Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka ya nufi flat 蓷in Sheikh a hanya suka ha蓷u da Arjun yay masa sai da safe, a zaune ya samu Sheikh a saman bed yana 茩arasa shan malt 蓷in hanunsa yana sanye da kayan bacci farare 茩al, da alama har yayi wanka, zama Uncle Sham yay tare da tattaro nutsuwarsa zuwa ga Sheikh yace "meke damunka Imam?" Kwallon Uncle Sham yay yana maida numfashi tare da 蓷auke kansa baice komai ba, Uncle Sham yace "Don't worry everything will be fine ok! Kaci abinci ko?" Sai a lokacin ya kalli Uncle Sham yace "Am full" cike da tausayawa Uncle Sham yace "sure?" Ya 蓷aga masa kai ba tare da yace komai "Imam ka kula da Lfyarka nasan har yanzu baka da wasu shekaru a duniya amma yanayin rayuwa zai sanya ka zama babba kasan mene kake, ada kace Mami bata kula da kai right? Yanzu ga matar mahaifinka nan Fatima" saurin runtsa ido yay yana jin gudun zcyarsa na 茩aruwa wai matar Mahaifinsa wannan kalmar ka蓷ai bata sanya ya rasa ransa ba Uncle Sham ne yaci gaba da fa蓷in "Ita yarinya ce ba kamar Saudat ba, dole kasan mu'amalar da zakai da ita,idan ita macace kai namiji ne,matar mahaifinka ce matar mahaifinka kuma mahaifiyarka ce fatan ka gane?" Shiru kawai Sheikh yay a zahiri kallon Uncle yake amma hankalinsa sam baya ga abinda yake cewa, tunanin makomar zcyarsa yake, sam jaririyar zcyarsa bata kyauta masa ba ta sanya ya shiga son abinda bazai ta蓳a samunsa ba a rayuwa,tabbas idan yaci gaba da zama yana Kallonta a gidan nan sai dai a wayi gari a 蓷auki gawarsa dole ne yabar 茩asar cikin satin nan ma kowa, mi茩ewa Uncle Sham yay yace "Bari naje zuwa gobe zan kawo Anut Amina da Huda" kasa yi masa mgn yay, ya rufe idanunsa ruf, ganin haka yasa Uncle Sham tunanin ko bacci yay, gyara masa kwanciya yay tare daja masa duvet,ganin yadda yake ta ha蓷a gumine yasa ya 茩aro masa gudun a.c kana yaja masa 茩ofar ya fita. Fannah kasa daurewa tayi da Idanunta ya kawo ruwa zatai kuka sai tayi saurin goge Idanunta ta hana kanta kuka sai ajjiyar zuciya da take faman saukewa akai虏, tana zaune sanye da kayan bacci Lingerie Suit Pajamas - White, ta 蓷ura baby hijab a saman kanta taji an turo 茩ofar an shigo, 茩amshin turarensa kawai ya sanar mata cewa shine zcyarta na bugawa tayi saurin sunkuyar da kanta 茩asa, murmushi Barrister ya saki yace "My dear" ya fa蓷a yana 茩arasa zama kusa da ita saurin jaa baya tayi tace "A..a'a ni bacci zanyi" kallon fararen fuskarta yayi yace "The what?" Tace "Shkknan" yace "Kin tabbatar?" Tayi saurin cewa "Eh" haurawa yay saman bed 蓷in yana fa蓷in "To zo mu kwanta am your husband ai" girgiza masa kanta tayi jikinta na rawa ta shiga jaaa baya cikin damuwa yace "Dear na kin san yadda nake ji kowa? Kisan azabar da nake kwana nake tashi da ita akan ki? Ina son jin 蓷umin jikinki, Baby look" ya fa蓷a yana sanya hannunsa da niyar nuna mata Hjyarsa zare ido yay jin abu lagwaf aya mutse gaba 蓷aya ko tsayin 茩aramin hanunsa bata kai ba,cikin tashin hankali yace "What wlh 茩arya ne abata tafi haka wlh hjyta babbace kuma lfy yayiyya" da sauri ya diro daga kan gadon ya nufi wajan mirror tashin hankali ya 茩ara bai yana a saman fuskarsa a cikin mirror lfya lou take amma a zahiri a shafe mararsa take,bai tsaya bin takan Fannah ba yay waje cike da tashin hankali. Tsoran dake zcyar Fannah yasa sam ta茩i yarda ta zauna a 蓷akin ba tare data duba kayan dake jikinta ba ta nufi flat 蓷in Sheikh lokacin ruwa ake sosai kamar da bakin 茩warya, turawa tayi a hankali tare da maida 茩ofar ta rufe rufe idanunta tayi sbd wani 茩amshin mai da蓷i daya daki hancinta ji tayi gaba 蓷aya 茩afafuwanta sun fara rawa da 茩yar yaja 茩afarta zuwa inda yake kwance ya rungome pillow a 茩irjin sa, dur茩oshe tayi a gabansa bakinta ya shiga fa蓷in "Why mene yasa? Meyesa zaka idanuwa na zubda 茩walla bayan sune sukafi dacewa dani? Mene yasa zaka 蓷auki abinda nake so ka bawa wata? Tana da komai Ni kuma kaine komai 蓷ina dan Allah Malamina ka taimakeni ka taimaki jaririyar zcyta wlh idan kace zaka so wata kabarni mutuwa zanyi" ganin ko mutsi bai ba yasa ta tabbatar bacci yake cikin jan numfashi tace "Minty karuye (sweetheart)" shiru tayi tana kallon 茩yakkyawar fuskar sa tace "Nyi gyiya dinan kam rak3na ba nyibaa karuye rassi dainba Martine wande wadunnde nammimi" ( Ba wanda nakeso sama dakai aduniyar nan, dan ALLAH karka karya al'茩awari) wlh Malamina kai nakeso ba babanka dan Allah karka bari wani abu ya rabamu zcyta ba zata 蓷auka ba, kukan data da蓷e ba tayi bane ya kwance mata cikin kuka tace "Kuru jiriman wande kwallim andea yanssayi" (Iya wuya karka bari arabamu). Kuka ne ya kwace mata ta shiga jijjiga hannunsa tana fa蓷in "Please Malamina you're my everything my favorite dan ALLAH ka rabu da waccen yarinyar, mutsi yay da hannunsa da sauri ta 蓷aga kai Idanunta cike da hawaye suka ha蓷a ido kafin tai mgn yasa dukkan 茩arfinsa ya fisgota jikinsa, ta samu gurbi a faffa蓷an 茩irjinsa Idanunta ta shiga zarewa domin ba tayi tunanin idanunsa biyu ba, tana 茩o茩arin yin mgn yay saurin 蓷ura mata yatsarsa a baki......



Littafina na ku蓷i ne kada ka karta ba tare daka biya ba kaji tsoron Allah...... If you read for free馃し馃従鈥嶁檧锔忦煠佛煆锯€嶁檧锔�


It's 500 via 0116886426 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616



NIMCYLUV
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *SM馃挒*

```Kuci gaba dayi min gantali dashi馃槖 maci amana kawai, a to! wanda yaci amana, amana taci shi fisabilillahi sbd an maidani gantalalliya aita fidda book 蓷ina waje what have i done to ```you``` ??```.


Unexpected abun yazo min domin seriously ban san cewa idanunsa biyu ba, shi kowa Sheikh daban ba bacci yake ba yaywa Uncle Sham pretending like he's sleeping, amma yana kwance luff yana fama da zcyarsa dake masa matsanancin ciwo,da 茩yar yake iya fidda numfashi sbd yadda Numfashinsa ke sarkewa ga tarin daya fara damunsa, kallon cikin idanunta yay yaga yadda ta rufesu ruff ga yadda 茩irjinta ke wani Irin 蓷agawa, gwauron numfashi ya sauke wanda fita da wani zazzafan huci, slowly ya janye idanunsa daga kanta yana fidda numfashi wahala kafin ya mirgina ta can gefe ya juya mata baya, Tashin hankalin tsantsa ya bai yana saman fuskarta she never expected why zai juya mata baya? What exactly did to him? Kallonsa kawai take ko 茩iftawa babu, kafin a hankali taji wani abu mai zafi da kuma 蓷umi na bin saman innocent face 蓷inta wanda ta tabbatar hawaye ne,kamar yadda ya bu茩ata haka tai masa al'茩awarin ta daina kuka, amma she's can't hide it, sun mata zuwan ba zata komanta yana neman lalacewa, Idanunta ta rufe fuskarsa take gani, cikin wayarta Sheikh take gani hatta plate 蓷in abincin ta Sheikh take gani,wanne wacce Irin jarrabawa ce? Fatan ta 蓷aya ace baiji abinda take fa蓷a game dashi ba,but tasan abune mai wahalar gaske ya kasa ji, koda baiji ba Idanunta ba zasu ta蓳a 蓳oye shekararriyar soyayyarsa a ranta ba. Ko mgn wani yay mata zazza茩ar muryarsa ita take dukan kunansa seriousness. Duk yadda taso hana kanta kuka kasawa tayi bata san lokacin da kukan yay fitar gurmi ya fasallasa kansa ba. Narkakkun idanunsa ya bu蓷e da 茩yar wanda suka gamayin jaa sbd condition 蓷in da yake ciki, yaga kuma Tabbas idan bai magance wannan matsalar a yanzu ba za'a iya wayar gari aga gawarsa, gently yaja jikinsa ya jingina da frame 蓷in gadon yana sauraren heart breathing 蓷insa, Wheel yana jin yadda kukanta ke 茩ara dagula masa lissafi, cikin da茩ushashiyar Muryarsa yaja numfashi da 茩yar yana dafe 茩irjinsa yace "Zahraaah!!" Ina Muryarsa ka蓷ai na narkar da zcyrta balle a tafi wani abun daban, Sheikh wani Irin mutum ne mai cikar zati, ga wani 茩wantaccen kyau wanda kai tsaye ba zaka iya dangantasa da wata 茩abilar ba, yana da hankali da kamewa sam babu alamun wasu Exceptional qualities a tattare dashi, inama yake zuwa banda Mosque sai umara da hajji idan lokaci yayi, sai yanzu da tsiri fita company na designer, mai suna *I.M.H designers shoes and galleries* sai kuma wani wanda ake iya zallar zanan necklaces da ring sai zanan gida makarantu masallatai da sauransu. Shiru tayi ta kasa amsa kiran da yay mata domin har tsakiyar kanta taji sautin lafiyayyiyar muryarsa mai tsananin taushi. Cike da son samawa kansa nutsuwa da abinda ya keji ya 蓷ura softness hands 蓷insa akan nata wata ajjiyar zuciya ta sauke cikin jarumtar daya samawa kansa ya 蓷ura hannunta a saman 茩irjinsa dai-dai inda zcyarsa ke bugawa, cije baki yayi yana fesar da iska mai zafi cikin serious talking yace "Zahraaah zaki kashe Imam da ransa, dan Allah ki barni naji da soyayyar budurwata please, I'm going to die Zahraaah!" Zare ido tayi tana mai janye hannunta sbd sam ba zata iya jure jin yadda zcyarsa ke beating it hurts her heart, Idanunta tane ya 茩an茩ance taji zcyarta ta bushe ya 蓷auki niyyar dukkan abinda zai faru ya da蓷e bai faru,daban tace bata son Auren akace sai anyi to Finally ga abinda Auren dole yaja nan,kuma tasan harga bata wani laifi zcyrta yaja komai ita tai forcing 蓷inta zuga Internal love (Haramtacciyar soyayya) . Hannunsa ta ri茩e gam cikin nasa tace "Malamina.." sai kuma tai shiru tana jan wani wahalallan numfashi kafin cikin wata raunatacciyar Murya tace "Malamina i love You since before! I can't imagine tun yau shine hakan, but i love You with all my heart!
_You are the only thing that gets me going nuts. My heart and my mind can鈥檛 think of anything else aside from you. I鈥檓_ _addicted to you because I can鈥檛 stop myself from daydreaming about you. I am your baby forever._
_It鈥檚 self-evident that I鈥檝e got to be with you_ _because I can鈥檛 let you go. You should know that my heart beats for you, and all I hear in my head all day round is your_ _name. How am I going survive this torment of being so into you?_
_I can tell that my heart belongs to you. Even if it_ _beats inside of me, it still beats on your_ _command. You are my everything, and I can鈥檛 live without you. I can鈥檛 stop myself from loving you._ _It鈥檚 as if I鈥檓 under your spell._
_I love you, baby, and I can鈥檛 exist without you! Love so...so..much Malamina"_

Kallonta kawai without blending, wannan mgnar nata yafi kama dana wanda ka da蓷e ana so, ko mu'amalar auratayya. It is something which goes far beyond mere explanation,but extent reality, mmkinta bai gama kashesa ba sai da yaji shasshe茩ar kukanta tana fa蓷in _鈥漀ya Raakna鈥漘 (I love You) kanuri, _鈥滿o nif岷贯汗 r岷光€漘 Yaruba. _鈥漀opp na la鈥漘 Wolof _Nakupenda/Begg naa la_ Swahili. _鈥滱na u魔ibbuk鈥漘 Arabic. _鈥滿i Yidi ma鈥漘 Fulani. Shasshe茩ar kukan da take ya hanata 茩arasa fa蓷in Asirin zcyrta,ya hanta fa蓷in gayawa Malaminta irin zallar so da 茩aunar da take masa,so Bara algus, muskutawa yay ka蓷an a kasalance yace _鈥淎re you crying Zahraaah!?鈥漘 shiru sbd tarin daya kawo masa ziyara hakan yasa ya kifa fuskarsa a tafin hannunsa yana jin kamar yasa hannu ya ciro zcyarsa ya huta, shin kotai shima ya fallasa mata nata asirin zcyar? Saurin girgiza kai yay yana fa蓷in _Isn't nacessary, i can't say it, it's my own secret between me and my heart_ tattausan Muryarsa yay yace "C'mon dai na kukan haka, Wow you did a great job Zahraaah, what a beautiful game?" Kallon baka da lfy tai masa wato duk wannan maganganun a matsayin game take gaya masa, kenan shine player 蓷in ita kuma ball 蓷in sai yadda ya juyata,kasa mgna tayi kamar yadda ta kasa tsaida hawayenta, Muryarsa a 茩asa yace "firstly dai na wannan sai muyi mgn ok!" Da sauri tai shiru ta goge fuskarta sai ajjiyar zuciya kawai take saukewa "Zah...raaah!" Ya kira sunanta a rarrabe kanta a 茩asa tace "Na'am" fesar da numfashi yay kafin ya sanya softness hands 蓷insa ya tallafo fuskarta gaba 蓷aya yana kallon yadda ta茩i yarda ta bu蓷e ido yace _鈥淥pen Your eyes! And look at into my eyes鈥漘 ji tayi sam ba zata iya Kallonsa ba bare cikin idanunsa ita kam ba zata iya wannan rashin kunyar ba, yana wasu irin kifiyo a cikin idanunsa wanda ko namiji ya kalla dasu zaiji yana shakkarsa bare ita mace, macen ba wacce take da rauni a kansa, cikin son gane abinda ya keson ganewa yace "Tashi kije to" girgiza masa kai tayi shima ya girgiza kansa yace "Ok, bu蓷e idonki ki kalle ni Zahraaah" slowly ta shiga bu蓷e kumburarrun idanunta ta sauke saman red lips 蓷insa dan ba zata iya kallon idanunsa ba,shiru sukai na wani lokaci kafin yace "Mummyna! A haka zaki taimaki 蓷an naki?" Ya fa蓷a yana fiddo idanunsa waje a ransa kuma yana Astagafirullah, domin haramci ne kwantata macen da kakeso da Uwa, kwa蓳e fuska tayi tana cizon hanunsa daya ri茩e mata fuska dasu yace "Don't worry zan rama, just bu蓷e idanunki ki kalli wanda kikeso indai da gske ne ba sharri ba" tana marai-raice fuska ta bu蓷e idanunta akan 茩yakkyawar fuskarsa mai cike da haiba ga hasken 蓷akin ya 茩ara masa kyau, wutar kansu ce gaba 蓷aya ta 蓷auke na wani lokaci sbd ha蓷uwar idannunsu waje guda, a hankali Sheikh ya fara karantar dukkan wasu feelings wanda suke cikin idanunta, Fannah jikinta na ya 蓷auki rawa sbd ba zata iya kallon 茦wayar idonsa ba,abin yay mata girma ba zata jure ba, 茩asa ta fara yi da Idanunta da sauri yace "Don't ever trying it" bisa dole ta 茩ara ha蓷a ido dashi rashin sabo yasa jikinta saki wata kasala ta saukar mata gaba 蓷aya ta fa蓷a jikinsa tana sauke numfashi jikinta duk rawa yake, matsuguni ya sama mata a Physique 茩irjinsa, ita nata ne ya fito fili shi kuma tashi a zabar a cikin zcyarsa ya keji yasan dole yay jinya, yanawa Zahraaah mahaukacin so da 茩auna, ada ya 蓷auka Aljanarsa ce,ya 蓷auka Airahnsa ce daga baya fahimci zallar kama kawai suke kuma ya tabbatar bawai kamarta da Airahnsa yasa yaji yana sonta ba, shidai ya samu kansa dumu虏 a masifaffiyar soyayyarta, numfashi yaja da 茩arfi yace "Me kike so ayi zah..raaah! _Am in love since before_" west 蓷insa ta ri茩e sosai ta shiga jijjiga sa tana kuka tare da fa蓷in "Dan Allah kasoni nima wlh idan kace a'a mutuwa zanyi,idan na mutu kuma kai ne sila you're the reason behind everything tun ban san kaina ba nake sonka kai ne ka蓷ai Namijin dake cikin zcyar Fannah, Malamina ina sonka da dukkan zcyta" ta 茩are mgnar cikin emotional sound yadda take kukan yasa ya rungome ta a jikinsa tsam suka shiga fitar da numfashi atare, banda kada taga rauninsa da babu abinda zai hanasa fitar da nasa hawayen kozai ji da蓷i da sau茩in abinda ke damunsa, tagwayen ajjiyar zuciya ya kuma saukewa kafin yace "Me kike so ayi Zahraaah?, And kisan tarayyata dake haramun ne ko? Kin san matsayinki kowa? Kefa matar mahaifina ce kada kiyi amfani da son zcyarki kika mu'ikata abinda zai zo yana damun mu" da sauri tace "In dai akan soyayyarka ne bazan ta蓳a ladama ba, _believe me_ Malamina" Numfashi ya sauke yace "Uhm to ki amshi game 蓷in da nayi maki tayi 茩ilan na fasa son waccen 蓷in idan naga kin iya soyayya, just accepted my request Zahraaah" runtsa idanunta tayi bata 茩aunar jin Wannan budurwar gaba 蓷aya danne zcyarta tayi tace "Wacece ita budurwar ya sunanta" wani 茩awataccen Murmushi Sheikh yay kafin yasa hannunsa ya zareta daga jikinsa yana jan 茩wantaccen beard 蓷insa yace "her name is *Muhaddaserh* a very nice name" kasa magana tayi sai kuma tace "to idan kuma ban iya soyayyar ba fa? Shkknan ni baza ka soni ba?" Mmkin shirmanta yake ta kasa fahimtar komai yace "Am not sure seriously, amma ki zama mace mai 茩arfin gwiwa, mai jajircewa akan da take so ki samawa kanki jarumta hqr salama,babban abu kuma ki gayawa Allah damuwarki idan abun ya kasance alkairi a gareki sai kiga komai ya sauya babu abinda lokaci baya sauyashi" kai ta jinjina masa yace "tashi kije" kwa蓳e fuska tayi tace "Nifa tsoro ake ban wlh" idanunsa akan wani wajan yace "Uhm" lura tayi ya fara gajiya da mgnar akwai abinda ke damunsa sbd yadda yake ta ri茩e 茩irjinsa tace "Eh wlh tsoro na keji kawai na kwana a nan" bai kulata ba ya kama kanta sosai ya shiga karanta mata addu'a kana ya 蓷ura la蓳蓳ansa a goshinta nan ma ya karanta mata addu'a tare da sauke mata wata lafiyayyiyar sumbata a wajan yace "Jeki nothing happen in sha ALLAH" mi茩ewa tayi tana jin kamar idan ta tafi wani abu zai samesa a dolenta ta mi茩e tsaye ta nufi wajan 茩ofa harta bu蓷e zata fita taji yace "Zahraaah" da sauri ta juya taga ya ware mata hannayensa da sassarfa ta nufi wajansa suka rungome juna, Sheikh ri茩eta yay sosai lokacin tuni jikinsa ya gama 蓷aukan zafi cikin Muryar mara lfy yace.
_賱丕 卮賰 兀賳 丨亘賰 賮賷 賯賱亘賷 賰賲孬賱 賳賮爻 丕賱匕賷 賷禺乇噩 賲賳 兀賳賮賷貙_
_丕賱匕賷 賰丕賳 廿丿賮丕毓丞 賰丕賳 兀賳 賷賰賵賳 賰丕賱賲賵鬲_
_廿匕丕 賰丕賳 賰匕丕賱賰 賰賷賮 鬲乇賷 兀禺乇噩賴 賮賷 賯賱亘賷貙_
_廿賱賷 兀丨亘賰 賷丕氐丕丨亘丞 丕賱丨爻賳 賵丕賱賳爻亘.馃挊馃挊_
Kallonsa tayi tace "me kace?" Girgiza kai yay yace "basai kinji ba Allah yay maki albarka jeki kwanta" juyawa tayi bisa uamarninsa tana tafe tana waigensa harta fice daga cikin bedroom 蓷in, tana fita sauke ajjiyar zuciya "nayi amfani da harshen da bakya ji nace _Ha茩i茩a sonki acikin zuciyata tamakar numfashin da yake fita daga hancina wanda tsayar da shi dai-dai yake da mutuwa_" baya yaja ya kwanta amma tarin da yazo masa yace sam bai isa ya kwanta ba cikin fitar hayyaci ya fara tari wanda daman tun 蓷azo yake ri茩esa, yana tsaka da tarin yaji wani wani 茩aton jini yay tsaruwa daga cikin bakinsa, fitar jinin yasa ya samu relief, sanyin 蓷aya keji yasa yaja duvet ya rufe jikinsa. Can cikin dare yaji ana turo 茩ofarsa ko mutsi bai ba bai kuma san mai shigowar ba, yaji dai ana bu蓷e inda yake ajjiye muhimman abubuwa, can kuma yaji 茩arar papers not too long akai waje da 蓷an sassarfa, numfashi kawai ya sauke abinda ya keji bazai ta蓳a barinsa ya bu蓷e ido ba,idan yaga ko waye ta ina zai iya kamasa shi ba 茩afa garesa ba. Washe gari Sheikh da azumi ya tashi sbd Alhamis ce, gefen Fannah ma da nata azumin ta tashi, Barrister na zaune a cikin bedroom 蓷insa yana duba ayyukansa yaji an bu蓷e 茩ofar an shigo, Mami ce sanye da wata Holand 蓷in atamfa mai kyau tayi fess da ita sai zabga 茩amshi take, fuskarta 蓷auke da Murmushi tace "Mrng dear" with much surprise ya kalleta kafin yace "Mrng" zama tayi tace "Yau ba zaka fita bane?" Kai ya 蓷aga mata yana fa蓷in "Am not sure dai,amma jikin Son na bani tsoro ya茩i yarda a kaisa asibiti,ga kurar da yaywa Arjun da kuka Arjun yabar gidan nan,so ina jiran Uncle 蓷insa yazo" jinjina kai tayi tace "Daman fita biki ya kamani shi ne nace i can't anywhere without your permission" mi茩ewa yay tsaye yace "Oh really?" Tana tashi tsaye zuwa wajansa tace "Sure! I'm sorry Barrister _for the past Weird experiences with are all regretful._" yana duba wayarsa yace "What the you want" kai tsaye tace "Your permission allow to go" yace "where?" Matsuwa wajansa ta sakewa zata ri茩esa yace "Ohhh Hello, don't trying it" baya taja tana fidda wani kalar murmushi tace "Zani Sakoto ne" waje yay yace "ok" da ido ta bisa tana jan wani lalataccen tsaki "You're mad Barrister Hamdan Balarabe". Sheikh ko Company ban je ba sai yanzu daya fita zuwa Mosque sallar asar ya da蓷e zaune yana yiwa Mutane karatun bulugur mara, sai wajan 5 yaja Wheelchair sa ya dawo, a Parlo ya samu Granny tana fa蓷in "To duk basai suci kansu ba,ina dalili fisabilillahi? To wlh babu abinda yaymin zafi ni ba gantalalliya bace yanzu zan ha蓷a kaya na, na tafi inda Allah ya kaini" Uncle Sham yace "ba takai ga haka ba,tunda ya茩i fa蓷in abinda yake damunsa sai a rabu dashi ai asirin ciki sai hanji" share 茩walla ta fara tace "In dai da halarci baici Imamu yaymin haka ba, yaro abun tausayi rayuwarsa duk a gantale,ban sani wa yake dashi? To sai wannan yarinyar mai taimako na" Uncle Sham kallon fannah yay wacce take sanye da wata light blue 蓷in laffaya wacce tai mata kyau sosai,tana tsaye wajan dinning area tana shirya dinner "Ah to babu ruwana idan hawan jini na ya tashi idan na mutu wana macewa wane yake da asara?" Shi dai Sheikh na zaune idanunsa rufe yana jin dukkan abinda Granny take fa蓷a "蓷auko min Mantina nasha ko zanji dai-dai" jiki a sanyaye Fannah ta nufi fridge ta 蓷auko mata tana zuwa dai-dai inda yake zaune suka sauke ajjiyar zcy a tare slowly kuma ya bu蓷e idanunsa wanda ya samu sauka a cikin nasa, jikinta ne ya 蓷auki rawa 茩afafuwanta suka 茩asa 蓷aukan jikinta gaba 蓷aya tayi kansa zata fa蓷i da sauri ya rufe idanunsa yana tura Wheelchair baya, Granny ta ri茩eta tana fa蓷in "Ya! Ya! Ya! Haka kamar wata mai shafar aljanu, Auzubillahi sharrr wala茩uuwata!" Ta fa蓷a tana ri茩eta girgiza kai kawai Uncle Sham yay yana tura Wheelchair Sheikh yace "Mohd jeka gobe kazo i want talk to you" mi茩ewa Arjun yay yace "In sha Allah Uncle" Granny tace "Ranjun kaga gida ya kusa zama na Maraya ko? Yooo idan na mace Imamu ka蓷ai yay asara amma dai in sha Allah mutuwa ba yanzu" murmushi kawai yay mata yace "We hope so.." Uncle Sham yace "Imam bazan takuraka aka ka fa蓷a min abinda ke damunka ba,Amma ka sani damuwa bata mganin komai, kasan komai tunda kana da ilimi amma ina garga蓷inka kasan me kake Fatima matar Ubanka ce" calmly yay yace "bana nufin wani abu amma ka iya takunka da ita za'a iya ha蓷a baki da ita a cutar dakai" sai lokacin ya 蓷aga idonsa ya kalli Uncle Sham yace " i want freshen up" Uncle Sham yace "ok bari na turo maka Granny, ka tabbatar kaci abinci mai yawa tunda azumi kayi" bai 茩ara kallon Uncle Sham ba sai ma idanunsa da yaja ya rufe yasan har abada Zahraaah ba zata ta蓳a cutar da rayuwarsa. Bayan Issh膩 Barrister na zaune a parlon sama yana waya da Alhj Kamal yace "Na kasa gane maganganun ka, nayi searching harna gani dan Allah ka fahimtar dani" Murmushi Alhj Kamal yay yace "Na da蓷e da danin baka da 茩wa茩walwa Hamdan let's go to the point a cikin yaranka guda Uku, ka kwana da sanin cewa guda biyu bakai ka haifesu ba, i mean bakai ne real father 蓷insu ba...




Allahamdulillah end of book 1馃寶馃対.

Dan Allah dan Annabi Anty ki daina karanta littafina ba tare da kinbiya ba kiji tsoran Allah,ki sani ina da ha茩茩i a kanki bazan maki Allah ya isa ba,amma kisan ha茩茩in wani akan wani Ubangiji baya ta蓳a yafesa.


SIRRIN MU isn't free book..if you read for free..馃し馃徎鈥嶁檧锔忦煠佛煆烩€嶁檧锔�.

It's 500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank. Show your evedance via WhatsApp 08119237616




NIMCYLUV
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: Da rashin fahimta Barrister yace "What the you mean by that Alhj Kamal?" Wani Murmushin gefen baki Alhj Kamal ya sauke wanda ta cikin wayar Barrister yaji sautin fitarsa yace "I mean my words Barrister, acikin yaranka guda Uku biyu ba kai ne real father 蓷insu, wlh bakai ne Ubansu na gsky ba" wata zufa Barrister ya share yana son ya tuna abu amma sam 茩wa茩walwarsa ta gaza 蓷aukan komai, cikin 茩arfin hali yace "Am on mah way Alhj Kamal" zaro ido Alhj Kamal yay yace "Aini ka ganni gaf da shiga jirgi bana jin zan dawo Nigeria sai nan da 3yra to above" 茩itt Barrister ya kashe wayar ba tsaya ya gama jin zan can ba. Zagaye ya shigayi a parlo'n zcyarsa cike da tunani kala虏 daban虏, yaransa har guda uku wanda yake alfahari dasu ace guda biyu bashi ne ya haifesa ba, kenan guda 蓷aya ne nasa to idan haka ne

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment