya tura 茩irjinsa na buga yana shiga yay saurin janye idanunsa sbd shaf ya manta naked take, tana kwance cikin ruwan tuni bacci wahala yay gaba da ita sai Ajjiyar zuciya ta saukewa, wani wani long white 蓷in towel ya 蓷auka idanunsa a 茩asa yana zuwa ya cilla mata ya samu ya 蓷an rufe cikinta kafin ya sanya tattausan hannunsa ya fara ta蓳a kumatunta firgita tayi ta bu蓷e baki zata saki ihu yay saurin rufe mata baki, mi茩ewa yay ya nufi 茩ofa yana fa蓷in "get down before I coming back". Baki ta turo tana mur gu蓷a maki yana shafa sumar kansa yace "It's your time Mmyna" ruwa ta 蓷ebo zata watsa masa yay saurin fita yana rufo Kofar, Sharp虏 ya nufi part 蓷in Fannah har lokacin su Granny basu dawo ba walking slowly ya shiga bathroom 蓷inta cikin nutsuwa ya saukarwa kansa shower yana fesar da numfashi kallonsa yakai zuwa ga Sheikh 蓷insa yaga har lokacin halbawa take tana dripping, bayan yay wanka ya 蓷ura da wankan tsarki, bathrobe ya saka kansa na 蓷igar ruwa ya fito, wasu sabbin kayan bacci ya 蓷aukar mata kana ya fice daga cikin part cike da nutsuwa. Lokacin daya nufi part 蓷insa yaji 茩arar mota da sauri ya 茩arasa shigewa yana zuwa ya sameta zaune a saman bed kanta a 茩asa Kallonta ya shigayi yana jin wani iri a ransa.



*_DAN ALLAH DAN ANNABI KADA KI KARANTA HA茦茦IN DABA NAKI BA PLEASE, LITTAFIN SIRRIN MU NA KU茒I IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616_*

Saurin janye idanunsa yay daga gareta tare da ajjiye mata kayan a kefenta yace "Wear it now" turo baki tayi tana kwa蓳e fuska zatai kuka wanda yasa ya kalleta ba shiri yace "What again?" Tana mirginawa saman bed zata kwanta yay saurin 茩arasawa wajan ya ri茩eta yace "Keee!" Idanunta a lumshe tace "bacci na keji" ware idanunsa yay waje kamar mara guzari yace "Baki da kai ashe?" Tace "Uhm whatever nidai bacci na keji kuma yunwa na keji" jin footsteps yasashi jawota kusa dashi idanunsa a rufe ya ware towel 蓷in jikinta ya fara 茩o茩arin sanya mata farar night gown. Idanunta ta bu蓷e sosai a saman la蓳蓳ansa wakanda sukai jajirr hannunta na rawa ta 蓷ura saman bakinsa wani iri yaji wanda yasa yay saurin rufe idanunsa gaba 蓷aya ta saukar masa da kasala a jiki baya yay itama kamar an janyo ta tayo kansa gaba 蓷aya suka zube a saman Parlo, 茩o茩arin tashi yake amma gaba 蓷aya ta saukar masa da kasala a jikinsa, Fannah kowa wani sabon so da 茩aunar Sheikh ne ya 茩ara ratsa mata zcy lokaci guda taji shau茩insa na fisgarta, jan numfashi yay cikin damuwa yace "Please Zahraaah tashi" girgiza masa kai tayi tace "Please ka barni nai bacci a jikinka daman nayi missed jikin Mamana" kai ya 蓷aga yace "Ok 蓷a gani to sai mu hau bed ko?" Marai-raice fuska tayi tace "wayo dai" Ya iyali wannan ba zata gane ba. Granny ta zube saman kujera tace "Kai yau naga abin almara a gidan bikin nan" Murmushi Buhaiyya tayi tace "Ya gidan shiru ina Anut Fatima?" Kwa蓳e fuska tayi tace "A'a babu ruwanki Hayayya, kin san me ciki da son bacci balle yanzu dare yayi" Buhaiyya tace "Mene kuma Hayayya Granny?" Turo 蓷auri Granny tai gaba tace "Waya sani kuma? Haka naji ganlalliyar uwarki na fa蓷a Yooo meye laifina kuma a nan?" Fareeq yay hamma kafin ya mi茩e yace "Gud night Sis and Granny" da sauri Granny tace "A'a ina zaka kuma kamar ya茩i fisabilillahi? Maza ungu kaiwa Imamu kilishin nan, Bazan iya cinye abu ban sammasa ba" kar蓳a Fareeq yay yace "Allah yasa bai bacci ba" tace "A'a gsky bai zama sallamme ba tukunna, nasan yana duba 茩awa'idi" bai 茩ara mgn ba ya nufi part 蓷in Sheikh. Kuka ta sanya masa tace "Pls bakai ka fara ba mene laifina yanzu danna bu茩ata" dafe kansa dake sara masa yay yana fesar da numfashi cikin sauri kasa ce mata komai ba sbd bai san kuma mene zaice mata ba, kukanta har ransa ya keji mai yasa ba zata fahimci abinda suka aikata haramun bane, bayanta ya bubbuga murya a sha茩e yace "Ok" da sauri ta saki Murmushi tana 蓷ura fuskarta a tashi tace "Love You so much" "Uhm" kawai yace yana rufe idanunsa turo baki tayi tace "To kace kana so na" ware idanunsa yay waje yana juyasu ya fahimci yanzu kawai rigimar take ji dashi a hankali yace "To nace" girgiza kai tayi tace "Ni dai ba haka ba" cikin tsawa da damuwa yace "Wai what's this Zahraaah?" Tsoran daya bata yasa tai saurin 茩an茩amesa tana sakin kuka Rungome ta yay sbd tausayin data bashi Calmly yay kafin yace "Ok _I love you Fatima Zahraaah_ yi abinda kikeso" ajjiyar zcy ta sauke dan ba zata iya fushi da Sheikh ba a hankali ta 蓷ura bakinta saman nasa ajjiyar zcy suka sauke da sauri kuma ya runtsa idanunsa yana jin yadda take 茩o茩arin kama lips 蓷insa ko kiss 蓷in da take 茩ulafucin yi bata iya ba, bakinsu ya ha蓷u cikin na juna sosai tana 茩o茩arin fara kissing 蓷insa suka ji 茩arar abu a saman su.





BONOS PAGE YOU CAN SHARE IT IF YOU LIKE.

YADDA NA TSARA LABARI NA A HAKA ZAN TAFI, DUKKAN ABINDA YA SAMU SHEIKH DA FANNAH 茦ADDARA CE WACCE TA RIGA FATA.




*TALLA! TALLAH!! TALLAH!!!*

HALACCIN MAZA BIYU!

*Duk da ta kasance goyon kaka hakan bai gurb'ata tarbiyyar ta ba, sai dai ta wayi gari da rashin makusantan da sune adon duniyarta, a lokacin da ta samu shiga aljannar duniya sakamakon had'uwa da shi, a yayin ne wata guguwar k'addara ta kawo sauyi*

Shin wane sauyi ne...?

*Sihirin bai sauka kansa ba sai kan uwar da ta kawo shi duniya, wanda ya sababba tarwatsewar rayuwarsa a kan furucinta na cewar...*

Wane furuci ne...?

*Ta zab'i rabuwa da d'an da ta haifa ta shiga duniya, dalilin fuskar jaririn tana fama mata wani tabo da ya mamaye zuciyar da ke k'irjinta...*

Wane tabo ne...?

*A lokacin da ta yanke k'auna ga rayuwa, sai tayi gamo da Halacci na biyu...*

Shin wane halacci ne? Kuma wanne ne halaccin farko?

Na san kuma kuna yi wa kanku wad'annan tambayoyin, kuma za ku samu amsarsu kad'ai ne cikin gawurtaccen labarinnan mai suna *HALACCIN MAZA BIYU* wanda marubuciya *REAL LADINGO* ta rubuta. Babbar tambayar ma shin ya HALLACIN MAZA biyu yake ga mace? marubuciyar ce kad'ai ke da wannan amsar, kuma za ku same ta ta hanyar sayan labarin a kan 300 kacal馃憣Kar ku sake a yi babu ku domin wannan tafiyar ta daban ce馃グ Za ku iya tuntub'arta a kan wannan number +22796515805 domin sayan labarin.
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: 5锔忊儯9锔忊儯-6锔忊儯0锔忊儯





Gajiyayyun idanunsa wanda sukai jaa sbd yanayin damuwa da kuma a zabar da ya keji ya shiga bu蓷e idanunsa yaga abinda yay wannan 茩arar, 苼oyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke lokacin da idanunsa ya sauka akan kwalbar parfume 蓷in data fa蓷o daga saman dressing mirror, idanunsa ya mayar kan Fannah yaga duk abinda take ta kasa kissing bakinsa a hankali ya sanya tattausan hannunsa ya shafa sumar kanta kana gently ya zare la蓳蓳ansa wanda suka ji茩e da yawon bakinta, sai a lokacin ya fahimci bacci ya fara 蓷aukan ta a hankali ya mi茩e tsaye da ita yana tunanin yadda zai kai ta bedroom 蓷inta ba tare da wani a gansa ba, walking slowly ya nufi royal bed 蓷insa da ita yana zuwa ya shimfi蓷eta ya juya kenan zai shiga bathroom yaji ta tare ri茩e tafin hannunsa gam, lumshasshun idanunsa ya saukar a saman fuskarta yana nazarin abinda zai akan wannan lukutin abin daya tunkaro rayuwarsa, Yana son Fannah so bana wasa son da bakinsa yay ka蓷an ya fa蓷esa, a hankali ya zare hanunsa daga cikin nata, cikin nutsuwa da kuma kamala ya fara tafiya yana gaf da shiga bathroom yaji ana buga 茩ofarsa,cak ya tsaya ya shiga juya fararen idanunsa. Daga can waje kuma Fareeq ne tsaye yana Shirin buga 茩ofar yaji 茩arar abu tsayawa yay domin a tunaninsa wani ne a cikin bedroom 蓷in, jin shiru kuma yasa ya fara tunanin buga 茩ofar sai kuma ga Granny ta 茩arasu wajan tana fa蓷in "Muna fikin Allah! Ni zaka munafurta rimi虏 na yarda dakai kilishin nan badan bana so ba bayar ka bawa Imamu shine ka tsaya zaka cinye? A'a wlh sam wannan ba rayuwa bace idan yau kaci Mama gobe kaci jibi kuma idan baka ci ba ai sai ka farar tunanin yagar fatar mutum, bawai cin mutuncin ba amma dai wannan kalan maita ce, bar iyayanka da gantali amma babu maye" Kallonta Fareeq yay kana ya ha蓷e rai yace "Ai sharri kuma Granny? Kinga kilishin amma tunda kince haka wlh sai na cinye kinga jibin sai na fara yagar fatar jikinki" zare ido tayi sai kuma ta zare bakin zani ta shiga matsar 茩walla tace "Muhammadur Rasulullah! (S.A.W) Yanzu daga fa蓷in gsky sai zagi? Wlh Ni bada wata manufa na fa蓷a ba kawai idanunka na gani kamar na mayo" dry Fareeq yay yace "Keta shafa kinga kam dana fara maitar sai dai wata bake ba" kuka ta 茩ara fashewa dashi tace "Yanzu mai sunan indiyawa koza kaci naman mutum ai banda na tsofaffi" yana tafiya yana fa蓷in "baki da labarin irin naku yafi da蓷i musamman kai masa gashi mai kyau" majina ta face tace "To wlh sai dai kaci gantalalliya uwarka Amma kurwata kurr" tana fa蓷in haka ta nufi bedroom 蓷inta daman Buhaiyya tuni ta shige part 蓷inta sbd baccin data keji, Granny na zuwa bedroom 蓷in ta 蓷auko wata tsohuwar akwati ba jimawa ta za茩olo wata farar leda tace "Aini na manta da wannan mganin barba蓷a kare mangul wlh yau zanga 茩arshen maita daman ai babu gama sanin halinka ba". Ta蓳e baki Sheikh yay bayan ya gama jin surutun Granny da Fareeq yay kamar ya fita sai kuma ya fasa, yana ta tsaye domin tsaiwar da蓷i take masa abinka da ba'a saba ba, cikin lafiya da kuzari ya 茩ara matsawa jikin 茩ofar a hankali ya 蓷ura hannunsa a saman handle 蓷in kana ya murza ka 蓷an 茩ofar ta bu蓷e, fararen idanunsa ya shiga juyawa ganin babu kowa a parlo yasa ya juya ya koma nasa bedroom tana kwance sai sakin ajjiyar zuciya take ta 茩wa茩ome pillow sosai ya shiga 茩are mata kallo sbd wani kyau data 茩ara a cikin idanunsa, ganin babu wani time yasa yaja 茩afafuwansa zuwa jikin gadon cak ya 蓷auke ta yaji kamar wata baby babu nauyi, walking slowly gudan kada ta tashi ta茩i yarda tabar 蓷akin. Bai tsaya ko ina ba sai cikin bedroom 蓷in ta, wani dad蓷an 茩amshi ne ya dakesa wanda ya saukar masa da kasala yana jin yanayinsa na sauyawa da 蓷an sauri ya kwantar da ita, ya juya zai fita yaji ta saka masa kuka a zcyarsa yake fa蓷in _Ya ilahi yau Sheikh ka ha蓷u da aiki_ sai kuma 蓷an zaro ido waje a bai yana cikin tattausan Muryarsa irinta Malamai yace _"It's my responsibility"_ a hankali ya zauna gefen gadon da sauru kuma ya janye idanunsa sbd ganin saman 茩irjinta a bai yane, wata wahalalliyar ajjiyar zuciya ya sauke kana ya fara Musa bakinsa a hankali ya shiga karanta mata addu'a har ya gama ya shafa mata a fuska da jikinta sassanyar Ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da 蓷umin hannunsa ya sauka a fuskar ta, duvet yaja ya rufe mata jiki kana yabar 蓷akin da sauri, kai tsaye kitchen ya nufa sbd cikinsa da yaji ba komai mug ya 蓷auka ya tea mai kauri kurba 蓷aya yay ya ajjiye sbd 蓷acin da yaji, jingina yay da jikin sink zcyarsa fal tunani ya dace ace ya samu sau茩i da kuma ra蓷a蓷in daya keji amma zucyarsa kamar an 蓷auki 茩aton dutse an 蓷ura masa haka yake jinta, hannunsa ya zuba cikin aljihu ya nufi bedroom 蓷insa kulle 茩ofa yay kana ya zame kayan jikinsa ya rage daga shi zai troser sam bai son kaya a rayuwarsa, gudun a.c ya 茩ara abun mamaki daya rufe idanunsa surar jikinta ke masa gizo damuwa ta fara yiwa Sheikh yawa domin yau 蓷aya kawai 茩wa茩walwarsa na neman zautar dashi. Sharp-Sharp ya 蓷aura alwala ya fara lafila yana ro茩an Ubangiji ya fiya da kuma neman za蓳i mafi alkairi. Zaune yake da wata farar Jallabiya mai kyau da santsi ha蓷i da taushi ya 蓷ura harami a kansa idanunsa cikin farin glass ya 茩ara kyau da girma haiba da kwarjininsa sun 茩ara bai yana kansu ga wata ilhama data 茩ara fidda asalin nutsuwar Sheikh Imam hamdan Balarabe, Murmushi mai sauti ya saki kana ya juya ya kalli Fararan yaran da suke nesa dashi ka蓷an, idanunsa ya sauka akan ta farkon kana ganin su kasan cewa twins ne. Littatin hannunsa ya ajjiye gefe kana ya mi茩e cikin kamala ya nufi inda suke zaune suna wasa da teedy, ta farko ta kallesa cikin murna ta Washe bakinta tace "Abbi!" Sunkuyawa yay tare dasa hannunsa gaba 蓷aya biyun ya 蓷auke ta yana fa蓷in _"Mamana"_ gemunsa taja tace _"Abbi Ana uhubbka"_ sumbatar ta yay a saman goshinta yace _"Your Abba is always loving you Twin na_ " turo baki tayi tace "Abbi Ummi bata son mu" juya idanunsa yay yace _"Who tell you that?"_ fuska ta marai-raice tace "To bata goyamu ai" Murmushi mai 蓷an sauti yay yace "Mamana baki girma goyo ba?" Cike da yarinta ta 蓷aga masa Kai, bai tsaya jiran komai ba yace "Yau Abbi ya fanshi Ummi ki daina mita kinji Mamana" tana daga bayansa ta rungomesa tace "Jazakallah bilkhair Abbi" yana kallon 蓷aya yarinyar yace "Barakallahu fikiii" mi茩awa yarinyar yay wacce take ta kallonsa ta mi茩e tana shirin zuwa wajansa taji an ri茩e ta, kallon matar data ri茩eta tayi ba tare da yay mgn tai masa kallon saura kwata tace "Wai sai yaushe zaka fahimta? Bana ce ban 茩aunarka bana son 茩ara ganin wannan mummunar fuskar taka ba, wlh wlh duk sanda ka sake bari naga fuskar ka sai na kashe kai na" tsaiwa ya gyara yana 茩ara kwantar da yarinyar da take bayansa gudun kada ta fa蓷o tunda ba goyan ya iya ba, cikin 茩asa da Murya yace "茦arya kike _Zahraaah_ babu abinda kikeso duniya sama dani" cike da masifa tace "Sbd kaga Ubana ko? Wlh idan kaci gaba da tsaiwa a nan zai na tafka maka rashin mutunci zaka gane shayi ba ruwa bane, ka 蓷auki gantalallun shegun yaranka ka 蓳ace min da gani" idanunsa ne yay jajir sbd 蓳acin rai wai Zahraaah ke zagar masa yara har tana dan gan tasu da kalmar shegu? Kuka yarinyar bayansa ta fara, 蓷ayar ma ta saka kuka tana mi茩awa Mahaifin nata hannu ya 蓷auke ta, wajanta ya nufa zai 蓷auke ta Da Dukkan 茩arfinta tasa hannu ta hanka蓷a sa baya banda yay jarumta ya ri茩e kujera ta tuni ya fa蓷i a wajan, tsoro yasa yarinyar bayansa shi蓷ewa daman ga Athmar dake damunta tuni da sume a bayansa jikinta ya saki, cikin 蓳acin rai ya kalleta yace "Zahraaah baki da hankali kisa zaki? 瞥ar da kika haifa zaki kashe?" Cikin tsawa tace "Kai ne babban mahaukaci sakarai kuma shasha" jikin sane ya fara rawa ya 蓷aga hannu ya zabga mata mari tace "Kan Uba Imam ni ka mara" kai tsaye yace "Yes! Ko zaki ram...," Kaifin ya gama fa蓷in abinda yay niyya ta 蓷aga hannu ta zabga masa mari.....
A gigice Sheikh ya farka daga baccin daya 蓷auke sa jikinsa duk ya ji茩e da gumi hannunsa ya mi茩a ya shafi fuskarsa wajan data maresa, Innalillahi kawai yake fa蓷a wanne Irin mafarki

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment