Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

茩awayen Amarya sunsha ado kusan rabin 拼an uwa ne sbd bata da wasu 茩awaye na kuzo mu gani, bayan nan washe gari sukai KUNO wankin kan Amarya wanda 茩anin ango dana amarya suke mata, kasancewar Barrister yanzu bashi da wani 茩ani sai kawai ya tura Arjun yin Duniya Arjun yay su tafi da Sheikh yace Allah ya sauwa茩e a bari ya zama 蓷an daudo saiya fara zuwa biki tukun, dry kawai Uncle Sham yay domin ya basa dry wai 蓷an daudo kenan duk mazan da suke zuwa biki 拼an daudo ne bana da labari, shidai shiru kawai yay yana spending tea 蓷in dake gabansa, yana kallon Arjun ya tafi, domin shi Arjun ba wani event daya ha蓷a sai an 蓷aura auren tukun za'ai walimar da Sheikh ya ha蓷a masu shida Barrister, haka dangin Fannah sukai bikinsu Ranar asabar aka fara 蓷aura Auren Arjun suka 蓷auki Hanyar zuwa Barno wajan 蓷aurin auren Barrister Hamdan Balarabe da Fatima Baa'na. Gyara zamansa yay a cikin motar yana lumshe idanunsa yana sanye cikin wata dakakkiyar shadda white colour mai 蓷inkin riga jamfer da wando sai babbar riga, ya sanya hula mai zanna bukar, hannunsa sanye bada Rolex Balancpain, yana kishin gi蓷e a bayan motar Arjun na gama yana driving ya gama mitar driver da Sheikh ya mai dasa shidai yana jinsa yay masa banza sbd lugudan da zuciyarsa ke masa, saurin bu蓷e ido yay tare da dafe 茩irjinsa a kuma dai-dai lokacin Arjun ya karya kwana tun daga bakin kwanar suka fara ganin taron jama'a wanda suka halarci 蓷aurin auren Barrister, Sheikh ji yay kamar zuciyarsa zata fito sbd harbawar da take masa, runtsa idanunsa yay da 茩arfi ya runtsa idanunsa 茩ara bu蓷e idannunsu yay kai tsaye idonsa ya sauka akan wasu 拼an da suke ri茩e da wata 茩aramar yarinya an lullu蓳e ta lafaya yarinya zai ce dan gaba 蓷aya bata huce age 蓷in Bahaiyya ba, da sauri ya cewa Arjun "Reverse the car" kallonsa Arjun yay ta cikin motar yace "why?" Da 茩arfi yace "ka juya motar Arjun....




SIRRIN MU isn't free book contact to subscribe 08119237616 ga 拼an Niger 84506476



*Nimcyluv*
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *_NLUV馃挒_*
3锔忊儯5锔忊儯-3锔忊儯6锔忊儯
Da wani irin speed Arjun ya juya kan motar zuwa wani lungu nada ban wanda ya 蓳ulle har babban titi, ganin sun bar area'n yasa Sheikh ya saki wata wahalalliyar ajjiyar zcy yana dafe saitin zcyarsa, haka nan fargaba ta riskesa ba tare daya san dalilin faruwar ta ba, baya yay tare da lumshe idanunsa a ransa yana ambaton Allah, sai da Arjun yay tafiya mai tsayi sannan ya samu gefen titi tare da parking motar, ta cikin madubi motar yake kallon Sheikh yaga ko a jikinsa jin kuma shirun yay yawa yasa Sheikh fesar da numfashi tare da ware narkakkun idanunsa wanda suka 蓷an janye ka蓷an sbd baccin safe da bai samu yayi ba,tsaki Arjun yaja hakan yasa Sheikh kallon madubin motar suka ha蓷a ido kallon da Arjun yake aika masa ka蓷ai yasa ya fahimci yana son yaji dalilin daya sanya yace su juya, 蓷auke idanunsa yay dan bashi da amsar da zai bawa Arjun, a karo na biyu Arjun ya 茩ara sakin tsaki hakan yasa Sheikh ya 蓷an ware la蓳蓳ansa da 茩yar ya samu damar fa蓷in "wlh ka 茩ara zaka fita,idan bani da 茩afa kasan ina da hannu i know how to drive" ta cikin madubin ya kallesa yasa yace "Ohhh! Really" yana fito da fararen idanunsa waje yace "sure" juyawa yay gaba 蓷aya zuwa back seat 蓷in da Sheikh 蓷in yake a kishin gi蓷e yace "why?" Shoulders 蓷insa ya 蓷aga yace "haka nan Buddy kawai hankali nane bai kwanta da zuwan ba" Murmushi Arjun yay da kallon ka rainawa kanka hankali arjun ya mi茩awa Sheikh yace "Why are you acting like a child Sheikh? Kasan me kayi? Why tun farko kazo kasan hankalinka bai kwanta ba?" Banza yay masa dan yasan abune mai wahala Arjun ya fahimci halin da yake ciki. Koda wasa Uncle Sham bai san cewa su Arjun sun juya ba har suka isa 茩ofar gidansu Fannah time 蓷in ango kawai ake jira da kuma danginsa, bayan sun yi parking Uncle Sham ya kalli Barrister yace "shall we go?" Ajjiyar zcy Barrister ya sauke yace "why not Uncle?" Bu蓷e 茩ofa Uncle Sham yay ya fito daga cikin motar shima Barrister ya fito daga cikin motar idanunsa a rufe sbd jirin dake 蓷ibansa, har wani duhu yake gani yana sanya da light blue 蓷in gezner yay kyau sosai kana ganinsa ba sai anyi mgn ba kasan cewa shine angon. Yanayin yadda ya kejin kansa wani iri ya sanya ya fara taka 茩afafuwan sa a hankali cike kuma da nutsuwa but bottom of his heart fargaba ce zallah ga kuma wani Irin bad Mood daya samu kansa ciki a daddafe yaci gama da tafiya shida Uncle Sham sai kuma wasu manyan abokansa, cikin jama'ar suka shiga nan aka fara mi茩a hannu ana gaisuwa, lokacin da suke gaf da isa tsakiyar rumfar da Za'ai 蓷aurin auren wani jiri ya kwashi Barrister yay Baya luuu zai fa蓷i da sauri Uncle Sham da wani Sha'aban suka tare Barrister tare da fa蓷in "Subuhanallah!" Da kyau Uncle Sham ya ri茩e Barrister yace "be careful" ya fa蓷a yana mi茩ar dashi ganin idanun jama'a na son dawowa garesu yasa Uncle Sham fa蓷in "ka shiga mota ka zauna you will feel better" Kawo Madu ne yace "A'a muje cikin gida dashi akwai special room sai ya huta a can" bai musu wani gardama ya amince har cikin gidan Kawo Madu aka shigar da Barrister cikin parlo mai kyau da kuma tsari ga t.v.da fridge da kuma a.c dake faman bada iska, bayan ya zauna Kawo Madu ya 蓷auko masa gorar ruwa mai sanyi tare da glass cup ya ajjiye masa saman table yana fa蓷in "Bari naje lokaci na hucewa kuma munfi son baka matarka ka huce da ita domin ko 蓷an rakiya baza mu baku sbd tafiyar nesa ce" da 茩yar Barrister yace "Ngd da karamci" waje Kawo Madu yay yana fa蓷in "haba an zama 蓷aya kai kuma Allah ya jisshe mu alkairi" wajan taron jama'a ya koma yana fita Barrister yaji wani sanyi ya fara ratsa jikinsa sai ya kejin kansa fresh ba kamar 蓷azo daya samu kansa a jiri ba, harya mi茩e zai fita wajan 蓷aurin auren sai yaji sanarwar har an 蓷aura Auren akan sadaki dubu 100k with sisin gold. Ajjiyar zuciya ya sauke a ta茩aice wani rabi daga cikin burinsa ya fara cika cikin 茩aramin lokaci kuma yaji so da 茩aunar Fannah na 茩ara shiga cikin zuciyarsa. Sheikh ne yace "The you have any problem with that?" Ta蓳e baki Arjun yay yace "kaga canta matse maka shegen iyayinka yay maka yawa, nidai dan Allah muyi mu koma kai wa'azin a kaimin matana am anger to see my wife wlh" banza Sheikh yay masa sanin halin Sheikh ba irin mgnar nan yake so ba yasa Arjun 茩ara fa蓷in "Finally zan kwana a jikin matata yau Wow akwai bacci mai da蓷i" a cikin ran Sheikh yaja tsaki yana fa蓷in "Meye ajikin matar har kake rawar jiki Allah yasa ba yarinya bace masu kwararaton tsiya" wata dry Arjun yay yace "ehyeee har kasan mace nada raki? Idan yarinyar ce ni bani naji na gani ba? Ka jimu da mutum kai da ka tare da Aljana fa" ha蓷e rai tamau Sheikh yay Arjun na shirin yin mgna wayarsa ya fara ringing ganin sunan Uncle Sham yasa Arjun fa蓷in "ka nemi amsar bayarwa" kana yay picking call 蓷in Uncle Sham na zaune a parlo shida wasu mutane sai kuma Barrister wanda yay garau sai wurga ido yake yaga ta inda matarsa zata fito "Mohd kuna ina ne haka?" Shiru Arjun yay kafin yace "Uncle ba ruwana Buddy ne yace mu juya" jim Uncle Sham yay kana yace "Ok bashi wayar" wayar ya mi茩awa Sheikh kamar wanda ba dashi ake ba ya 蓷auke kai yana kallon can sama ta cikin motar, sbd yanayin gari daya fara sauyawa hadiri ya shiga ha蓷uwa hakan yasa Sheikh ya fara tsorata sam bai son ruwa haka nan Allah yayi sa, calmly yay yace "sata speaker" sai lokacin ya tuna Sheikh bai ta蓳a ri茩e waya ba hakan yasa cikin sauri yasa a handsfree muryar Uncle Sham ta cika motar yana fa蓷in "Why Imam?" Shiru Sheikh yay yana bin wayar da kallo sai da Uncle Sham yace "Speak up" sannan ya sauke numfashi Murya bata fita sosai yace "Uncle kawai naji bana son zuwa" Uncle Sham yace "akwai wani abu ne?" A ta茩aice Sheikh yace "A'a" sanin halin Sheikh baya 茩arya yasa Uncle ya yarda da abinda yace kana yace "Ok ya kamata kuzo ko ruwa kusha kuma ko gaida Kawon Fatima" ta蓳e baki Sheikh yay yace "Who is she?" Murmushi Uncle Sham yay yace "Your Mother i mean your stepmother" lumshe idanunsa yay ba tare kuma da yace komai wai mother to Allah yasa ta zame masa uwar da yake fatan samu a kullum, Amma gani yake sam itama ba lallai ta bashi kulawar da yake bu茩ata ba komansa ya wargatse he missed his Airah ya rasa matarsa shiyasa ya kejin sa kamar ba mutum mai 拼an ci ba, ya rasa farin cikin sa a lokacin da zcy da kuma gangar jikin ta amince da ita, ya 蓷auki hakan a matsayin wata 茩addara amma meyasa tasa 茩addarar zata zo masa a haka? Mai yasa a duk sanda yayi sake ya samu abu sai ya tafi ya barsa? Wanne laifi ya aikata haka? Da sauri yay astagafirullah a zcyarsa kana ya 蓷aga kansa tare da sauke ganinsa akan Arjun yace "What again?" Arjun yace "burinka ya cika sai mu 蓷auki hanyar Abuja ko?" Fesar da huci yay daga cikin bakinsa kafin yaja numfashi yace "Olright bari nai driving" da sauri Arjun yace "ka rufan asiri da Granny" ko kallonsa bai ba yaja jikinsa har zuwa gaban motar ganin hakan yasa Arjun fita shi kuma ya koma mazaunin driver Arjun ya nufi seat 蓷in mai zaman banza, bakinsa ya mutsa ka蓷an tare dayin bisimillah key yaywa motar kana yay reverse da gudu ya har bata kan titi bakinsa 蓷auke da addu'a. Sosai Fannah take kuka kana ganinta kasan shagwa蓳a ya zauna mata ta ma茩ale mahaifinta tana fa蓷in "Abba ni bana son auren wlh, ko an kaini sai na gudu ni bana so dan Allah kabar ni na zauna daku" ya lura da gaske bata son Auren amma kuma harda shagwa蓳arta ta Auta 茩arshen haihuwa, banda abin Fannah duk wannan jikin nata wazai mata kallon yarinya da har za tace ko an kaita saita gudu rarrashinta ya shigayi yana fa蓷in "Sorry Mamana ai kullum 拼an uwanki zasu dinga zuwa Ya Falta ga Yana ke ai 拼ar gata ce" cikin kuka tace "Abba ni ba wanda na sani kuma ina zan dinga samun tea da daddare?" Murmushi yay mata yace "Shirme dai sai yaro banda abinki ai gidan mijin ki ne ko? So duk abinda kike so shi za kiyi" kuka ta 茩ara sawa tace "Abba to muje dakai" bashi ba duk Mutanan wajan sai da suka bu蓷e ido Ya Falta tace "A can fa akwai t.v kullum za kina ganin Tafsir" da sauri tace "Zanga Malami na da nake jin muryarsa?" Ya Falta tace "Eh Mai zai hana" nan dai aka dinga rarrashinta harta daina kukan sai ajjiyar zuciya kawai take saukewa, 茦anan Mama kolo ne suka yiwa Fannah wanka da Humrah kana suka shiryata cikin wani blue 蓷in lace mai kyau wanda akaiwa ado da touch 蓷in Flowers, kana aka 蓷aura mata farar lafaya mai kyau da kuma tsada sai 茩amshi take turare ya gama ratsa jikinta sbd tun ana saura sati biyu ta fara tsugunawa akan dorot ga gyaran jiki babu kalan da ba'ai mata ba, ga wata azurfa da aka sanya mata mai tsada da kuma bangles da aka saka mata a 茩afa (Mukarram). Kitson dake gaban goshinta ya sauka har wuya zallar 茩uruciyarta ya bai yana, har bakin motar Barrister aka sanyata sai a lokacin wani sabon kukan ya 茩wace mata tana tirjewa tana ba zata ba, da 茩yar dai aka samu ta shiga ta ha蓷e kai da gwiwa sai sakin ajjiyar zuciya take, addu'a sosai Kawo Madu yay masu tare da nasiha kana ya jaddawa Uncle Sham dole yau ango zai tare da Amaryarsa sbd al'adar su ce haka, Uncle Sham yana Murmushi yace "In sha Allah" da haka yaja motar suka fara tafiya, Barrister ji yake kamar yasa hannu ya jawota jikinsa ya tsotse bakin kukan haka ya keji ga sihirtaccen 茩amshin ta dake sauya masa lissafi dole ya rabu da ita sbd Uncle Sham da abokinsa Sha'aban dake gaban motar. Ganin Sheikh ya 蓷auki hanyar gidan Uncle Sham yasa Arjun ya kallesa yace "Ya haka?" Bai kulasa ba har sai da suka isa gate 蓷in gidan yay horn mai gadi ya bu蓷e masa, bayan yayi parking a harabar gidan cikin 茩asa da murya yace "Allahamdulillah" kallon Arjun yay yace "Malam 蓷an kawomin 茩afata" wani kallon ka rainawa kanka hankali Arjun yay masa kafin yace "me kake nufi da haka buddy? Bayan kasan abunda yake gabanmu" idanunsa akan 茩ofar da zata kaisu cikin parlon Anut Amina yace "me akai?" Haushin ne ya kama Arjun yace "tambaya kake ko neman sani? Malam kada ka rainawa kanka hankali mana me kake nufi da zuwanmu gidan Uncle bayan kansa shima ta can gida zai sauka sbd walimar" Ba tare da shakka ko wani abu Sheikh yace "Bana jin da蓷i Arjun i need to rest" hannu Arjun ya mi茩a zuwa wuyan Sheikh yaji da gaske fever ke son kama Sheikh yasa yace "Allah ya sauwa茩e" yana fa蓷in hakan ya fita zuwa Boot ya 蓷auki Wheelchair tare da taimakawa Sheikh ya hau har cikin parlon Anut Amina ya shigar dashi Huda suka samu tana shan tea da sauri ta tashi tana fa蓷in "Ayyyyah sheik" Lallausan murmushi ya sakar mata domin yana 茩aunar yarinyar yana son yara a rayuwarsa, "how are you my Cutie?" Tana jan gemunsa tace "Fine" yana dry ka蓷an yace "And where is your Mom?" Da hannu ta nuna masa kitchen bai 茩ara mgna ba sai hannunta daya ri茩e, Anut Amina ce ta fito tana fa蓷in "A'a angwaye ne har suka dawo" sunkuyar da kai Arjun yay Yana fa蓷in "Evening Anut Amina" tace "ya hanya da kuma Amarya?" cike da kunya yace "Allahamdulillah" tace "To Allah yasa albarka Aure dai sai hqr abinda kake so bashi kake samu ba yau fari gobe ba茩i ai ta hqr" ya jinjina kai yace "In sha Allah Ngd Anut Amina bari na huce" tace "A'a bari kuyi lunch mana" yace "Sheikh na nan ni zani na dawo" tace "to Allah ya kiyaye" Sallama yay masu yace "sai anjima Buddy" Sheikh idanunsa a lumshe yace "Take care" yace "I'll" daga nan ya fice zcyarsa cike da tausayin Sheikh dan ya lura dauriya kawai yake amma da gske baya jin da蓷i" kallon Anut Amina tayi tace "Zan kwanta Anut Amina" tace "sallah fa?" Yace "nayi" tace "abinci fa?" Yace "zanwa Arjun mgn yaywa Granny mgna ta dama min fura" tana turasa zuwa wani bedroom mai kyau tace "ai kam sai kaci wani abu kafin ka kwanta" jinta kawai yake har suka isa bedroom 蓷in da ganta ta kwantar dashi tare da zare masa babbar rigar da Jamper zuwa singlet ya rage daga shi sai boxer fresh skin 蓷insa sai Shinny take luff yay akan bed yana sauke numfashi ganinsa a kwance yasa Huda fa蓷in "Ayyyah Sheik zan ancci" ware mata hannayensa yay da sauri ta shige jikinsa kamar yadda Uncle Sham yake mata babu jimawa bacci ya 蓷auke su. Granny na zaune a parlo ita da Buhaiyya sai Mami wacce ta ca蓳a ado tana jiran zuwan Amarya babu wanda zaka gani kace ya nuna zallar farin cikinsa da auran Barrister Fareeq kam yana can cikin flat 蓷insa yana buga game kasancewar sabun gidan da suka koma kowa da part 蓷insa ko iya upstairs akwai flat wajan 4 dan haka wanda kakeso kawai zaka 蓷auka, Amma Amarya Fannah can sama Barrister ya za蓳a mata an zuba mata kaya masu kyau da tsada hatta sutturar sawa wasu daga waje Barrister yazo dasu,hak nan Mami ma ya bata set 蓷in akwati guda biyu Granny 蓷aya. Wayar Granny ce ta fara ringing da sauri ta amsa tana fa蓷in "Aloo Ranjun" yana tsaka da driving yace "Granny anyini lfy?" Washe baki tayi tace "lfy lou tass ma kowa ina Imamun? Yana jiku shiru ne?" Gefensa ya kalla suka ha蓷a da ido da Aliyah da sauri ta 蓷auke kanta yace "Mun da蓷e da dawowa yanzu haka wajan walima zamu huce alrdy su Abba ta can suka sauka" tace "To ma sha Allah! Allah dai ya nuna min na Imamu haka" yace "Ameen daman shine yace na kiraki wai ki dama masa fura kisa zuma sosai idan ya dawo zuwa dare zai sha" mi茩ewa Granny tayi tace "kamar dai ka shiga raina yanzu nake cewa bari na samu ladan sa na dama masa domin nasan dole zai bu茩ata, to Ranjun wa yake dashi wanda zai masa? Ai saini 蓷in dana zame masa dole ko?" Tunda Granny ta ambaci fura Mami ta maida hankalinta tana ganin wannan ka蓷ai itace damar da zatai amfani dashi wajan cimma bu茩atar ta a kamar yadda Barrister yake ta茩amar zai angwance yau itama wlh billahi da namiji zata kwana namijin ma 蓷an cikinsa, hakan yasa ta mi茩e tsaye tare da shigewa falt 蓷in ta wayarta ta 蓷auka ta kira Fariha tana 蓷agawa tace "Uwar gida ran gida ykk?" Tsaki Mami taja tace "kina da matsala yasin how many times zan gaya maki ki daina bana so? Ina ba茩in cikin Auren nan sosai ba zaki gane dalili ba sai nan gaba" Fariha tace "yanzu Meyesa kika kira?" Ajjiyar zuciya Mami ta sauke tace "Maganin dana amsa a islamic kin tabbatar yana sanya mahaukacin feelings in few minutes?" Dry Fariha tayi tace "you're mad Saudat just leave it idan baki yarda ba, amma wlh i trust him he never lied to me ko ubanwa kika sakawa Maganin nan sai sha'awarsa ta mutsa bare sabon shiga irin Sheikh ai sai yadda kikai dashi,kawai dai ki shirya domin naga 蓷an naki Tubarkallah he's hot" Mami tace "Yeah he's! He's" lumshe idanunta tayi tana jin tsigar jikinta na tashi tun bata ha蓷a jikinta da tattausan jikinsa ba da sauri ta kashe kiran sbd 茩arar motocin da suka cika gidan, ta window'n 蓷akinta ta le茩a taga motar Barrister sai ta Uncle Sham da alama har sun gama walimar, dubawa tayi taga babu sweet Imam 蓷inta hakan yasa taji wani iri. Nasiha sosai Uncle Sham yaywa su Mami wacce ta hakimce tana nuna ko a jikinta kishiya ai 拼ar uwa ce balle wannan wacce bata fi 拼ar cikin ta ba, ita dai Fannah zuwa lokacin ta gaji da kuka sai ajjiyar zuciya take saukewa musamman yadda ta samu kanta na fa蓷uwar gaba, flat 蓷inta a sama yake amma sai Granny ta kaita wani daban a donw stairs tace zuwa da safe sai ta koma nata flat 蓷in. Sheikh kam yana gidan Anut Amina shida Huda mai tayasa shira Anut Amina har mmkin yadda yake mgna da yarinyar yake wanda idan babba ne sai yayi niyya zai kulasa, da 茩yar ta samu yasha inibi amma sam ya茩i cin abinci sbd bai saba cin abincin kowa ba sai na Granny 蓷insa, wankaya sauya Anut Amina ta bashi farar Jallabiya mai kyau da santsi ya saka, 10 dai-dai Uncle Sham ya shigo sosai yay mmkin ganin Imam yace "Badai kana nan tun 蓷azo ba" idanunsa akan Huda dake bacci yace "Eh Uncle" yace "sai ka shirya kwana kam dan dai dare yayi" "No! Gida zani ni gsky ka kira min buddy" wani Uncle Sham yay masa "To ina da hankali ni mutum da sabuwar Amarya 茩arfe 10 kace a kirasa idan zuwa gidan ya zama lalle muje na kaika nima dai duk a gajiya nake" wajan 10:30 Uncle Sham yakai Imam har cikin parlo sannan yay masa gud night ya fita babu kowa a parlo shiru kawai yana bin ko ina da kallo, ji yay kamar an sauya turaren da ake sawa a parlon lumshe idanunsa yay sam baya jin bacci sbd da蓷ewa da yay yana bacci amma kuma yana bu茩atar hutawa koya samu yin tunani mai kyau, Granny ta da蓷e dayin bacci yana ta zaune can kuma sai Mami ta fito tana fa蓷in "my sweet kai dawa haka kasa ina ta tunani" ta 茩are maganar tana tura masa Wheelchair zuwa flat 蓷insa, Barrister duban furar yay sosai yaga ta basa sha'awa hakan yasa ya sha fiye da rabi kana ya ajjiye yasan da idanun Granny biyu bai isa ya sha furar ba,yazo yi mata sai da safe ya sameta ta da蓷e dayin bacci mi茩ewa yay ya nufi flat 蓷in Mami domin yana bu茩atar yay mgna da ita kafin ya shige 蓷akin Amaryarsa. Da taimakon Mami ya sanya kayan bacci masu taushi sbd sayin dake busawa a garin ya gama shan furar ya kwanta sai lumshe idanunsa yake Murmushin jin da蓷i Mami tayi kana ta kashe masa light 蓷in 蓷akin tabar masa wani light blue 蓷in haske,kana ta fita luff yay saman bed 蓷in ya cukukuye jikinsa da duvet a zabar data fara samunsa a lokacin yasa idanunsa sauyawa sai matse 茩afa yake jikinsa duk rawa ya shiga kiran sunan Allah, babu abinda yake tayar masa da hankali sai ciwon da mararsa take masa ga yadda Sheikh 蓷insa ke halbawa ita 蓷aya bai ta蓳a jin masifa irinta yau ba, ga Mami ta bar masa 茩ofa a bu蓷e ga yanayin garin da ake ta wal茩iya da alama koda yaushe ruwa na iya sauka, sai tsoro ya 茩ara shigarsa da abin ya ishesa sai kawai ya mi茩e zaune tare da jin gina da frame 蓷in gadon ya shiga fesar da numfashi lokaci 蓷aya kuma jikinsa ya fara 蓷aukan zafi. Can cikin baccinta ta fara jin saukar ruwan sama sbd window'n dake 蓷akin ba'a rufe da sauri ta mi茩e jikinta duk rawa yake daga ita sai wata 拼ar ficikar rigar bacci iya laps 蓷inta gashi kayan sunyi mata masifar kyau, wata tsawa da taji anyi yasa tai waje da gudu sbd ganin 茩ofar a bu蓷e, rasa inda zata shiga tayi hakan yasa ta saki kuka jikinta ya shiga rawa sam bata 茩aunar ruwan sama Allah yaga zcyarta, kamar ance ta 蓷aga kanta ta hangi wani bedroom a bu蓷e a jikin wani flat da sauri tayi hanyar tana addu'a Allah yasa tsuhuwar 蓷azo tana ciki. Yana zaune ya cure waje guda tare da toshe kunansa zuwa lokacin ya fara fita daga hayyacinsa sbd masifar data ha蓷e masa wacce bai san dalilin hakan ba sai abun ya zame masa sabun shiga kamar wacce aka cillo haka ta fa蓷o 蓷akin Sheikh a dai-dai lokacin kuma aka tsaki wata gigitacciyyar tsawa lokaci 蓷aya da ita dashi suka sanya kuka, tsoran daya shigeta yasa tai kansa da gudu tana neman wajan tsira idanunsa a lumshe yaji an 茩an茩amesa ana sakin kuka....



SIRRIN MU isn't free if you read for free馃し馃従鈥嶁檧锔忦煠佛煆锯€嶁檧锔忦煠佛煆锯€嶁檧锔�


It's 500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank. Show your evedance via WhatsApp.... 08119237616 ga 拼an Niger 84506476
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *_NLUV馃挒_*
3锔忊儯7锔忊儯-3锔忊儯8锔忊儯
Kusan a tare suka saki ajjiyar zcy wacce su kansu basu san suyi ta ba, jin mutum kusa dashi shima yasa ya ri茩eta gam a jikinsa yana 茩ara sakin kuka kamar yaro seriously ruwa har sumar dashi yake sbd tsoro tun yana yaro, hakan yasa da Sheikh da Fannah suka ma茩ale junansu kowa yana sakin ajjiyar zcy, sunje can 茩arshen gado sun cure waje guda, sabon 茩amshin daya fara dukan hancinsa da kuma 蓷umin daya fara ratsa masa jiki wanda ya rasa daga ina 茩amshin da 蓷umin suke tawowa, Fannah kam zafin jikinsa Sheikh ya sanya ta 茩ara ma茩alewa jikinsa sbd sanyin data keji, ga yadda take jin jikinsa da wani taushi da laushi da tsantsi yasa duk ta shagala ta kumayiwa kanta masauki a jikin nasa ba tare da wani tunani ko wane abu ba, lumshe idanunsa yay a karo na barkatai ya 茩ara jin tsigar jikinsa na tashi fiye da sauran lokotan, da sauri da sauri kuma ya fesar da numfashi yana jin kumburin da mararsa take masa yana

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment