Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya kamata ka kar蓳e ni, ka zame min gurbin dana rasa, nima na baka farin cikin daka rasa na shekara da shekaru, ina sonka saboda Allah! Burina bai huce na kula da lafiyarka ba, zuwa yanzu kasan baka da kowa sama dani saboda nice matarka!" Ta 茩are maganar cikin 蓷aga murya, murmushi kawai ya saki kafin yace "Na ji mai dani gida" kuka ta saka masa tare da zubewa 茩asa ta ri茩e 茩afafuwansa tace "dan Allah dan girma ALLAH! Ka so ni kwatankwacin yadda nake sonka, wallahi zan iya mutuwa idan baka amince dani ba, kuma 蓷anka dake ciki na ba" wani bala'in tausayinta ne ya kama shi, ace wai Aljana ita take sonsa har tayi tarayya dashi ya sanya mata 茩wansa a cikin ta, yaya zai yi da rayuwarsa yanzu shi?ta yaya zai iya rayuwa da ita a cikin gidan su? Yadda take masa kuka sosai da kuma yadda take begen nasa akan ya so ta yasa bai san lokacin da yace "Okey! Imam hamdan accepted you as his wife" cikin farin ciki da Murna Airah ta 茩wala wani uban ihu tace "Didn't i told you Tijama, bana gaya maki cewa my Imam has a good heart ba" kallan yadda take tsalle da murna ha蓷i da ihun yasa cikin 茩asa da Murya yace "Don't scared your Husband" tsayawa tayi da rawar tana jin wani farin ciki na ratsa jikinta, cikin tsananin farin ciki tace "Thank you so much Sheik, thanks once again i can't stop loving you you're my everything" lumshe idanunsa yana jin abinda ya aikata kamar ba dai-dai ba ne,amma yaya zai yi da ita? Ba zata ta蓳a barinsa ba indai ba amincewa yayi ba, shi yasan bazai ta蓳a yin tarayya da ita ba, shiru yay kawai yana sauraren bugun zuciyarsa, ganin tai masa shiru yasa ya bu蓷e idanunsa da sauri ta 蓷auke idanunta wanda tun 蓷azo ta 蓷aura su a kansa, kamar zai kuka yace "gida Please" wajansa ta 茩arasa tare da dur茩usawa a dai-dai 茩afafuwansa ,kana ta saka hannunta ta 蓷ura saman laps 蓷insa tace "Why are you so worried ?" Shiru Imam yayi mata yana tsareta da fararen idanunsa, Murmushi tayi tace "don't worry, yanzu za'ai mana bikin" ware idanunsa yay sai kuma yay calming yace "Owk" mi茩ewa tayi kana ta ha蓷e hannayenta waje guda ta shiga tafa hannayenta, cikin 茩aramin lokaci Tijama da Tu蓳e suka bai yana, dariya Tijama tayi tace "Congratulations Airah, congratulations Sheikh Imam Hamdan " bai ce komai ba sai hannunsa daya mi茩awa Airah kamar yadda ta bu茩ata,wani 茩aramin ring wanda yayi dai-dai da yatsansa, kana ganin zoben kasan cewa an kashe ku蓷i wajan yin sa, banda haske da 茩yalli babu abinda yake, a saman Ring 蓷in a rubuta I&A, fuskarta cike da farin ciki ta sanya masa zoben, kallonsa tayi tace "Now is your turn" jikinsa ya shiga lalubawa yaji babu komai sai wani sirin sar茩ar gold, cirota yay a jikinsa kana ya nuna mata sirin sar茩ar,wajan sa ta 茩arasa tare da dur茩osawa dai-dai 茩afafuwansa tai masa nuni da wuyanta, A hankali ya sanya mata sar茩ar, tafi Tijama da Tu蓳e su kai tare da fa蓷in "Congratulations Airah and Imam Masha Allah!" Haka nan dai yaji ya samu kansa cikin farin ciki shima, kallon Airah yayi suka ha蓷a ido ganin yadda idanunta ya cika da hawaye yasa a hankali ya ware mata hannayensa da sauri ta zo wajansa tare da fa蓷awa jikinsa , a tare suka sauke ajjiyar zuciya, shiru Sheikh yayi yana duban agogon hannunsa yasan yanzu Subhi ya kusa yana bu茩atar komawa gida, 茩asa yayi da murya dai-dai fuskarta yace "Can i go?" Fuska ta marairaice tace "babu wani gift?am your wife Sheikh" ta蓳e baki yay yace "me zan maki?" Dariya tai tace "ok lemme give you a special kiss Rayuwata" zaro ido waje yayu tace "Yes! Sabon sunanka ke nan a gareni RAYUWATA" lumshe idanunsa yayi kafin ya saki jishi tare da fa蓷in "Uhm" Sumar kansa Airah ta shafa a hankali kuma ta sanya bakinta cikin nasa da niyyar bashi hot kiss.....
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_


_This book is for sale it's #500 via 0116886423 Sulaiman Naima s union bank, evidence of payment 08119237616, ga mutan NIGER sai suyi mgn a wannan number 84506476_





EPISODE5锔忊儯-6锔忊儯

Da sauri Sheikh Imam Hamdan ya zare bakinsa, bai son abin da take shirin yi masa,kuma bai son ya 蓳ata mata rai saboda ya tabbatar da ingancin son da Airah take masa,shima garesa yana son ya kwatanta yi mata nasa kalar halaccin ko da ba zan so ta ba,ta guji iyayenta a kansa to namiji yay haka ai yana tare da fushin Allah bare kuma ace mace,dan dai bai son kalar nasu abun ba, tunda su蓷in ba wai kamarsa suke ba, Shiru Airah tayi tana jin babu da蓷i a cikin ranta kuma bata son takura masa saboda ta ga kamar bai gama yarda da ita ba,ita kuma burinta bai huce ya yarda da ita su saba su zama tamkar Aminan 茩warai wanda dukkan abin da ya samu 蓷aya sai 蓷ayan ya ji a jikinsa,ganin yadda duk ta sauya fuska kamar dai za tai kuka yasa ya tallafo ha蓳arta yana lumshe idanunsa kamar bai shirin yin bacci a wajan,cikin 茩asa da Murya wannan karan da larabci ya ce "Ma'aa sa bakiii?" Girgiza masa kai ta yi tana Murmushi ta ce "it's time to go home" ta蓳e bakinsa yay tare da fesar da numfashi cikin nutsuwa da fitllatanci ya ce "You look so worry" Idanunta a saman fuskarsa tana kallan 茩wantaccen beard 蓷insa da ke Shinny gwanin sha'awa, hannunta ta mi茩a ta shafa sajen nasa ta ce "Yeah!am worry" ba tare daya kalleta ba ya ce "Why?" Sosai Airah ta matsu kusa dashi tare da 蓷ura kanta a saman cinyarsa ta fara kuka kamar 茩aramar yarinya,sai da ta gaji dan kanta Sannan ta tsaya da kukan tana sakin ajjiyar zuciya kafin a hankali ta ce "I Missed you Soo much i missed a lot Rayuwata,kasan lokacin da na 蓷auka ina fama da iyaye na akan ka,na rabu da su yanzu saboda ina tunanin zan samu farin ciki a wajan ka,ashe nayi kuskure su Aljanu ba halittar Ubangiji ba ne? Bama da Zuciyar daza mu so dukkan abin da mu kaji muna sonsa ashe? Na da蓷e ban yi bacci mai da蓷i ba kasan mene yasa? Ba na son taku raka kona matsa maka,a kullum baka da lokacin kanka sai na Mutanan gari dana wa'azi a matsallatai da ba wa mutane darasi,baka samun nutsuwa cikin dare idan kuma nace a wannan daran zanzo inda kake bazan barka kayi bacci ba,zakai ta mafarkai kala daban-daban 茩arshe ka tashi da ciwon kai,ni kuma bana Fatan hakan ya kasance da kai,shiyasa na za蓳i nai nisa dakai ina bu茩atar ka Imam,ina sonka kai ne Rayuwata kai ne farin ciki na dan Allah don't ever betray me,kada ka samu wata a jinsin ku kace zaka manta dani" hannunsa ta kama ta 蓷ura saman cikinsa tace "I'm pregnant with your unborn child Rayuwata me and your unborn child need you please don't ever trying to betray me" kasa magana Sheikh yayi saboda wani tausayinta daya ratsa zuciyarsa ware mata hannayensa yay da sauri ta shige jikinsa tana sakin wani sabon kukan covering yay mata da faffa蓷an 茩irjinsa "it's okay AIRAH!!" Turo bakinta tayi gaba tare da dukan 茩irjinsa tace "stop calling my name Rayuwata just give me a beautiful and special name" wani lafiyayyan murmushi yay mata ya ce "just look at you, you're crying like a baby" kanta ta 蓷aga lokacin na farko kenan data sanya idanunta cikin nasa, slowly ta dinga nufar bakinta zuwa ga nasa, copping face 蓷insu tayi waje guda Sannan ta bu蓷e masa bakinsa da hannunta da sauri kuma ta sanya bakinta saman nasa zatai kissing nasa.



A firgice Sheikh Imam hamdan ya farka daga nauyayyan baccin daya 蓷auke sa mai cike da tarin mafarkai na abun mamaki, ba tare daya bu蓷e idanunsa ba ya shiga karato addu'ar da addini ya kuya mana idan mun shiga cikin irin Wannan bad dream 蓷in kamar haka:

_丕毓賵匕 亘賰賱賲丕鬲 丕賱賱賴 丕賱鬲丕賲丕鬲 賲賳 睾囟亘賴 賵賯丕亘賴貙賵卮乇毓亘丕丿賴 賵賲賳 賴鈥嵸呚藏ж� 丕賱卮賷丕胤賷賳 賵兀賳 賷丨囟乇賵賳._
_(Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku daga fushinsa,da u茩ubarsa,da sharrin bayinsa,da kuma wasuwasin shai蓷anu,da kuma kada su zo mini (acikin Al'amurana)._

Bayan ya kammala addu'ar ya ware manyan idanunsa sannu a hankali kuma komai na mafarkin ya fara dawowa cikin brain 蓷insa,murza hanunsa yay yaji wani sabon ring wanda bai san dashi a hanunsa ba, kallonsa yakai zuwa ga zararan yatsun hannunsa wanda suke dugwaye masu kyau, wani farin zobe ya gani wanda akai masa rubutu da I&A shafa zoben yay ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa, idanunsa yaja ya rufe a hankali sosai yake son tuna sunanta amma ya kasa, Yun 茩ura wa yay daga kwancan da yake ya jingina bayansa da jikin fuskar gadon,a godon da yake manne jikin bangon 茩awataccen bedroom 蓷in nasa ya duba,juya idanunsa yay ya ga lokaci har ya fara jaa domin tuni akai kiran fari, yana ta zaune shiru babu abin da yay kuma babu wanda ya shigo cikin flat 蓷in nasa,ga lokaci yana ta tafiya, hankali yaga iska na ka蓷a labulan dake ma茩ala jikin window, With much surprise ya fara bin window'n da kallo,domin ya tabbatar bai kwanta bacci ba sai da Granny ta gyara masa komai ta rufe ko ina,amma ya ya akai window'n ya bu蓷e shi 蓷aya? Ganin bashi da amsa babu kuma wanda zai tambaya yasa ya ja bakinsa yay shiru ya bi window'n da kallo,ganin iskar tai tawa yasa ya lumshe idanunsa yana jin sanyi da wata nutsuwa na ratsa jikinsa, seriously Imam he's more handsome guy he's innocent and smart,jin ana shafa sumar kansa yasa ya bu蓷e ido ganin Granny tsaye a kansa ya sanya ya sakar mata tattausan Murmushi "Sorry sweetheart I'll keep you waiting am sorry for that,na makara ne" jinjina kai yay ya ce "Uhm" Wheelchair Granny ta jawo tare da bu蓷e ta,sai da tazo daf dashi sannan tace "Get down sweetheart" jan jikinsa yay sosai zuwa gefen gadon da taimakon Granny ya samu ya zauna a saman Wheelchair 蓷in cikin nutsuwa ta turasa zuwa cikin Bathroom 蓷in sa,Wow wow! Very beautiful komai na cikin bedroom 蓷in white color ne, shower, Sink, mirror, Jakuzzie, towels, Bathrobe anything is white color, hatta bathroom slippers 蓷insa fari ne tass, tana kaisa bathroom 蓷in ta taimaka masa ya sauya kujera daga wacce yake kai zuwa wacce take gaban shower wacce always a cikin bathroom 蓷in take sbd wanka, fita Granny tayi tare Wheelchair 蓷in kana taja masa 茩ofa, kasancewar farar Singlet ce jikinsa yasa bai sha wahalar zare ta ba,haka nan three gaiter na jikinsa zuwa pad 蓷insa gaba 蓷aya yay naked, sexcy eyes 蓷insa ya sauke saman laps 蓷insa wacce take fara tass sai Shinny take ga wasu gashi da yay kwance saman cinyoyinsa abin birgewa,ikon Allah! Kenan duk 茩yansa da da iliminsa both sides arabi da boko uwa uba dukiya ta abin mamaki amma hakan bai hana Ubangiji ya tausyesa da wata lalurar ba,sai Allah ya saka yana 蓷aya daga cikin jerin guragun duniya,lallai ku蓷i zasu iya yi maka maganin komai amma banda lalura,abu biyu zuwa uku ne ku蓷i ba zai iya sama baka so ba, na farko Lafiya,na biyu Soyayya,na uku kwanciyar hankali tabbas ku蓷i ba zasu ta蓳a sama maka 蓷aya daga cikin wa蓷an nan ukun ba,duk isarka ko mulkinka ko tarin Dukiyar ka ku蓷i baza su ta蓳a sama maka soyayyar mace ba,haka ku蓷in ka bazai ta蓳a sama maka Lafiya ba,yau ina shugaban mu Umar Musa 拼ar addu'a? Da ku蓷i na bada lafiya da tuni yana raye yana yawo ko ina cike da kuzari da kuma ishasshiyar lafiyarsa, haka nan duk mai ku蓷i bashi da kwanciyar hankali kullum cikin tunani ha蓷i da zullumin rayuwa yake, Ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke bayan ya gama tunani a ransa,ganin ba wani kashi yake ji ba yasa yana daga inda yake tsaye ya kama Manhoon 蓷insa zuwa cikin toilet 蓷in yay fitsari kana ya wanke sama da 茩asa zuwa tsakanin cinyoyinsa na Monhoon 蓷in, Wheelchair 蓷in yaja zuwa wajan shower ya sakarwa kansa ruwa lumshe idanunsa yay yana jin yadda ruwan yake dukan saman fatarsa, yana kammala wankan yay brush kana yay alwala, hannunsa ya mi茩a ya 蓷auki long towel ya 蓷aura saman waist 蓷insa,ya zamana iya faffa蓷an 茩irjinsa ne a waje wanda yake 蓷auke da kwantaccen gashi da kuma manyan brest, duguwar 茩afarsa yasa ya bubbuga 茩ofar bathroom 蓷in,babu jimawa Granny ta shigo fuskarta 蓷auke da Murmushi tace "ka kusa yin late a Masque 蓷in Rayuwata" saurin kallanta yay saboda jin sunan data fa蓷a and he try to remembered inda ya ta蓳a jin sunan Rayuwata, Murmushi kawai yay ba tare da yay magana ba,domin yawan surutu baya cikin tsarinsa,idan kaga yay magana to Granny ce ko kuma best friend 蓷insa Arjun, sauya masa Wheelchair 蓷in tayi kana ta jingine ta cikin bathroom 蓷in ba gefe guda, a gurguje ta shafa masa wani lotion mai 茩amshi da kuma kama jiki sbd yau taga an tashi da sauyin weather, wata farar Jallabiya mai 茩yan gaske ta bashi ya saka bayan ya saka pad 蓷insa da boxer sai kuma singlet,ta san bai son kayan nauyi yana iya cirewa a ko ina, hiraminsa ta 蓷auko ta saka masa a saman sumar kansa kana ta 蓷ura masa ta wani ba茩in igiya na saman hiramin ta 蓷auki casbawa ta bashi,wani simple slippers ta bashi mai kyau da tsada,kana ta fesa masa parfumes Difference, dry tai masa tace "Kai Sweetheart kayi kyau kamar a sata a gudu" a karo na farko ya saki Murmushi cikin 茩asa da murya yace "Jazakillah bilkhair Granny" "no need dear it's my pleasure" ana haka Alhaji Hamdan ya shigo shima cikin maroon 蓷in jallabiya ya ce "shira bata tashi kullum sai za'a Mosque" Murmushi kawai Granny tayi ta ce "Sai kun dawo ka kula da shi" Barrister ya ce "Ohh Wow! Ni ba'a ta tawa ko?" Harara tai masa ta ce "wa yake batun babba ga 茩aramin yaro" dry shima yay ya ce "wane yaron Mother? Kullum ke kike maida Imam 茩arami,shiyasa baya 蓳oye ta蓳ararsa a gaban kowa" Granny tace "Yau na ga abin da ya dameni ni Fa蓷imatu,to banda Allah ya baka 蓷a mai hankali da nutsuwa da tarin hankali uwa uba ilimi banda haka Imam 蓷in guda nawa yake? Duudu bai huce 23 zuwa 25years ba fa" ganin sunata surutu yasa Imam yin gyaran murya ya ce "we getting late Abba" Barrister ya ce "Sorry my son da sauran time ai" yana fa蓷in hakan ya tura Wheelchair a hankali suka nufi Mosque 蓷in dake wajan gidan Barrister Hamdan Balarabe,Granny na ganin fitarsu tai Murmushi jin da蓷i a hankali kuma tai hamma tare dayin wata jijjiga sai gashi ta riki蓷e ta koma AIRAH. Bayan Sheikhnyaja 蓷arorowan mutane sallah ya tsaya yana azkar,har wajan 7 bakwai na safe yana cikin masallacin,sai da ya kammala sannan ya kalli babban abokinsa kuma Amininsa Arjun wanda ya shigo masallacin yanzu "bacci na keji Arjun" mi茩ewa Arjun yay domin yasan indai Sheikh bai Wannan baccin daga bakwai zuwa sha 蓷aya na safe ba to bazai bar kowa ya huta ba, kar蓳ar Kur'anin hannunsa yay ya ajjiye inda ake ajjiye littafan matsallatan,cikin nutsuwa Arjun ya fara tura Wheelchair 蓷in suna tafe Arjun na masa Shira Aliyah sabuwar budurwar da yay a nan garin, Murmushi kawai Sheikh yay yace "Allah yasa albarka" tsaki Arjun yay yace "Buddy a condition 蓷inka yaci ace ka ajjiye matar da zata kula dakai,wacce babu hijabi tsakanin ku zata iya yi maka komai ba tare da jin wani nauyi ba, Granny kullum shekarunta 茩ara jaa yake,wata rana ba zata iya kula da kai ba,kai ka bathroom dawo dakai cikin bedroom, shiryaka,kana ganin hatta mai ita take shafa maka,kaga dole ba zata shafa maka a inda bai dace ace ta gani ba,amma idan matar kace komai zata iya yi maka ba tare da taji nauyinka ba" kamar Imam ba zai magana ba sai kuma ya ce "kai ma ka fara gajiya da taimakon da kake min ne Buddy?" Girgiza kai Arjun yay ya ce "No! At all,kawai da ina ganin abinda yake dai-dai ne, Ni abinda nake maka gaba 蓷aya nawa yake? Tsakani na dakai na kaika gidan redio kana gama program 蓷inka na zo na 蓷auke ka, sai zuwa shopping ko saloon wani lokacin ma baka bari akai ka,sai kuma zuwa Aikin hajji idan lokaci yayi ko Umara" lumshe idanunsa Sheikh yay kafin ya sauke numfashi ya ce "to menene da matanne? Ni bana da interested akan any women wlh,koda ina dashi wa kake ganin zata zauna dani?? Bana da fellings akan wasu mata wallahi gaba 蓷aya shirmammu ne,basa da tausayi?" "Au haba??" Cewar Arjun domin ba 茩aramin haushi Sheikh ya bashi ba, Sheikh na sakin Murmushi domin yana son ya ga Arjun na gaya masa gsky shi kuma ya nuna baya ganewa gaba 蓷aya, Arjun ya ce "Buddy ko dai baka da lafiya ne?? A Wannan zamanin da muke ciki ai kamar da sha'awa ake haifar mutum wallahi,kai sheda ne kana ganin mata kala-kala,dan 茩arya kake kace baka ta蓳a ganin macen da kaji kana sha'awarta ba,indai kaga Manhoon 蓷inka bata mutsa to wlh baka da lafiya" tsaki Sheikh yay ya ce "zamani ya lalace tunda Arjun yasan da蓷in mata" waro ido Arjun yay yace "kai Allah ya sauwa茩e dai,ina tare da babban Malam Alaramma kuma Sheikh Imam Hamdan Balarabe kake tunanin zan san mace indai ba aure nayi ba,kawai dai nasan ina bu茩atar mace kusa dani,domin kullum da ciwon ciki nake kwana wani lokacin sai nayi ta蓳a Arjun 蓷ina nake jin da蓷i" suna gaf da shiga Babban parlour'n daya raba manyan sides 蓷in Sheikh yace "meye Arjun 蓷ina kuma?" Kai tsaye Arjun ya ce "mtwsss! Hajiya ta nake magana be ma'ana Manhoon" ta蓳e baki Sheikh yay yace "Iskanci kawai,ka daina ba kyau is better kai aure idan shi ne salama a gareka" Arjun ya ce "Soon ma kowa ma baka 拼arta ka aura" Sheikh bai 茩ara magana ba,kallo guda yaywa Mami wacce take shirin fita bank dake aikin banki take, Murmushi tayi ta ce "Wlcm my dear" Arjun ya ce "Mrng Mami" wajansu ta 茩arasa tace "Yaya kake Arjun fatan kana kula min da my dear" Murmushi Arjun yay yace "Mami 蓷an naki ai 蓷an rigima ne" bata 茩ara kallon Arjun ba ta kalli Sheikh tare da dur茩osawa dai-dai fuskarsa ta shafa sajensa tace "Me kuma Mother taiwa son 蓷inta ba ko gaisuwa?" Idanunsa a rufe ya ce "Sabahul khairai" Murmushi tai masa ta ce "how're you and how are feeling now?" Ya ce "Allahamdulillah!" Kallon Arjun tayi ta ce "kada ka barshi yay bacci yanzu sai yayi breakfast" Arjun ya ce "In sha Allah Mami" idanunta akan Sheikh tai masa peak a forehead 蓷insa kana tai 茩asa da bakinta ta 蓷ura saman nasa ta sucking lips 蓷insa na 茩asa saurin runtsa idanunsa yay,tana gamawa tai waje tana fa蓷in "bye sweetie" da idanu Arjun ya bita harta fice daga parlour'n.....
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_



_This book is for sale it's #500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616, ga mutan NIGER sai suyi mgn a wannan number 84506476_



馃啌P
EPISODE7锔忊儯-8锔忊儯


Mami na barin parlourn Arjun ya sauke numfashi, tare da tura Wheelchair suka nufi cikin parlourn. Granny ce kwance saman bed tayi 蓷ai-蓷ai sai bacci take abinta hankali kwance, da sauri Arjun ya juya ya nufi inda Sheikh yake yana shan coffee a parlour, with much shock Arjun yace "Buddy i don't understand what's going on?" A hankali Sheikh ya zame bakinsa daga kan glass cup 蓷in ya ajjiye saman center table 蓷in dake gabansa kafin yace "Meke nan?", Arjun yace "na je flat 蓷inka na ga Granny ciki tana mopping, har muka gaisa yanzu kuma kace na 蓷auko maka zuma a fridge 蓷in Granny nai sallama bata amsa, hakan yasa na shiga cikin bedroom nayi expected wahala take, abun mamaki sai na sameta saman gado tana bacci da alama ko sallah asuba ba tayi ba", ya kai maganar yana kallo reaction 蓷in Sheikh, sai bai ga komai ba sai ma murmushin da ya ga yanayi "Ohh!! Ni ka maida wawa ko?" da blue eye balls 蓷insa ya kalli Arjun yace "Oh! come on dear me zance maka" Arjun yace "More explanation about two of them" ware ido Sheikh yay yace "Laa adaari" cikin fusata Arjun yace "what the you mean by that?,bayan kana gidan kuma Granny ita take maka komai" ta蓳e baki Sheikh yay idanunsa a kan cenema yana kallon labarai a Aljazeera yace "La takaffafuu" kai tsaye Arjun yace "wallahi sai ka fa蓷a min", a 蓷an fusace Sheikh ya kalli Arjun domin ya fara kai shi 茦arshe bai son mita, da kuma nanata magana, calming yay yace "dole ne nasan komai? Ko zaka saka nai bincike akan abinda bana da iko dashi ne? Wallahi Arjun ka kiyayi kanka ka cigaba da shiga sabgar da babu ruwanka, ni nan 茩arya nai maka or what???" SHI ma Arjun yace "Ashe ba zakai hankali ba Imam? Baka tunanin lafiyar ka, ko ka manta situation 蓷in da muke ciki, kullum kai ne zaman gida da tsaron Soldiers saboda gudun abinda zai cuce ka da kuma wanda zai sanya ai maka wani abun, amma kake ganin laifi na, wlh if i find out the truth you'll regret my dear" yana fa蓷in hakan ya nufi flat 蓷in Granny da ido kawai Sheikh ya bisa harya 蓳ace wa ganinsa, Arjun na tafiya ya ci karo da wata farar mage mai kyau gwanin sha'awa 蓷auke kansa yay daga kallon magen yaci gaba da tafiya, wayarsa ce ta fara ringing hakan yasa ya tsaya da tafiya kana yay answering call 蓷in, yana tsaye magen ta huce da sauri ta nufi flat 蓷in Granny, lokacin Granny ta farka tana ta sallami tana fa蓷in "A'a da mutanan gidan nan Arna za ai, babu tsoran Allah a ransu ace nai ta bacci kamar matacciya babu wanda ya kula da sabgata, kamar dai mara gata? To Allah dai yaga zuciyata ba ina sane na茩i sallar safe ba makara nayi wallahi tallahi, daman ita wacce ba'a gama sanin a wanne 蓳angare take ba tuni na sallama ta, shi ma Barista dake gantalalle ne sai ya rabu dani ko na mutu ko nai rai duk uwar ubansu 蓷aya, kai Allah gani gareka ni Fa蓷imatu da miji da mata duk babu na gari gwamma shi 茩arya yake rabtawa, ita kuma ku蓷in jama'a take kwashewa tun da dai naji a banki take aiki, kai amma dai anyi gantalallun mutane wlh" tana fa蓷in hakan tai cikin bathroom, "ni dai wallahi cikina kamar anyi min sata, babu komai sai hanji wannan da shayarwa ne ma sai naji labari", tana shiga bathroom farar magen na shigowa cikin bedroom 蓷in Granny, da ido magen tabi Granny da shi, kafin a hankali magen tai girgiza sai gashi ta koma siffar Granny tatasss babu abinda ya siffanta ta, Arjun ne ya shigo yana fa蓷in "Mrng Granny" kya蓳e Granny tayi tace "bana son gulma da fi'ili meye kuma Munin Ranjun? Kana gani ba'a mai dani komai a gidan nan ba,ai wlh Imamu da babu ni daya shiga uku, bashi da kowa da komai sai ni,Allah gatansan ni ce gatansa bawan Allah kenan", murmushi Arjun yay yace "haka ne fa Granny, kamar yanzu kika tashi ko makara kikai ne??" Wani kallo Granny tayi masa sai kuma tace "Yaushe ka arnantar dani Ranjun? Ka dai dinga jin tsoron Allah wallahj, babu ruwana sharrin da kai min ma ya ishe ka, yoo sharri mana da hankali na da komai shekara wajan 85 ai ba wasa kawai sai na zauna na makara a sallah, ai ni nan lokacin walaha nake jira kawai", jinjina kai kawai yay yace "bari na shige sai anjima na zo kai Buddy gidan Redio", "to to Allah ya kaimu ka gaida Sadiya" yace "za ta ji" yana fa蓷in hakan ya fice daga cikin bedroom 蓷in, da ido ta bisa yana fita ta riki蓷e ta zama magen kamar yadda ta shigo parlon.



Dawowa parlon Arjun yayi ya samu Sheikh yana shan 拼a 拼an inibi masu sanyi yace "am going Buddy sai zuwa anjima"

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment