Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

right now鈥� oh, wow, I better stop thinking about this, or I鈥檒l never get to sleep get ready ki shirya kiyi ado mai kyau zan dawo na kasance dake a cikin wannan ranar bye miss you!"_

Yana gama rubutawa ya ajjiye mata a 茩asan pillow yana sakin Murmushi shi ka蓷ai yasan abinda ke rasa game da ita, bakinsa yay ka蓷an wajan kwantanta yadda ya kejin sonta da 茩aunarta duk yadda zai fa蓷i soyayyarta a zcyarsa wlh yay 茩arya, shafa 蓷an tumbinsa yay kana yaja shekararrun 茩afafuwansa ya fice daga cikin 蓷akin, kai tsaye ya fice daga cikin gidan zuwa babban compound 蓷in wajan motarsa ya nufa Honda Amaze wacce ta kasance ash colour da gudu yaja motar zuwa wajan gate tun kafin ya 茩arasu gate keeper ya bu蓷e masa gate 蓷in da wani irin gudu ya harba motar zuwa kan titi. Kallon mutumin dake gabansa yay cike da damuwa yace "Alhj Kamal kafi kowa sanin wanene Hamdan tun kafin yanzo,then babu wanda yasan sirrina fiye da kai kusan dukkan abinda nake yi ba nayi sai da sanin ka wani abun ma shawararka tafi yawa, kace na 茩ara aure Finally na 茩ara amma ina ganin kamar matsala na shirin faruwa" Murmushi Alhj Kamal yay kafin ya kalli Barrister yace "Wai ina basirarka Barrister? Ina tunaninka tun kafin na iya shirya wani abu ka rigani iyawa sbd kai Barrister ne kasan hanyar da zaka sauya abu kuma cikin sau茩i ya tafi yadda kake so,abu nawa kakeyi wanda kaga ci gabansa sai wannan zai baka matsala?" Ya 茩are maganar yana kallon idon Barrister fesar da iska Barrister yay yace "Ba zaka gane ba, ina bu茩atar samun iyali masu yawan gaske,amma tunda na fahimci Saudat tana da nata manufar a kaina naji bana 茩aunar ha蓷a zuri'a da ita" Murmushi Alhj Kamal yay kafin yace "Yanzu yaranka nawa Barrister?" Kallon ban gane nufinka Barrister yaywa Alhj Kamal, dry Alhj Kamal yay yace "No! Is simple question ai answer me" kai tsaye Barrister yace "Guda uku Imam, then Fareeq then Bahaiyya why are you asked?" Baya Alhj Kamal yay kafin yace "Kana yaudarar kanka" "dame fa?" Ka fa蓷a ya 蓷aga kafin yace "Kawai na baka assignment go and searching 茩ilan ka fahimta, amma dole ka 蓷auki ma taki akan Granny" mi茩ewa Barrister yay yana fa蓷in "Mahaifiyar tawa kake tunanin zan iya yi mata wani abu to ko Sheikh dana Haifa bazan iya yi masa wani abu ba bare uwar data haifan" dry Alhj Kamal yay yace "I see" yana fa蓷in haka Barrister ya mara masa baya.


*Lebanon/Beirut*
Beirut Rafic Hariri international airport! A nan jirgin yay saukar ungulo da sauri虏 wasu manyan securities with soldiers suka fara sakkowa daga jikin private jet 蓷in daya sauka a cikin airport 蓷in, daga baya kuma wasu manyan mutane irin 拼an Majalisso da zuwa manyan sakarori na 茩asar, gaba 蓷aya tsayawa sukai a gefen stairs 蓷in jirgin suna jiran sakkowarsa, yana zaune a saman kujerar wacce ya ma茩ala belt a jikinsa, daily trust 蓷in hanunsa a ajjiye a gefe kafin zame belt 蓷in a jikinsa cike da nutsuwa ya mi茩e tsaye yana taka 茩afafuwansa, zuwa wajan jirgin, gaba 蓷aya securities 蓷in suka game tare da saita bindigoginsu sbd tsaro, magidancin mutumi ne wanda a 茩allah zai ya 蓷aukan shekaru wajan 75 a duniya yana sanye da farar shadda white colour 茩al a jikinsa mai santsi wacce ake kira (London King) yay kyau sosai He's dark-skinned yet handsome, *GOVERNOR DEEDAT* kenan sauka ya fara cike da nutsuwa Lumshe idanunsa yay lokacin daya sha茩i dadda蓷ar iskar 茩asar sa, kafin ya fito tuni wata 茩aramar mota mai 茩yan gaske tai parking gabansa ba tare daya kalli kowa ba ya shige back seat ya zauna yana mai duban agogon hannunsa Iwc Schaffhausen, kewar iyalansa ita tafi damunsa a yanzu, kai tsaye suka nufi Government House, bai da蓷e a taron ba ya 茩ara shiga mota ya nufi gidansa dake *Hamra Street* unguwar manyan masu ku蓷i da kuma tarin ilimi wani tangamemen gida motocin suka fara tsayawa da gudu wani babban soldier ya bu蓷e gate 蓷in gaba 蓷aya motocin suka fara shiga cikin babban compound 蓷in, bai tsaya jira an bu蓷e masa ya bu蓷e murfin motar ba ya bu蓷e da sassarfa ya nufi wani gate wanda yana dosar gate 蓷in ya bu蓷e da kansa, cikin babban parlon ya shiga babu kowa ciki sai 茩arar A.c wajan sides biyar ne a tsakiyar parlon upstairs 茩aramin parlo'n dake upstairs ya tsaya fuskarsa cike da farin ciki yace "Your Dad is back my lovely daughters" da gudu Anushka da Aditya suka mi茩e daga jikin mahaifiyarsu suka nufi wajan DEEDAT suna fa蓷in "yeee Dad Oyoyo" dur茩osawa yay tare da rungome yaran nasa a jikinsa yana sakin Murmushi, kallon wacce take tsaye kasan yay ya mi茩e tsaye yana sakar mata lallausan murmushi yace "Madam come closer" tana dry tace "Wlcm back Ur Excellence" jawota yay ya ha蓷a da twins 蓷insa ya rungome yana jin farin ciki na ratsa zcyarsa.

Granny ta kalli Fannah dake zaune gabanta tace "to banda ke 蓷in wazai kulamin dashi dan Allah? Nidai Barista ya gaman komai daya kawoki gidan nan, gashi sai na kwanta na runtsa sbd kina kula da Imamu,bawai gulma ba wlh Sausaz take ko Sandala banda sata da yawo babu abinda ta iya, kinga ke na fa蓷awa balle ace gulma nayi" ita dai Fannah jinta kawai take domin tunda ta farka ba taji mutsin Malaminta ba,kamar Granny ta shiga ranta tace "Yooo shima baya zama gantalalle ba, ya tsiri zuwa ofis kamar dayi yake,ina dalili Ni Fa蓷imatu salan yaja min zagi ace na sallama 蓷a a duniya, kuma...," Saurin yin shiru tayi sbd ha蓷a ido da sukai da Sheikh wanda yake murza Wheelchair 蓷in sa, mi茩ewa tayi tana fa蓷in "Lalle marhabin da Imamu,yanzu nake fa蓷in shiru duk hankalina ya tashi" Murmushi kawai ya sakar mata ba tare da yace komai ba, ta gefen ido ya kalli Fannah dake zaune kanta a 茩asa, marai-raice fuska yay yace "Granny Am hungry ina jin yunwa sosai" tura Wheelchair tayi tace "Yoo ba dole ba, ace tun safe bakaci komai ba gashi kai baza kaci abincin kowa ba,sai yanzu dana samu kake cin na wannan 拼ar albarkar shiyasa tun 蓷azo nace ta shirya maka akan tire, muje ka watsa ruwa saita mi茩a abincin ni zan le茩a gida Amina naji ance Huda ba lfy" ita ka蓷ai take mgnarta babu wanda ya tankata har suka isa cikin flat 蓷insa, a gurguje ya watsa ruwa Granny ta bashi Three gauthier ko singlet bai samu damar sawa ba, ya dawo 茩aramin parlonsa da zama wanda yake mai kyau da tsari, yana zaune saman carpet ya mi茩ar da 茩afafuwansa yana jin da蓷in iskar dake ka蓷asa har wani bacci虏 ne ya fara 蓷ibansa, tun kafin ta 茩arasa shigowa turarenta ya sanar masa da zuwanta, bakinta 蓷auke da sallama kanta a 茩asa ta shigo, can 茩asa ya amsa ba tare daya kalleta ba, har gabansa ta tsaya kana ta ajjiye masa tray 蓷in a gabansa dan ta lura yafi jin da蓷in cin abinci a 茩asa, bata san lokacin da bakinta yace "Sannu da zuwa" ba sai jin Muryarsa tayi a kunnanta yana fa蓷in "thank you" bu蓷e ido yay ya sauke a kanta ganinta zata fita yace "Mummyna" turo baki tayi nan da nan Idanunta ya ciko da hawaye ta fara 蓷aga 茩afa tana saukewa wacce ita kanta bata san tayi ba cike da shagwa蓳a tace "Nifa bana so" muryarta ya kwaikwaya yace "Ni kuma ina so" zama tayi a wajan tare da saka masa kuka saurin danne dryarsa yay yace "Am sorry" tace "to bakai bane" waro idanunsa yay tace "Wayyoooo" 蓷an ha蓷e fuska yay yace "what" turo baki tayi tace "ba kaine ka zaron ido ba" lumshe idanunsa yana jin kasala na saukar masa yace "kefa uwace a gareni why are you acting like child?" Tace "Nima ban sani ba amma ni ban haifeka ba" yana 蓷an jan sajen fuskarsa yace "Uhm Zahraaah" shiru tai masa gaba 蓷aya attention 蓷insa ya mayar kanta yace "Zahraaah!!" Ya kira sunanta a hankali kasa amsawa tayi yace "I think i fall in love" da sauri ta kallesa ya 蓷aga mata kira Shiru tai masa yace "Amma ina jin tsoran ban iya soyayya ba ban sani ba ko zata soni" ji tayi zuciyarta na bada sauti 茩o茩arin daidaita nutsuwarta tayi tace "to" yana sauke numfashi yace "Ki 蓷auka kece budurwa da nake so, zan gwada yin soyayya dake idan kince na iya then sai na fa蓷a mata" kanta a 茩asa tace "Tayaya ni bangane ba kuma mene ha蓷i na da budurwaka?" Murmushi yay yace "Akwai kefa uwace gareni sannan ita kuma sirikarki, kawai ki 蓷auka ni saurayin ki ne ba 蓷an ki ba, nima zan 蓷auke ki matsayin budurwata ba uwa ba" tace "kana ganin ba matsala?" Yace "Yeah! Just 2week idan kikace na iya soyayyyar shkknan zanje na gayawa Rayuwar Sheikh Imam hamdan Balarabe" hawaye ne ya taro Idanunta tace "Your request accepted" yana rufe ido yace "丕賳鬲 噩賲賷賱丞 賵丕賳鬲 毓賯賷賱丞
丕賱賱賴 賷丿賵賲賰 賮賷 丕賱爻乇賵乇
賰賲丕 鬲賰賵賳 丿丕卅賲丕 賮賷 丕賱爻乇賵乇 賮賷 丨賷丕丞 "丕賱卮賷禺 廿賲丕賲 丨賲丿丕 亘賱丕乇亘賷"
Kallonsa tayi tace "me kace" ba tare daya kalleta ba yace
_"Kina da kyau da hankali, Allah ya dauwamar dake cikin farin ciki,kamar dai kika zama farin ciki a rayuwar SHEIKH IMAM HAMDAN BALARABE"_ ji tayi soyayyarsa ta 茩ara nunkuwa a zcyarta anya zata iya wannan game 蓷in, ba tare data ankara taji yasa hannu ya jawota jikinsa yana fa蓷in "Come closer my Kurratul aini....





It's 500 via 0116886423
Sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616

SIRRIN MU isn't free book..if you read for free馃し馃従鈥嶁檧锔忦煠佛煆锯€嶁檧锔忦煠佛煆锯€嶁檧锔�





Ai hutun 茩arshen mako lfy馃寶馃
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *SM馃挒*
Da sauri Fannah ta zare jikinta daga cikin nasa tana sauke numfashi tare da sunkuyar da kanta 茩asa tana jin yadda zcyarta ke harbawa da sauri, ta rasa wanne irin so da 茩auna ta kewa Sheikh,mgn yake amma gaba 蓷aya hankalinta baya tare da ita, sosai take jin zafi da ba茩in cikin zancan budurwar da yay mata, bata jin zata iya wannan game 蓷in sam ba zata iya abinda zai iya zama illah ga zcyarta ba, sunkuyar da kanta tayi 茩asa tana 茩ara jan numfashi ji take kamar ta fashe masa da kuka ko hakan zai sanya ya janye batun budurwar,ko dai za tace masa yay hqr da budurwar ne? Amma mene hujjarta? Akan wanne dalili zata hanasa? ko dai ta fa蓷a masa abinda yake zcyrta game dashi, kai ina bazai yiwu ba ita 蓷in ta haramta sam a garesa matsayin matar uba take a wajansa, ba tare data sani ba tace zube a 茩asan carpet 蓷in ta shiga rera kuka kamar yarinyar goye, dukkan abinda take yana jinta kuma yana sauraran yadda take kukan, shi mmkin yadda kuka bai mata wahala yake ganin yadda take kukan da gaske yada yaji sam bazai iya jurewa ba idan yace zai jure jin kukanta to tabbatas zcyarsa zata iya bugawa, calmly yay yace "Zahraaah!!" 茦in amsawa tayi sai shasshe茩ar kuka da take, yana kallon yadda 茩irjinta ke up and down alamar kukan yaci 茩arfinta,cikin 茩asa da Murya yace "What i have done to you?" Ya fa蓷a Sounding emotionally worried, girgiza masa kai tayi tana kuka shiru shima yay mata ba tare daya 茩ara ce mata komai ba, almost 30scnds tana kuka kafin ta gaji dan kanta tai shiru ta shiga sauke ajjiyar zuciya, Kallonta ya 茩arayi, He don't actually know the meaning of the feelings Amma yasan cewa yanzu yasan komai yana jin zai iya jajircewa akan abinda ya keji game da ita,Amma yasan it deeply hurts some hidden parts da ke 茩ar茩ashin zcyarsa, ciki yanayi na sarewa yace "Idan mgnar game 蓷in mu ne ke saki kuka, I'll cancelled it" girgiza masa kai tayi kuka na son 茩wace mata tace "No at all" "then why are cry?" Ya tambaya ba tare daya kalleta ba,kanta a 茩asa tace "Kawai ina jin tsoro ne, i think dani dakai kamar zamu tafka babban kuskure ne" ya gane me take nufi sarai sai ya share ba tare daya tanka waccen mgnar ba yace "You can go" kamar zatai kuka ta kallesa tace "Abincin fa?" Yana ya mutsa fuska yace "Ni! Am okey zaki iya tafiya dashi" share hawaye suka 茩ara sakko mata tana sharewa tace "Amma ai ba kaci komai bafa" tashi yay ya zauna sosai ya kalli cikin Idanunta yace "Ai bakiso naci ba" girgiza masa kai tayi wani kukan na shirin 茩wace mata yay sauri cewa "Don't ever trying" ha蓷iye kukan tayi ta shiga sauke ajjiyar zuciya, ba zata gane ba da zata gane da batai wannan kukan ba domin ji yake kamar zcyarsa zata tarwatse sbd yadda kukanta yake ta蓳asa, Lumshe idanunsa yay kana ya 茩ara bu蓷e su akanta cikin 茩asa da murya alamar rarrashi yace "Kin gama kukan?" Kamar wacce yace tai kuka haka ta 茩ara fashewa da kuka numfashinta har wani ma茩alewa yake, hannunsa yasa a hankali ya matsu da ita kusa dashi tare da 蓷ura kanta a saman shoulder sa yace "Cry! Cry! Yi kuka idan hakan zai sa kiji da蓷i" hannu tasa ta ri茩esa sosai ta shiga rera kuka kamar ranta zai fita, yadda take kukan sauka rantse da Allah cewa wani nata ne ya mutu, bai kulata ba bai kuma hanata kukan ba sai bayan ta kawai da yake bubbugawa kamar 茩aramar yarinya, Shiru tayi ta shiga sauke ajjiyar zcy tana jan numfashi, 蓷ago kanta yay yaga inda hawaye suka 蓳ata mata fuska, a sanyaye yasa tattausan hannunsa ya shiga share mata hawaye yace "Kin gama? I mean kin gamsu da kukan da kikai?" Kaita gya蓷a masa yace "Sure?" Ta 茩ara gya蓷a masa kanta, bai 茩ara magana ba ya goge mata fuskarta tass,kana yay baya ya kwanta jikin kujerar yana fidda numfashi tana jan numfashi tace "kaci abinci" a hankali ya bu蓷e gajiyayyun idanunsa wanda suka sauya kala yace "Kina so naci ne?" Da sauri ta 蓷aga masa kanta yace "Ok Promise me?" Tace "Me?" Yana kallon fuskarta yadda ta 茩ara yin jaaa sbd kukan da tayi yace "Har abada har gaban abada ba zaki 茩ara yin kuka ba,har sanda Ubangiji zai 蓷auki ranki baza ki 茩ara zubar da hawayenki ba, Promise me Zahraaah!" Kallonsa kawai takeyi domin bata tsammaci abinda zai fa蓷a kenan ba, hanunsa taji a cikin tafin hannunta ya 茩ara cewa "Promise me Zahraaah baza ki 茩ara kuka ba? hawayenki bazai 茩ara zuba komai da蓷i komai wahala, You're not my Mom anymore you're my girlfriend,dan haka kimin al'茩awari" bata san meke bin fuskarta ta ba ita dai kawai taji zafi da 蓷umin abu na bin fuskarta hawayen daya goge ta 茩ara tabbatarwa kanta cewa wani kukan take "Cry again" ya fa蓷a cikin damuwa da 茩onar rai me take nufi dashi ne? Ko kuma so take ta kashesa da kukanta sbd data san baya 茩aunar jin kukan nata, iska ya fesar Fannah kam ji tayi zcyarta ta tsinke har bata sanin sanda hawayen ke zuba daga cikin idanunta data tuna mgnar budurwar da yay sai taji hankalinta ya tashi Tabbas ita 蓷in mai raunice a kansa tana masa son da baki bai isa ya fa蓷esa ba, Muryarsa taji yana fa蓷in "Ok Game 蓷in ne baki so? To an fasa zanje da kaina na gayawa farin ciki na cewa ina sonta, be happy" kai ta fara girgizawa tana jaa baya sai kuma ta tashi da gudu tai waje tana toshe bakinta sbd sabon kukan da yazo mata, binta yay da ido yana jin babu da蓷i a ransa yay zai da sabuwar 茩addarar da taiwa rayuwarsa kotse ne? Mai yasa zcyarsa take son abinda bai dace dashi ba,mai yasa so da 茩aunar matar mahaifinsa nasa suke barazana da lfyar jikinsa ne, sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya yay tare dasa hannu ya ture tray 蓷in abincin, kwanciya yay flat saman carpet tare da rufe idanunsa da tafin hanunsa sosai yake son yayi tunani akan sabon abin daya shifa'u rayuwarsa har yake son wargatsa masa dukkan wani jin da蓷insa. Fannah na fita ta shige bedroom 蓷inta jikinta duk rawa yake a ranar kuka babu kalar wanda ba tayi ba, tunanin ya toshe ta gagara samawa kanta mafita bare ta samawa Malaminta mafita,zata iya tayashi neman abinda yake so indai zai farin ciki amma ita a wanne matsayi take haka zata 茩are Rayuwata bata wani 拼anci, shikenan ba zata ta蓳a samun abinda zcyarta keso ba?. Washe gari tun 7Am Arjun yazo suka nufi Company yana zaune akan kujera yana duba wasu files hannu yasa kana ya mi茩awa wani P.A baya yay tare da kallon Arjun yace "Mene?" Shima Arjun yace "Naga har wajan 6 baka da niyyar tafiya shiyasa nazu naga ko lfy?" Ta蓳e baki yay baice komai ba dan bashi da abin cewa Arjun yace "Wannan halin naka shike ban haushi kai idan bakai kayi niyyar mgn babu wanda ya isa kai masa" idanunsa a rufe yace "idan sauri kake ajjiye min key 蓷in" da rashin fahimta Arjun yace "As how? Bangane ba zaman me zakai a nan?" Banza yay masa yaci gaba da duba tarin files da suke gabansa cike da damuwa da kuma tuhuma Arjun yace "Akwai matsala ne a gidan?" Nan ma shiru yaywa Arjun tsaki Arjun yaja tare da mi茩ewa fuuuu ya fice daga office 蓷in yana mai jin haushin halin Sheikh, kamar yadda Sheikh bai tafi gida ba haka Arjun ya kasa tafiya nasa gidan yana kallon wayarsa na ringing cikin sanyin jiki ya 蓷auka daga can 蓳angaren Aliyah tace "Me ajjiye min mijina a waje haka?" Murmushi yay mata kamar tana gabansa cikin son danne abinda ke ransa yace "My! Kinyi kewata ne?" Ha蓷e fuska tayi tace "fa蓷a ma 蓳ata baki ne now tell me mene ya tsayar dakai?" Ajjiyar zuciya ya sauke yace "Wlh buddy ne na kasa gane kansa,kallo 蓷aya nai masa nasan cewa yana cikin damuwa,abinda yafi damuna yadda ya茩i tfy gida,bana son barinsa ban san mene zai iya faruwa dashi ba" jinjina kai Aliyah tayi tace "Ban san wanne irin haline da Sheikh ba,mutum sarai yana da damuwa amma ya ajjiye ta a cikinsa bai san cewa damuwa bata mgni ba?" Cikin damuwa Arjun yace "haka yake tun muna yara,yana tunanin zai iya handle dukkan abinda yake damunsa,na rabu dashi nasan idan abun yafi 茩arfin sa da kansa zai fa蓷a min" wahalallan numfashi Aliyah ta sauke tace "Allah sarki! Allah yaye masa abinda ke damunsa ya kawo masa sau茩i" cikin jin da蓷i Arjun yace "Ameen虏 thank you My!" Tana dry tace "It's my pleasure abinda mijina keso shi nake so" "I love you so much you're the best ki shirya kimin wanka da kwalliya mai kyau" tace "I'll take care" kai tsaye yace "In sha Allah" da haka sukai sallama tare da katse kiran. Sai bayan Issh膩 Sannan Sheikh ya ajjiye komai ya murza Wheelchair 蓷insa zuwa waje a reception ya samu Arjun zaune yana shan Cork sai p.a mi茩ewa tsaye Arjun yayi tare da kama Wheelchair yana fa蓷in "Yap! Muna da aiki gobe sosai,dan haka ka fito da wuri zamu fidda sabbin designers na necklaces da ring da sauransu" cikin girmamawa p.a yace "In sha Allah before 7:30 ina nan" Arjun yace "Allah ya nuna mana goben" sanin halin Sheikh ko p.a yay mgn ba lallai ya amsa kawai yace "Sheikh na barka lfy" kamar yadda yay tsammani hakane ya kasance ko kallonsa bai ba bare ya sanya ran zai amsashi,a haka suka nufi motar Sheikh wacce Arjun keja, sai dai sukayi tafiya mai nisa a hankali Sheikh kamar bai son mgn yace "muje shopping" kallonsa kai yay ya 蓷auke kai kana ya juya kan motar ya nufi Jabi Lake Mall, a harabar mall 蓷in Arjun yay parking ya fito, kana ya bu蓷ewa Sheikh 茩ofa zai 蓷auko wheelchair 蓷in Sheikh yace "No! Bazai naje ba go and buy new phone for me" da mmki Arjun yace "Phone?" Kai tsaye Sheikh yace "haka nace" jinjina kai yay yace "Dame kuma?" Shiru yay alamar tunani sai kuma yace "With ice cream and Chocolate sai shortbread" Murmushi kawai Arjun yay yace "Zance zaka ne?" Banza yay masa yana dry yace "Something is fishing" ya fa蓷a yana yin cikin mall 蓷in, lubb yay a jikin kujerar yana maida numfashin wahala yay 蓷aya ya azabton da rashin ganinta anya zcyarsa zata jure rashinta? Zai iya hqr da ita kamar yadda ya tsara? A bai yane yace "Ni bazan iya ba, Airah is mine Always be mine forever and ever, ta zama jinin jikina rashinta a gareni babban illa ne,dole ya sauke wannan fushin da yake yaje ya ganta" ya fa蓷a yana jan 茩wantaccen beared 蓷insa. Arjun na shiga ya nufi side 蓷in manyan wayoyi na zamani tashin farko ya za蓳ar masa wata white 蓷in Iphone 12 max pro, bayan ya 蓷auka ya nufi wajan tarkacan chocolate ya lodar masa manya colours daban daban sai da ya cika basket Sannan ya nufi wajan biyan ku蓷i, A.t.m ya baiyar suka sanya jikin pos suka 蓷auki a dadin ku蓷in su kana suka bashi receipt, kayan ya 蓷auka zuwa mota yana zuwa Sheikh ya kallesa yace "Hauka dai? Wannan kayan fa?" Ajiye su yay a back seat kana ya nufi wajan zamansa yana yiwa mota key yana fa蓷in "kaita sha har sai ka gaji,kaga zasu 蓷auke maka kewa tunda ka za蓳arwa kana ajjiye damuwa" jinjina kai kawai Sheikh yay kafin ya numfasa yace "me kake bu茩atar ji SIRRIN ZUCIYATA? Ida hkne ka nemawa kanka sau茩i wajan hqr daji" Arjun cikin 蓳acin rai yace "Daman nasan baka 蓷auke ni a bakin komai ba,tunda haka ka za蓳a kowa yaje yay sabgar gabansa" ganin yadda Arjun duk ya sauya yasa Sheikh yay 茩asa da Murya yace "Idan abinda ke damun Sheikh za kaji to tabbatas kana gab dayimin kallon mahaukaci ko kuma zautacce,munin abin yasa na za蓳i barinsa a zcyta dan haka kaima ka hqr daji badan baka isa na fa蓷a maka ba" yana fa蓷in haka yay baya ya kwanta jikin kujerar yana sauke numfashi, a hankali kuma yasa hannu ya dafe 茩irjinsa dake bugawa da 茩arfi cikin dauriya ya fara fa蓷in "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" sai kuma ya fara tari, cikin ki蓷ima Arjun yasa hannu ya ri茩esa yana fa蓷in "Lfyarka kowa? Sheikh are you ok?" Cak tari ya tsaya ya shiga maida numfashin wahala tayaya zai zama lfy? Tayaya zcyarsa taza samu nutsuwa idan har bai samu abinda yake so ba, zcyarsa yasan gab take da bugawa sbd abubuwan cikinta yawa gare su, a haka yana sauke numfashi Arjun yay parking a harabar gidan ba tare daya sani ba, "Buddy! Sheikh! Imam!" Haka Arjun ya jeru masa sunayensa amma babu 蓷ayan da yaji yana can ya lulaaa duniyar tunani, cikin damuwa Arjun yasa hannu ya shiga jijjiga Sheikh yana 茩ara kiran sunansa, firgigit ya bu蓷e jajayen idanunsa akan Arjun, ganin sun zo gida yasa ya fidda wani emotional sound a hankali ya sakko da fararan 茩afarsa ya zauna saman wheelchair, cikin sauri Arjun ya shige cikin babban parlon sbd yayyafin da aka fara, a zaune suka samu Uncle Sham shida Barrister, yana ajjiye Sheikh ya juya ya nufi waje not too long ya dawo hanunsa ri茩e da siyayyar da sukai, Uncle Sham ne yace "Imam lfy kowa?" Shiru yay sai numfashin dake fitarwa da sauri虏, ganin yay masa shiru yasa ya kalli Arjun yace "Mohd mene ya faru?" Kallon Sheikh yay suka ha蓷a ido ya janye nasa idon yace "Kawai gajiya ce sai yunwar dake damunsa" cike da gamsuwa Uncle Sham yace "ayyyaa! Ga Granny 蓷in taka ba lfy" Idanunsa a 茩asa yace "Arjun let's go" turasa yay har ciki Uncle Sham kam yana lura da kallon da Fannah kewa Sheikh sai bayan sun shige ta sauke ajjiyar zuciya mai 茩arfin tana share hawayen da yazo mata, cikin 茩asa da Murya kuma tace "An shirya dinner 蓷in" Murmushi Barrister yay yana mi茩ewa tsaye yace "thank you dear" tuni tabar wajan ta nufi wajan dinning 蓷in inda Fareeq da Bahaiyya suke zaune sai Mami wacce take sauri ta gama domin yau ranar ta ce tana son jin 蓷umin jikin sweet Imam 蓷inta, gashi tana sa Enough time ta zama dashi tunda Granny ba fitowa zatai ba, Barrister yace "Uncle bisimillah" mi茩ewa Uncle Sham yay yace "Allahamdulillah bari naga Imam" yana fa蓷in

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment