Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na haifa" wani duka Sheikh ya kaiwa Arjun yana kwa蓳e fuska yace "stop buddy ban so, kasan komai lokaci ne fa dan haka bana fidda ran wata rana zan shiga duniyar da kake 茩wa蓷ayin shigarta, kawai dan ban san tayaya 茩addara zata zomin da abun ba" Shiru Arjun yay sai kuma yace "kaga tunda ka katse mana shiri tashi muje ka rakani wajan my Aliyah ina son naji abinda take so" "God forbid dani za'a shirya bidi'a? Kasan Allah ka rage rawar kai babu abinda za'ai daga walima sai 蓷aurin auren walimar ma sai anyi 蓷aurin auren" 蓳ata fuska Arjun yay yace "Haba buddy nidai gsky ka shiga ha茩茩ina" shafa 茩irjinsa yay yana sakin Murmushi mai sauti yace "to wannan zamanin mata da aljanu sukai masu yawa ana fara ki蓷a kaga 拼ar 拼an mutane suna zubewa a 茩asa kamar wasu tattabaru, nikam bana so" tura Wheelchair Arjun yay yace "ok nama fasa zuwa muje kawai gidan Uncle kaji kiran da yake maka" jama'ar gidan redio'n suka dinga gaisar da Sheikh suna masa gdy da ido kawai yake kallonsu domin bai fiya sakewa da mutane ba,daga Arjun sai yaran gidansu. Bayan sun hau kan titi Sheikh yay 茩asa da murya yace "mu huce airport after y maje gidan Uncle" murmushi Arjun yay yace "Duk yadda kace haka za'ai Sheikh Imam hamdan Balarabe.

Sosai Fannah tasa Barrister a gaba tana kuka tare da begen 蓷insa akan ya janye maganar auren, murmushi yay mata yace "mene yasa baki so?" Kai tsaye tana sauke ajjiyar y tace "Nifa bana sonka" har ransa yaji 蓷acin maganarta dan haka ya mi茩e tsaye yace "But ni ina so ina 茩aunar Auren yay za'ai?" Kuka ta 茩ara sawa kamar 茩aramar yarinya tace "wlh bana so ran kuwa zai 蓳aci da wannan auren, ka 蓷auka sabur 茩addarar muce zata fara dani dakai, badai kace sati biyu kakeso ba" yana 茩are mata kallo yace "eh haka ne,amma yaymin tsayi wlh naso ace 1week ne amma yana iya dole zan hqr, kinga ana auren zan 蓷auke ki zuwa honeymoon" idanunta ta share tas tace "Shikenan zanyi Auren amma ka sani auren nan na nufi abubuwa da yawa, wlh wlh idan har aure akai aka haifan baza ka taba samun abinda kake muradi ba kana ji kana gani wani zai amfana dani kuma da auren ka a kaina.....





*SARAUTA 馃憫*
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *_NLUV馃挒_*
2锔忊儯9锔忊儯-3锔忊儯0锔忊儯
"Badai budurwar zuciyarka ta dake 瞥ar cikanka take so ba? Ok fine idan ni kake so tabbas zaka saman idan kuma gangar jikina kake muradi zaka mutu da wannan muradin domin baza ka ta蓳a samun sa ba, wlh ni bana sonka dan Allah try to understand my feelings,zuciyata akwai wanda take 茩auna da muradin kasancewa dashi tun kafin na san menene so da kuma da蓷in sa,ina jin kamar zan kasance dashi amma 茩addarar aurenka na shirin wargatsa min all my plans" with much surprised yake bin bakinta da kallo gaba 蓷aya bata huce good 17yrs a duniya ba amma har soyayya tai mata wannan mugun kamun? Tabbas ya shirya fa蓷a da dukkan wanda zai kawo masa cikas a zaman aurensa da Fatimansa,ya shirya 茩alubatanar ko uban waye wanda take so da kuma 茩auna kuma a shirye yake da shafe babinsa a duniyar baki 蓷aya, juyawa tai da sauri zata bar wajan yay saurin ri茩e gefen hijab 蓷inta yana fa蓷in "Wait Fatima.." tsayawa tai ba tare data kallesa ba sai ajjiyar zuciya kawai take saukewa, from head to toe 蓷inta yake 茩are mata kallo sai yanzu ya kula da zallar 茩uruciyarta domin ko a fuska ka kalleta kasan yarinya ce 蓷aya sharaf.
Kamar daga sama yaji muryar ta tana fa蓷in "kima 蓷auke rayuwa take, Soyayya kuma bada rayuwa take" Murmushi ya sakar mata yace "of course my dear,idan kin shiga ciki ki cema Abba gobe Uncle zaizo" ko 茩ara kallonsa ba tai ba ta shige cikin gida tana share shawayen da suka taro a cikin idanunta, juyawa yay zuwa cikin motarsa mai 茩irar Audi RS5 mai blue black, kai tsaye hanya ya 蓷auka domin a yau yake son komawa Abuja.

Nnamdi Azikiwe International Airport
Nnamdi Azikiwe International Airport is the prime international airport of the capital city of Nigeria, Abuja. Situated, shine airport 蓷in dasu Sheikh suke jiran zuwan su Fareeq da Bahaiyya, cikin nutsuwa passengers suka fara sauka daga cikin jirgin wanda ya sauka a filin tashi da saukar jirgi na Nnamdi Azikiwe International Airport, kusan sune na 茩arshen fitowa kowa ka gani yana cike da farin ciki da murna, kusan rabin mutanan cikin jirgin students ne wanda suka samu hutu sakamakon kammala exam 蓷in 3rd semister da sukai, kowa yana 蓷auke da jakar matafiya, wata farar yarinya ce wacce ba zata huce age mate 蓷in Fannah ta fara ce tass ta fara sauka daga stairs 蓷in jirgin fuskarta 蓷auke da zallar murmushi, tana sanye da duguwar milk wacce akaiwa ado da red 蓷in stones rigar ta tsage daga gaba kana hango dugun crazy jeans data sanya,tai rolling kanta da red 蓷in veil, hannunta ri茩e da trolly 蓷in ta, fuskarta ta cika da farin ciki gaba 蓷ayan ta ba zata huce 17 to 18 yrs ba, daga bayanta kuma wani chocolate 蓷in sarauyi ne bashi da tsayi sosai but he's handsome guy yana kyau mai tasiri a zuciyar mace, da sauri shima yake sauka daga stairs 蓷in jirgin bazai huce 20yrs zuwa 22 ba amma gaba 蓷aya suna da girman jiki wanda hutu da jin da蓷i da kuma kwanciyar hankali sune sukai tasiri a jikin nasu har ya haddasa masu girman jikin, kasa jurewa sukai a kusan tare suka kwaso da gudu suna fa蓷in "Yayahhhh Sheikh, Yayahhhh Sheikh" fa蓷a蓷a fuskarsa yay da Murmushi tare da gyara zamansa da kyau a saman kujerar da yake domin yasan suna iya ka dashi wajan kokawar hawa jikinsa, rige rige zuwa wajan sukai da sauri kuma Fareeq ya ture Bahaiyya ya fa蓷a jikin Sheikh yana fa蓷in "Yayahhhh Sheikh we missed you a lot missed wlh,kamar nai fiffike na dawo Naija haka nake jina" lumshe idanunsa yay tare da bawa 蓷an uwan nasa side hug yace "Wlcm back Fareeq Hamdan Balarabe wlcm Bahaiyya Hamdan Balarabe" Bahaiyya kuka tasa tana turo baki gaba, da sauri Sheikh ya ture Fareeq daya shige jikinsa yace "茦aton banza" dry Fareeq yay yana kallon Arjun yace "Yaah Arjun mun sameku lafiya?" Arjun ya 蓷auke kai yace "A'a ban sani ba tunda ni ba za'a rungome ni ba" da sauri Fareeq ya rungome Arjun yana fa蓷in "double sorry Yayana" kansa ya shafa yace "Ohh Fareeq an zama manyan samari ma sha Allah" dry Fareeq yay yace "kai Yaah Arjun" Kallonta yay yace "Sorry Habibty" tana 茩ara matsu hawayen idanunta tace "Ba Yaah Fareeq ba ne kuma na riga shi zuwa wajanka shine ya ture ni" Murmushin da baya barin fuskarsa a 拼an kwanakin nan yay yace "yanzu baya baki wajan ba?" Kai ta gya蓷a masa yana sauke ajjiyar zuciya yace "Barakallahu fikiii how was your study?" Tace "Yaah ba sau茩i wlh" Murmusawa yay ka蓷an ba tare da yay mgna ba yaja idanunsa ya rufe ruf kamar mai shirin yin bacci.

Wayar Arjun ce ta fara ringing da sauri yay answering call 蓷in sbd ganin sunan Uncle Sham yana kira, cikin ladabi yace "Ina yini Uncle" daga can 蓳angaren Uncle ya gyara zama idanunsa akan Mami yace "kai da Imam kuzo yanzu" Arjun yace "Uncle bamu ka蓷ai bane munje 蓷auko su Fareeq ne" jinjina Uncle Sham yay yace "ok ki fara drng nasu a gida then zai kuzo nan is that clear?" Arjun yace "Yeah" daga nan gaba 蓷aya suka nufi gida bayan sun sauke su Fareeq suka juya zuwa gidan Uncle Sham, haka nan Sheikh ya samu kansa da fa蓷uwar gaba amma sai bai nuna a saman fuskarsa ba, yana zaune ya lumshe idanunsa yana yana sauraran bugun zcyarsa wacce bata fita sai da tunanin Aljanarsa.

A zaune suka samu Uncle a saman kujera idanunsa sanye cikin farin glass, ga laptop a gabansa yana operating akan aikin da yake wanda ya wancin dukiyar da yake kula da ita bata kowa bace face Sheikh, kusan fiye da rabi na Dukiyar Sheikh tana hannun Uncle Sham yana kula da ita, sam Sheikh bai kula da Mami dake gefe 蓷aya zaune a saman kujera ba,sai matar Uncle Sham mai suna Aunty Amina, Arjun ne ya zauna saman carpet bayan ya gaida Uncle da Aunt Amina, sbd shima bai kula da Mami wacce take ta rufe gefen fuskarta wanda ya haye lokaci 蓷aya ba. A sanyaye cikin kasalar data saukar masa yana 蓷an fidda numfashi a hankali ya 蓷aga kansa tare da duban Uncle da zararan gashin idanunsa,ya sauke ajjiyar zuciya tafi a irga kafin ya samu damar bu蓷e baki cikin 茩asa kuma da murya yace "Evening Uncle" Murmushin Uncle Sham yay zuciyarsa fass da ganin Sheikh cikin nutsuwa ba kamar sauran shekaru da watannin da kuma satittikan zuwa kwanakin daya 蓷i ba bashi da walwala.

"Imam my son kana lafiya?" 茦asa Sheikh yay da gansa sbd sarawar da yaji yay masa yana sauke ajjiyar zcy yace "Allahamdulillah!" Ya 茩are maganar yana jan manyan idanunsa wanda suke cike da bacci ya rufe, gyara zama Uncle Sham yay yace "Me kake shiryawa rayuwarka Didat?" Da sauri Mami ta kalli Uncle Sham sbd sunan da taji ya amsa na Didat sai kawai ta 蓷auke kai tana tunani kala虏, shiru Sheikh yay domin bashi da amsar tambayar da Uncle 蓷in ke masa, up 蓷in laptop 蓷in yay yace "what i mean mene hujjarka ta茩in am Amincewa Auren yarinyar da Barrister yake fa蓷a maka?" 茒an ha蓷e fuska Sheikh yay ba tare kuma da yay magana ba sai kuma ya sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya wacce ta cika 蓷akin, Uncle Sham yace "it's okay! Na fahimta, amma kasan zama haka a gareka bamai yiwuwa ba ne ko? Idan ta茩amar ka Mama na kula da kai wata rana dole zata gaza yayinda tsufa ya gama cinta,ko yanzu dauriya kawai take amma responsibilities 蓷inka ya kusa fin 茩arfinta" shiru kowa yay yana sauraran abinda Uncle Sham ke fa蓷a kana yace "me yasa baka son Auren ita Nanan?" Runtsa idanunsa yay da 茩arfi ya shiga sauke ajjiyar zuciya dan seriously baya 茩aunar ai masa mgnar wata 拼ar idan ba Aljanarsa ba, Uncle Sham ne ya 茩ara maimaita masa tambayar kansa a 茩asa idanunsa a lumshe yana yatsuna fuskarsa cikin 茩asa da Murya very slow yace "ban so ne Uncle" jinjina kai kawai Uncle yay cike da gamsuwa yace "ko kana so ba lallai ya yiwu ba" Anut Amina tace "why?" Yace "I don't think a Governor will give him his daughter hands in marriage, Duk dukiyar daya tara, cos shi kansa baya da labarin auren shima Young brother 蓷insa wanda suke uba 蓷aya ne yake son abun sbd lura da yadda yaga yarinyar tana 茩aunar Sheikh, dan haka ka manta da wannan mgnar, just forgot the past kawai ka fuskanci 茩alulaban dake gabanka ko zai sameka" cikin rashin fahimta suka kallesa gaba 蓷aya kafa蓷a ya 蓷aga yana maida idanunsa kan jaridar darly trust dake gabansa.

Tun daga bakin 茩ofa Granny ta sanya kuka tare da cire gefen mahaifinta tana fa蓷in "Assha, Assha Allah dai ya shiga tsakanin na gari da bugu" idannunsu suka bayar zuwa bakin 茩ofar harta shigo ta nemi waje ta zauna tana matsar 茩walla, Aunt Amina ce tace "Mama lfy dai ko?" 茦ara matsu hawayen tayi tana share hanci tace "inafa lfy Aminatou?" Uncle Sham ya 蓷aga kansa ya kalli Granny wacce take matsayin yayar mahaifiyarsa yace "Mama wanine ya mutu ne?" Kamar wacce aka fa蓷awa wani abu ta 茩ara rushewa da kuka tana matsar 茩walla tace "Inafa Shansu, wani abun alamara na gani a talabijin wai wani 茩aton mutum fisabilillahi ya 蓷aga uwar 茩afar sa ya danne mutum ana ji ana gani babu wanda yay mgn saima ihu suke,amma ai dai babu kyau cin zali na gaya maka gsky wancan har baki aka fasa masa nikam ina zan zauna gidan Sadia ina ganin wannan lukutar masifar fisabilillahi? Itama dai Sadia zama kawai ake da ita ba'a gama sanin 茩arfin imaninta ba wlh, nidai na bar mata gidanta babu ruwana" kusan rabin parlon sai da suka murmusa Uncle Sham yace "Hajiata kodai Resling film Kika kallah ne?" Da sauri Granny tace "Yawwa 蓷an albarka sisilin amma dai ko gantalallu wlh ita kuma Sadia badai na bar mata gidanta ba?" Jinjina kai Uncle Sham yay yace "haka ne" Arjun dai na zaune yana jin yadda ake gantalar da uwarsa murmushi kawai yake, Gyara zama Uncle Sham yay yace "Allahamdulillah daman su nake kowa ya taro nasu kiran Baffanka a waya to baya 茩asar baki 蓷aya,ina son na sani da gaske abinda Saudat ta fa蓷a gsky ne ko menene?" Tun zuwan Granny sai yanzu ya 蓷aga kansa ya kalli Uncle Sham ba tare kuma da yace komai ba yaja idanunsa ya rufe.

Granny dake kuka tai tsit tana son taji abinda Uncle Sham zai fa蓷a "Saudat tace akwai mutanan 蓳oye a jikinka haka ne" da sauri ya 蓷aga kai ya kalli Uncle 蓷in nasa kasa mgna yay sai ajjiyar zcy da yake saukewa, Granny ce ta muskuta tace "Wace Saudat kuma? Wacce gayyar ce?" Uncle Sham yace "gata nan gabanki ai Mama ita ta fa蓷a gama ciwon da suka ji mata nan, kuma tace kema an ta蓳a tsorata ki da mai kamarki" shiru Granny tai tana kallon Mami shima Sheikh sai lokacin ya juya ya kalli Mami suna ha蓷a ido ta janye nata idon tace "Eh Uncle gsky ne, shima kansa Sweet yasan da hakan kuma ina da tabbacin sune suka hanashi Aure domin a mgnarsu ta jiya sun tabbatar min da haka" kafin kowa yay mgna Granny ta fashe da kuka tana fa蓷in "kiji tsoran Allah Saudala kema uwa ce ki rasa sharrin da zakiwa jikana sai na Aljanun fisabilillahi? Kuma dai wlh Nima ina zargin haka sanin cewa Imamu malami ne yasa ban ta蓳a kawo tunanin wannan ba, to tayaya zanyi wannan tunanin do Allah? Tunda sai babu kyau zargi kuma wutar mai zargi daban take, amma nasha zuwa nemansa sai naga baya nan sai na koma 蓷akinsa na ganshi shida Ranjun yace wai fita sukai,wani lokacin ma harda Barista nake ganinsa,naita Mmki sbd nasan Barista ba zama yake ba, nasha zuwa ina samunsa yana bacci yana surutai shi 蓷aya yayta 蓷aga 茩afa kamar dai wanda akaiwa kaciya, to haka nan naje 蓷akinsa a ranar da nake gaya maka ya yini baya gida to wlh ina zuwa naga 茩atuwar macijiya a jikinsa, ina dalili ina mafari zaka jawa kanka masifa tunda kana da hanyar rabuwa dasu" Sheikh ji yay ransa ya 蓳aci haka nan jikinsa ya 蓷auki rawa jijiyoyin kansa suka fito a saman goshinsa lokaci 蓷aya duk gargasar jikinsa suka mimmi茩e tsaye, ya shiga fesar da numfashi yana jan ajjiyar zcy, sosai Uncle Sham ya ka蓷o da jin zancan Granny idanunsa akan Sheikh yace "is that true?" Shiru Sheikh yay idanunsa na sauya launi Granny tuni tai bayan kujera ganin abinda Sheikh yake, cikin tsawa Uncle Sham yace "dakai nake Imam haka ne? Gsky ne abinda Mama take fa蓷a ko mene? Da gaske ne akwai Aljana jikinka" idanun Sheikh akan Mami yaja ajjiyar zuciya ba tare daya kalli Uncle Sham ba yace "haka ne, kuma ina sane da ita a jikina rayuwa da ita ya fimin rayuwa da Iyayena tunda ta fisu 茩auna ta,bana jin kuma akwai abinda zai rabani da ita sai dai wata sabuwar 茩addarar" kasa mgna Uncle Sham yay sai kallon Sheikh kawai da yake, Arjun ma with much surprised yake bin Sheikh da kallo, sai yanzu abubuwa da dama suka fara dawowa kansa, wato Airahn da yake yawan fa蓷a ba kowa bace face Aljanar dake jikinsa, zanan da yay ba kowa bace a jiki face Aljanarsa, da yawan lokuta yana ganin Granny a jikin Sheikh ashe ba kowa bace face Aljanar dake jikin Sheikh, innalillahi wa'inna ilaihir raji'un wanne irin abu ne haka? Ta maza Uncle Sham yay yace "ita aljanar da ita zaka zauna har 茩arshen rayuwarka kenan?" Kai tsaye Sheikh ya bashi amsa da "Eh" Jinjina kai Uncle Sham yay ba tare da yay mgna ba ya 蓷auki wayarsa ya shiga latsawa harya fice daga parlon not too long time ya dawo ya zauna ba tare kuma da yace komai ba, cikin 蓳acin rai Sheikh ya kalli Mami ya jinjina kansa ita dai ko a jikinta tasan sai an cire Aljanar jikinsa sannan zata samu damar kasancewa da sweet Imam 蓷inta.

茦ara mi茩ewa Uncle yay babu jimawa ya dawo da wani babban Malami wanda yake 蓷auke da babbar jaka da kuma Kur'ani a hannunsa, zama Uncle yay fuskarsa a sake ya kalli malamin yace "Sit Malam" Zama Malamin yay kamar yadda Uncle Sham ya bu茩ata kallon tsaf yaywa Sheikh ya ganu gskyar lamarin, Sheikh wanda ya dur茩osar da kansa ya kalli Arjun yace "let's go" kafin Arjun yay mgna Granny dake bayan sofa tace "me kace?" "Malam ina son a cire Mutanan dake jikinsa yanzun nan" zama Malam ya gyara yana kallon Sheikh wanda yake zaune ko mutsi ba yayi sai sakin ajjiyar zuciya da yake.


A can cikin jeji kam Airah ce kwance tana fitar da numfashi sai Tijama dake gefenta tare da Tu蓳e, cikin mawuyacin hali ta kalli Tijama tace "Nasan bazan tashi ba, na san kin fini sanin suwaye suke farautar rayuwar Sheikh da kuma abinda suke so game dashi, Nakasar Sheikh ba daga Ubangiji take ba magauta ne suka samar da ita tun yana 茦arami,sannan ba Saudat ce ka蓷ai take bu茩atar wani abu game dashi ba,bayan ita akwai wasu, Ya kakata ina son 茩addarar Imam yazo masa da sau茩i, bazai iya 蓷auka ba naso na kasance dashi amma nima bani nake da kai na ba,akwai wanda ya halicci ne wanda a koda yaushe zai iya 蓷aukan rai na,amma ina son kimin wata alfarma Yake Kakata" Tijama da jikin Airah ya fara bata tsoro kuma ta tabbatar wannan karan ba zata tashi ba ta da蓷e da sanin Airah ba zai duguwar rayuwa kamar yadda ake fa蓷a sauran aljanu nayi,rashin Airah a jikin Sheikh ba 茩aramar tawaya bace amma dole tasan abin yi, kallon Airah tayi tace "Me kikeso ya jikanyata?" Sauke ajjiyar zuciya tayi idanunta na janye wa tace "kalli Tijama yadda Rayuwata yake ba茩in cikin rabuwa da ni? Basu san ko basu rabani dashi ba Ubangijin daya ha蓷amu yana gaf da rabamu ba, Tijama ina son Sheikh Imam hamdan Balarabe yay farin ciki a rayuwarsa bana son yay kuka akan rashina kiyi abinda zaki akan cikar muradina, kiyi 茩o茩arin 蓷aukan fansar da nace zanyi akan wanda ya lalata Rayuwar Sheikh Imam hamdan Balarabe, Tijama a koda yaushe numfashi na iya tsawaya ina son ki gayamin abinda kike 蓳oyewa game da Sheikh wanda kikace SIRRIN MU ne ina son sani yanzu" shafa kanta Tijama tayi tace "Tabbas nakasar Sheikh ba lalura bace samar da ita akai ta hanayar a siri tun yana cikin mahaifiyarsa abu guda ne zai dawo masa da 茩afafuwansa har ya fara tafiya kamar sauran mutane" Airah na jan numfashi idanunta na tsiyayar da hawayen ba茩in ciki da kuma takaicin rabuwa da Mijinta tace "Menene shi Yake Kakata?" Tijama ta kalli Tu蓳e tace "Sheikh bazai ta蓳a taka 茩afafuwansa da zumar tafiya ba har sai ya kusanci mace....




馃Hello nace idan an fitar da wannan sai a nemi sanitizer a wanke hannu asa face mars aci gaba da zaman jira



SIRRIN MU isn't free book
Contact to subscribe 08119237616 ga Niger 84506476
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *_NLUV馃挒_*
3锔忊儯1锔忊儯-3锔忊儯2锔忊儯
Zare ido Airah tayi tana 茩ara kallon kakarta ta "Tabbas sai ya kusanci mace yay tarayya ta auratayya da ita sannan 茩afafuwansa zasu warke ya fara tafiya kamar sauran mutane,haka tsarin karyewar asirin yake, komu bamu da ikon da zamu karya wannan sihirin sai dai mu taimaka masa wajan samun macen da zata bashi wannan damar" kuka Airah tasa tace "Mene yasa sai an sama min kishiya kafin Rayuwata ya samu lfyarsa? Bazan iya jurar ganinsa da wata ba koda babu raina please Tijama do something" ri茩eta Tijama tayi sosai sbd rawar da jikinta ya fara cikin 茩aramin lokaci ta fara kokawa da numfashinta, ri茩e hannun Tijama tayi da kyau tace " please i need your help Tijama" shafa kanta tayi tare da danne mata 茩irji tace "zan maki komai zan 茩arasa cika maki muradin ki ko bayan babu ranki, amma dole ki rabu da Imam a dai-dai wannan lokacin domin hakan shima wata damace a garemu, ki fita a jikin Sheikh yanzun nan Airah" kuka Airah tasa tare da juya idanunsa zuwa gefe guda tana hango Sheikh dage gaban Uncle Sham kansa a 茩asa, girgiza kai tayi tace "i can't Tijama dan ki rabu dani na mutu a jikinsa ko zan samu sau茩in abinda na keji a raina, ki barshi yaga mutuwa dan Allah Tijama" tsawa Tijama ta buga mata mai 茩arfin gaske tace "idan baki fita a jikinsa ba yanzu tayaya zan samu damar kawo maki shi nan? Ya zama dole ki hqr da jikin Imam tunda ba tare Ubangiji ya kawo ku duniyar ba, idan kuma taimakon nasa da gaske kike sonyi dole ne ki 蓷auki taki 茩addarar kamar yadda shima sabuwar 茩addara zata riskeshi a tasa rayuwar, rabuwa da Sheikh Imam hamdan Balarabe ya zama dole domin hakan ka蓷ai zai sanya mubawa matar Ubansa kunya a gaban muta nan da suka amince mata,kinga ko gaba ta kai wani zancen ba zasu yarda da ita ba" 茩an茩ame jikinta tayi tana karkarwa tare da danne 茩irjinta dake mata ciwo tace "shikenan zan rabu dashi Tijama amma kimin al'茩awarin babu wata 拼ar macen da zai ra蓳a soyayyata ce kawai zatai ta tasiri a zuciyarsa, da soyayyata zai dauwama ita zata zamu abokin shirarsa, zata zame masa mata 蓷a Aboki, dan Allah kada ki bari wani abu ya raba tsakani na da Rayuwa ta" tsaki Tijama taja duk tana tausayin jikar ta amma hakan bazai sanya ai mata abinda take so ba,ita da zata bar duniyar ta yaya zata bar Mutum kamar mara lfy bayan tafi kowa sanin ingantacciyar lfyar da Sheikh yake da ita, clamly tayi tace "Look! Airah do what is right not what is easy, kada kiyi amfani da damar ki ki cuci bawan Allan da baiji ba bai gani ba, kinsan cewa da bakya jikin Sheikh da bazai ta蓳a kawo iyanzu ba tare da mace ba, yana da 茩arfin sha'awa irin mazan nan ne da basa iya jure abinda suke ji game da mace, Sheikh kaifi 蓷aya ne tayaya kike tunanin duk wannan lafiyar da Ubangiji ya ba shi mu kuma mu zama masu son kanmu wajan da茩oshe sa, wanda suke lalata rayuwar Sheikh kima suke nema ke kuma naki soyayya ce, Kima 蓷auke rayuwa take Soyayya kuma bada rayuwa take,kinga hakan na nufin zaki iya sadaukar da dukkan farin cikin ki akan Imam, to ki 茩arfafa zuciyarki kiyi supporting 蓷ina akan raguwar aikin da baki 茩arasa ba, na shaida kema kin shaida kaima Tu蓳e ka shaida Airah ba zata tashi ba, to why are you wasting your time akan abinda kinsan ba mai yiwuwa ba ne" zuwa lokacin Airah bata fahimtar abinda Tijama take fa蓷a idan Idanunta na kan Sheikh tana tuna yadda zai iya rayuwa babu ita, tana tuna tarin 茩alubale da kuma manyan 茩addarori da zasu hau kansa? Bazai iya ba Sheikh 蓷inta bashi da hayaniya bazai iya 蓷aukan tension 蓷in da zai hau kanshi ba, yaya zatai tabi magnar Tijama ko kuma ta shareta, Ajjiyar zuciya mai 茩arfin gaske ta sauke tana 茩ara dun茩ule wa waje guda yayinda wani jini ya fara biyo bakinta, da 茩arfi kuma ta sanya ihu da kuka, Tu蓳e ne ya ri茩eta yana fa蓷in "Airah kiyi hqr dole ki hqr da Sheikh idan soyayyarki gsky ce ya zama dole ki bamu damar da zamu taimakawa rayuwarsa ya samu lfy sannan mu hska masa ba茩i yansa" cikin fitar hayyaci da 蓷aukewar numfashi tace "What should I do?" Kai tsaye Airah tace "ki sakar masa mazantakarsa frist, sannan ki dawo masu da nutsuwarsa ya fara gani mata a matansu ba kamar yadda yake masu kallon maza ba,ki dawo masa da asalin fa蓷an sa domin wannan shiru shirun da yake dashi duk kece sili duk masifar ABU MALEEK da DEEN Sheikh

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment