An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels *SAKACINA👿☠️👽* _PAID BOOK_ *6 March 2023* _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_ *INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱* *6/3/2023 March* *Free page 1 to 5* _BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_ ......Gudu take tsalawa batako duban inda Take jefa k'afar ta burin ta d'aya ne Kawai ta tserewa mummunar halittar da ke binta Abaya, tayi gudu Sosai kafin tasamu wani d'an lugu ta tsaya tana sauke numfashin wahala, Domin kuwa ta tsala gudu Sosai,. Wani irin numfashi taji Ana saki Sosai Abayan ta A Razane ta waigo me zata gani? Abunda tajima tanama gudu shine yacin Mata bayan tasan tabashi tazara Sosai, jada baya tafara tana girgiza Kai Amatik'ar tsorace, Bud'e wagegen bakin ta tayi tana dariya halittar had'ida hura mata wani irin iska daga cikin bakinta, Baya tayi saboda k'arfin iskan jikake kawai Timmmmmmmmm tafad'a wani k'aton rame Mai cike da wasu halittun had'ida macizai,. Ihu tasaki bayan wani maciji yakai Mata sura cikin Ramin, A Razane tamik'e zaune kusan Atare suka falka k'arfin ihun ta shiyayi saurin falkarda shi Zufa take faman tsiyaya Ajikinta duk da k'arfin Na'urukan sanyi dake d'akin tawani k'ank'ame jikinta Da A Zama ya matso gurinta Yana kamata zuwa jikinsa Yana fad'in "Are you okay Dear? What's happened to you," Sam takasa natsuwa Balantana batano meyake cewa tabashi Ansa, jikinta sai rawa yake sosai Sam ba natsuwa tare da ita, Ganin Sam bata gane meyake cewa Yasa yafara mata Addu'o'i Yana tofa Mata Domin ya lura mafalki ne tayi Wanda ya sata razana, Yajima Yana Mata Addu'o'i Ayatul kursiyu falak da Nas zuwa iklas da Aya ta 5 dake cikin suratul bak'ara, Hakan Yasa tasamu natsuwa koda yaji shuru yad'an lek'ata saiyaga tana sauke numfashi Ahankali Alamar dai bacci ne ya d'auke ta Amma duk da hakan nunmashin nata Yana nuni da A tsorace take duk tawani mak'ale jikinsa, Bashida zab'inda ya wuce yabarta jikinsa Yana shafa kanta tsantsan k'aunar sa tana cigaba da shiga dik Wani ilahirin jikinsa , matsalar Ashyat *SAKACI* sometime tana Wasa da Addu'a tacika *SAKACI* Ahankali har bacci b'arawo ya saceshi shima........ Kusan Basu farka ba sai 8:00 AM hasken waje ne ya soma shigowa tacikin labulayen d'akin, Ahankali ya bud'e idanuwansa hasken yasa ya maida ya rufe, sake bud'ewa Yayi cikin sauri yafara k'okarin Ajeta gefe Yana k'ok'arin mik'ewa Jin motsinsa yasa tafarka tamik'e zaune tana mutsitstsika idanuwan ta, Cikin sanyi ta furta "Yadai dear love"? Yariga yamik'e yana shiga band'aki da Addu'a Abakinsa Saida ya d'auro Alwala yafito sannan Yace,"Oya k'albe sallah mun makara fakara mafa dubi Agogo kiga ga haske ya bayyana sosai," Shinfid'a praying mat Yayi had'ida tada Sallah Itama mik'ewa tayi bayan tayo Alwala tazo tafara Sallah batawani tsaya Addu'a Kan komai ba tamik'e tasake fad'awa Kan gadon take wani baccin Yasake kwasheta, Dubanta kawai Yayi Ransa yafara b'aci, mik'ewa yayi had'ida bubbuga bayanta Bud'e Ido k'ad'an tayi tana sake lumshewa cikin muryar Jin bacci Tace,"Oh my Habibi yau fa weekend ne kabari na huta mana please bacci nakeji ka k'yaleni" "Haba wife bacci bayan ko wata Addu'a bakiyi ba? Meyasa kike *SAKACI* Yanzu da bautar ubangijin ki hakan fa Yana d'aya daga cikin manyan matsalolinki na Wad'annan mugayen mafalkan da kike duk ba Abunda kejamiki su face *SAKACI*" "Haba Habiby wane *SAKACI* Kuma bayan kana gani ko bacci bansamu ba jiya? Kuma Ina fita Aiki gashi idan naje busy nake bana hutawa Nan d'inma baka barin na huta danayi magana shikenan kace *SAKACI* Dan Allah leave me alone I want to rest," tana gama fad'ar hakan Takoma cikin baccin ta., Girgiza Kai kawai Yayi ya Mik'e yafice d'akin d'akin, Ya tsane cin girkin Masu Aiki shiyasa Yashiga da kansa kitchen yahad'a Abunda zaici da Kansa..................................... ```SHIN SALON ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 NA WANNAN KARON YAFARA BURGEKU???? TO MUJE ZUWA BUT WANNAN FREE PAGE NE PLEASE NAGA COMMENTS🙏🙏 HAD'IDA SHARING DAN ALLAH.........``` _BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_ WhatsApp number 0706490467 or 07031012948 *SAKACINA👿☠️👽* _PAID BOOK_ *6 March 2023* _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_ *INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱* *Free Page 6 to 10* Bawani Abinci mai Wahala ya had'a ba Tea ne kawai sai Indomie yad'an tafasa bawani dad'i Amma Haka ya daure yaci Domin Yasan in baici ba Kansa zaisa A Wahala, Saida ya gama yadawo palourn ya kwanta Yana lumshe idanuwana duniyar tunani ya fad'a Yasani Ashyat tana sonsa Amma tin farko ita Macce ce Mai yawai *SAKACI* Bata cika maida Kai Kan wasu lamura ba tafaye Zama lazy musamman Kan ibada kuma A yanzu ne Abun nata yayi worst cikin wata d'ayan Nan da Auren su, Ya Jima Yana tunani tunani har bacci b'arawo ya saceshi, Sai around 11:00 ta farka, Ahankali tamik'e tashiga toilet ta watsa ruwa Anan ne ma taga bak'onta na wata ya ziyarce ta Dan Haka tasaka Always tafito wasu riga da wando tasaka bayan ta d'aure gashin kanta da ribon bak'i kanta bako Dan kwali tafito tana kwalawa Mai Aikinta Kira Da sauri baba Rabi ta k'araso tana fad'in Hajiya"gani Antashi lafiya" "Lafiya Lau baba Rabi nace kidaina durk'usamun Ai kin Isa Haifana so ba buk'atar wannan girmamawar, Baki tafi gida ba dama ko kin manta yau Weekend ne"? Tak'arasa maganar tana nufin daning "ki kawomin Abinci shi yafita ne? Yaci Abincin kuwa,"? "A'a Hajiya baici wannan ba Amma dai Yashiga kitchen d'in da kansa ya samawa kansa Abinda zaici, eh nad'an tsaya girka Miki tuwo ne Amma Yanzu zantafi," Kawo Mata Abuncin tayi, kafin tayi mata sallama tauwce. Dama Haka suke duk weekend cewa take ta tafi itama tahuta, shiyasa baba Rabi ke k'aunar ta Sosai kuma Sam bata Mata walak'anci Irin na y'ay'an masu k'ud'in Nan kodan dai tayi Rayuwa gidansu Mijinta Aiman ne oho Amma dai Rayuwar ta maikyau ce.. Kasa cin Abincin kuma tayi Tana juya cokalin kawai, kenan dai shi baici Abinci ba to Taya ita zataci? Wata zuciyar ta fad'ama ta Ai shi bayacin Abincin y'an, cin Abunta tayi ta k'oshi sannan tabar wurin, Babban palourn dake tsakiyar d'akin tsakanin nata danashi taganshi kwance ga Alama kamar bacci yake, K'arasa gurin tayi had'ida d'ora hannunta Kan goshin sa D'an zafi taji Wanda ya nuna Mata yana Jin yunwa dama haka yake, Mik'ewa tayi Bata masa magana ba Takoma kitchen jalop d'in shinkafa da kayan lanbu had'ida hanta ta had'a masa da zobo, had'a komai tayi ta d'auko Koda tadawo Still yana kwance wurin, k'aramin stoll dake Ajiye tajanyo ta d'aura Komai sama, Sannan tazo kusa dashi iskan bakinta tarik'a hura masa A fuska saidai saitin idanuwansa, Bud'e Idan Yayi Ahankali har sun Fara sauya kala saboda yaunwa Domin ko jiya ita ruwan tea kawai yasha ya kwanta, Bai Mata magana Yasake maida idanuwan ya rufe, "Katashi kaci Abinci gashinan namaka nasan yunawace ke damunka" Ahankali yafurta"na k'oshi kije kiyi baccin ki kawai," Tagane fushi Yayi Murmushi Tayi Domin dama Already tasan lagonsa hakan yasa tafad'a kansa da k'arfi had'ida jamasa saje tana kukan shagwab'a tana fad'in"Ni saika tashi Tinda nadafa saikaci Hayaty katashi" tana faman fad'awa jikinsa., Jintana neman kwance masa notikan Kai Yasa yace"Naji zantshi d'agani kada ki yarkani yanzu fa nauyi ne dake" Yak'arasa maganar Yana sauke ta daga jikinsa, "Haba dai Habiby ai kasan Banda nauyi nida ko Abuncin kirki banaci, Nidai oya bud'e bakin ka," Bud'e bakin yayi Aikuwa tashiga bashi Abincin Saida ya k'oshi sannan tadaina, Kallon sa tayi ganin Yayi shuru yajin Gina kansa Kan kujerar ya rufe idanuwana Duk yad'an rame kwanakin Nan tadaina basa kulawa, tausayi yabata ta d'aura kanta tayi Kan k'irjinsa cikin sanyi tace.................. _SORRY KUYI HAK'URI DA WANNAN ALREADY NASHA FAD'AMU KU INADA MATSALAR IDO KUMA YAU BANDA ENOUGH CHANGY WLLH,,, KUYI COMMENTS SANNAN KUMUN SHARING DUKA SABODA ALLAH MASOYANA_ _BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_ WhatsApp number 07064904617 or 07031012948 *SAKACINA👿☠️👽* _PAID BOOK_ *6 March 2023* _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_ *INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱* *Free page 11 to 15* "Kayi hak'uri dear nadaina baka kulawar da ya kamata dakai ko? Wallahi nikaina nakasa gane meye da muwata ga yawan Wad'annan miyagun mafalkan da nake Akai kai," "Yana d'aya daga cikin manyan damuwar da ke Addabata indai ba weekend ba, bana smun damar cikin girkin matata, bana kusantar matata duk da kinsan Ni lafiyayye ne so bank'i Koda yaushe na Sami hakkena ba Amma Ina Yanzu fa Rabon da Wani Abu Yashiga tsakanin mu kusan 1 months dika Aurwn mu 3 months ne 2 months kawai nasan Nasamu cikin kwanciyar hankali da nuna soyayyar ki da kulawa Amma bayan Nan Komai ya sauya kodan kinci gaba da zuwa Aikin ki ne? Wasu ke nuna Miki Aikatamun Hakan bansani ba, maganar mafalki kuma Dole kiyi miyagun mafalkai kincika *SAKACI* Kika wasa dayin Azkar d'inki gashi kina k'aura cewa mijinki bayan kasan Yana buk'atar ki, Baki rasa ciba Baki Rasa Shaba Amma ki dage ke saikinyi Aiki why Ashyat? Kodai kindaina Sona ne Ayanzu," yayi tanbayar kalar yana yinsa Yana sauyawa, "A'a Mijina bak'o d'aya wallahi kasan Ina sonka Kuma Zan iya daina komai Saboda Kai kasan banida wani daya fika, Zan gyara Aiman Kayi hak'uri Dan Allah kamun Uzuri Kuma in Sha Allah Zan nemi Hutu Agun Aiki Koda na wata 4 Domin na gyara kuskurena gareka, fannen ibada ma Zan gyara Kai Kanka kasan da Bahaka nake ba Dan Allah Kada kayi fushi dani Kuma kada kabari su Abba suji Wllh Zan gyara," tak'arasa maganar tana fashe masa da Kuka Bubbuga bayanta yafara Alamar lallashi kafin yace"Don't worry, bazan fad'aba Kuma in Sha Allah kina d'aukar hutun Nima Zan nemi nawa saimuje waje Honey 🌕 mon ko,"? Yak'arasa maganar Yana kissing goshinta Dariya tayi"to sarkin zumud'i banda wuce wuri I'm on," Maida kansa Kan kujera Yayi Yana numfashi d'aya d'aya Mik'ewa tayi tana kwashe kayan.......... ********""""******* Durk'ushe na hagota itada k'awarta gun boka tana fad'in "boka Sam banason ganin rayuwar su cikin kwanciyar hankali inason Arabasu" "A'a bazaiyu ba, saboda Abunda Allah ya had'a ba wanda zai raba yarinya," "Amma boka sukace bawani Abunda ke gagararka muddin muka zo zaka share hawayen mu," "Eh mukanyi Komai Amma bamu iya tunkarar Abunda Allah yanufa, ko wancan Aikin munyi nasarar tsorata kurwarta ne Saboda *SAKACIN TA* Narashin Addu'a kafin ta kwanta Kuma Aljanun da muka tura Mata wannan shaid'anin mijin nata ya koromuna shi da Addu'o'i masu tasiri daya Mata shiyasa tamik'e lafiya Lau washe gari, Amma d'ayan Aljanin yasa Mata gudun saduwa da Mijinta Wanda Ajiya yamata Kan gadon nasu Muddin Kuma Suka bar gidan to tabbas zasu sadu da juna Domin bak'ar Ajiyarmu Agidan take," "Wannan ma yayi daidai boka Amma kataimaka kasa Mata miyagun Aljanu wad'annan da zasu hanata sak'at tamkar su haukatata, Ni zanyi k'okarin ganin na Hana Basu bar gidan ba," "Hahaha ja irar macce bakida Imani shaid'aniya, Ungo Wannan kitafi ki tabbatar kinsa A inda zata tsallaka wannan Kuma ki tabbatar tashiga Cikin kanta daganan Komai zai Fara Yarda kikesu, kutashi shaid'anu kutafi," Cikin rawar jiki suka Mik'e tare da zube kud'i masu yawa suna godiya suka fice Ransu tasssss Suna Aiyana Yarda zasu ruguza Aiman da Ashyat.................................. TO WAI SU D'IN SU WAYE???? MUHAD'U NEXT PAGE DAN SANIN KOMAI _BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_ WhatsApp number 07064904671 or 07031012948 *SAKACINA👿☠️👽* _PAID BOOK_ *6 March 2023* _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_ *INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱* *Page 16 to 20* "Momy Wai da gaske kike idan har Aka binne Wannan layar cikin gidan Aiman burina zai cika,"? "K'warai kuwa shalele Ai kinsan kanki Zan iya Komai, tabbas boka ya bamu hak'ik'anin cewar muddin Aka saka Wannan layar cikin gidan, Wannan Kuma Aka sakashi cikin gashin kanta to Komai zai wakana yarda muke so," "Hahahaha Wayyo Allah dad'i shiyasa nake k'aunarki Momy na Saboda duk inda farinciki na zai Kai ke Zaki bishi kikawomin shi, Kinga muna zautata yauda gobe zaigaji daganan sai maganar sakinta tabar Masa gida burinmu yacika wallahi Momy na tsane Ashyat fiye da tinanin Mai tinani," "Hunmm kice muntsane ta dai gashegiyar yarinya da sa'a komai saikaga ta mallaka nantake," "Bari Kawai Momy banason ta ko k'ad'an, Yanzu Momy wazaiyi Aikin? Kuma yaushe za'a yishi,"? "Ke Ai da zafi zafi Akan dake k'arfe Yanzu kuwa Zan je gidan," "To Momy sai kindawo" "To natafi" **************** Zaune yake bakin gadon sa Yana faman Aiki da computer d'in sa dika hankalinsa na gurin dik da Yana Jin yananyin buk'atuwa Amma sai Bai nuna Mata ba, kwance take gefensa ta d'aura kanta saman cinyarsa tana latsa wayarta Amma lokaci Lokaci tana duban fuskarsa Kuma taga zahirin kamar yanajin feeling ne, ita batasan meye matsalar taba da zarar Yayi niyar kusantar ta tofa jitake kamar Anbankawa duka jikinta wuta numfashin ta yarik'a Mata barazanar d'aukewa, Kuma Koda tayi niyar fad'amai saita kasa bakinta Yayi nauyi, Mik'ewa zaune tayi tana k'ara matsawa kusa dashi cikin tsoro da gudun kada wannan Azabar tasake kusantar ta, Takai bakinta Kan nasa tafara Kissinger d'in shi, Jin Hakan kamar A mafalki dama kuma matse yake yasa ya ture laptop d'in gefe shima cikin Azama yasoma kissing d'inta Bakajin Komai d'akin sai nishinsu da k'arar kisses d'in da sukewa juna, Duk yawani haukace mata, cikin dabara yafara rabata da y'ar rigar jikinta ya kwantar da ita Ahankali yabita ```Nidai Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Waje nafice Dan fad'ar Wannan Abun yafi k'arfin Alk'alamina dama idanuwana zuwa Baki na,. Allah kabamu Ikon Aikata Alkhairy Koda yaushe, ka hanemu da mugun Aiki musamman Rubutun batsa Allah ka kareni Daga gareshi ya Allah Ameen Ameen........``` Bubbuga k'ofar gate d'in tayi Ahankali maigadin Malam Rabe Yazo ya bud'e, Harara ta watsa Masa tana fad'in "Zaka ban hanya na wuce ko saina bangajeka nawuce," Baice mata Komai ba dama Already yasan wannan Matar y'ar uwar Hajiya ce Kuma yanajin tana kiranta Momy saidai batada kirki ko k'ad'an gata ba yarinya ba Amma sai Rashin Arziki, Saidai Sam tasu batazo d'aya ba dik tazo gidan sai sunyi fad'a da ita yauma bayajin hayaniya ne shiyasa ya k'yaleta tawuce tana wani hura hanci, birgi Kai Kawai Yayi Yana fad'in "Allah K'yauta" Gidan babbane Kuma yanada Fad'i had'ida zurfi Dan Haka cikin A Zama tasamu wani d'an loko cikin Yawan shuke shuken da ke wurin, y'ar k'aramar wuk'ar da tazo da ita cikin zanenta ta kunce tafara Gina da ita Saida ta Tona rame Sosai sannan tasaka layar ciki tamaida k'asar ta rufe, sannan tanufe cikin gidan Koda tashiga palourn ba kowa k'arar TV da AC kawai ketashi, sallama tadinga k'wad'awa Amma shuru, hakan yasa tamik'e tashiga d'akin ta Nan ma shuru ba kowa hakan yabata damar d'aukar man kitsonta tazuba garin maganin da A kabata, kawai kuwa Sai maganin ya had'e da man take komai k'wak'wk'wafin ka bazaka gane wani Abu Yashiga cikin man ba, Cike da farincikin samun wannan Nasarar tafito d'akin, D'ayan da tajiyo motsi tanufa da har zata wuce Amma Jin nishinsu ya tabbatar mata dacewa suna ciki sannan suna k'okarin Saduwa da juna ne, cikin tashin hankali bako Sallama ta Afka musu ciki tareda dukan k'ofar da k'arfi kamar dai zata kife, Dukansu take suka A zamar juyawa ganin Momy ba k'aramin mamaki Tasha ba, cikin Sauri tajanyo blanket tak'ara rufesa dama Arufe jikinsu yake Wannan ka idar Aiman ce Idan zaiyi Rayuwar Aure da matarsa saiya rufe jikinsu Duka iya fuska zuwa wuya ne kawai suke A bud'e, Wani Irin bak'in ciki da haushi yaji sun masa dirar mikiya lokaci d'aya tsanar Matar Mai k'arfi tashiga Ransa, yanzu da Ace jikinsu bud'e yake da shikenan tagama ganin komai nasu, "Wannan wace irin jahilar Mata ce,"? A Ransa Yayi maganar Amma Saboda b'acin Rai baisan maganar tafito waje ba, K'walalo ido Ashyat Tayi waje tanamai Jin zafin kalaman sa ga mahaifiyar ta, Momy Jummai kuwa sai tafara kame kame cikin rawar murya Tace"Ah Alhaji kana ciki Ashe ai bansani ba Kuyi hak'uri bansan Kuna ciki ba wallahi ai," Tana Gama maganar tafito waje batama tsaya ba tayi tafiyar ta Ranta fesssss Domin koba komai ta gabatar da Aikinta cikin Nasara bugu da K'arfi gashi ta Hana Kusantar junansu na Wannan ranar wannda tasan daga yau bazasu sake k'okarin kusan tar juna ba. Da Sauri Ashyat tamik'e tana lalubar zanen ta tad'aura tafito cike da kunya tafito waje Amma me ba Mama Jummai a palourn taduba ko Ina Amma Bata ganta ba Hakan yabata tabbacin tabar gidan Ranta yad'an sosu tanajin haushin Aiman Domin ganin take haushin maganar sa yasa tabar gidan bata zauna, d'akin ta wuce cikin Haushi,. Aiman kuwa takaici ya hanasa Koda motsi wannan wane Irin tsabar Jahilci ne kifad'a gidan mutane har cikin d'akin kwanansu bako Sallama Balantana wata Alama gashi Yana Dab da zuwa babbar headquarter d'in da yajima baije ba, wani irin iska Mai zafi ya fesar sannan yamik'e Yashiga wanka....................... ___________________ BARI MU LEK'A BAYA DAN GANO MEYE DAN GANTAKAR MOMY JUMMAI DA ASHYAT DAMA DALILIN SON GANIN BAYANTA AMMA SAIDAI NEXT PAGE ZAMU SANI DOMUN YANZU NAGAJI GASKIYA IDANUWANA NA BUK'ATAR HUTU............. _BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_ WhatsApp number 07064904617 or 07031012948 *SAKACINA👿☠️👽* _PAID BOOK_ *6 March 2023* _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_ *INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱* *page 21 to 25* _Second to The last Free Page in Sha Allah_ ```Mata iyayen Ado, Ina maison tafito A Macce takowanne fanne kayane ko gyaran jiki to kuzo dama tasamu donin kuwa Shahararriyar Matar Nan Mai sauk'ak'ama kowa Wato Maman teema, tana Nan d'auke da kayan jiki kala kala, Ina masu fama da Glass A gefen idanuwansu yayi tabon baki to kuzo ga waraka in Sha Allah,.. Ina masu fama da matsala Haihuwa kinshekara 5 Baki haihu ba? To kizo da izinin Allah kukanki zai k'are, Ina masu buk'atar sunyi haske fatarsu tayi smooth duk bana bleaching ba to ku matso kuma,. Ina masu son k'arin tsawon gashi? Ina masu son fitowa da kayan sakawa masu Kyau daidai Aljihunka Mara tsada Kuma saika zab'a less ne ko Atamfa ko shadda gizna yadi bowels material mayafai takalmi na maza ne zuwa na mata duka kuzo gurin Maman teema 08100100821 Ina Mata masu son su tsuke ciki da waje susaka maigida Ihu? Duk kuzo ba biyan buk'ata nakusa in Sha Allah, harda kayan kitchen Kai Komai kuke buk'ata dakwai in Sha Allah Zaku Dace sanadin kayan matan ta idan kikayi using dasu har Kyauta Zaki samu gun maigida kudai kada kubari Abaku LABARI kada ku manta 08100100821 Itace number da zaku sameta kira ne ko chart Maman teema sunan, kada kubari Abaku LABARI..........💃💃💃💃💃💃``` ...........Alhaji Musa Mai Nasara d'an kasuwa mai dogaro da kansa maizuwa k'asashe daban daban Domin neman halak d'insa, yanada mata 2 Hassi da Jummai Wanda Jummai badan niba ta Aure Shiba Saidan Abun hannunsa Wanda Auren Kuma na had'ida ne, duk Zaman kafiyar da suke shida Matar sa Hassi zuwan Jummai gidan komai yafara ja baya, cikin ikon Allah Hassi tasamu ciki tahaifo y'arta Ashyat Murna gun baba ba'a magana, Jummai kuwa tamkar ta mutu saboda tsabar bak'in ciki, Suna Nan zaman hakan badad'i da dad'i itama Jummai tasamu ciki ita d'in ma macce ta Haifa duk da ba hakan taso ba Amma tayi hak'uri koba komai yanzu Sun zama d'aya, Ashyat kuwa yarinya ce Mai hak'uri da yawan ibada saidai Kash *SAKACI* yamata yawa bata Faye d'aukar Abubuwa da mahimmanci ba, Yarinyar Jummai kuwa Sajida Sam bata damu dawani Addini ba ga rawar kai gabin maza ga hassada Hakan Yasa suke saurin samun matsala da Ashyat, Har suka girma Suka Shiga school Hassadar Ashyat nacin Sajida, Bayan sungama secondry ne, Abba ya d'auke su zuwa gidan Babban Amininsa Kuma d'an uwansa wato Alhaji sani, Tarba maik'yau suka samu Tinda Aiman ya d'aura idansa Kan Ashyat yarasa natsuwar sa, hankalinsa Bai kwantaba saida ya sanar da Abbansa farinciki iyayensa sukayi ita kanta Umma taji Dad'in Domin ta lura Ashyat tanada natsuwa, Hakan Yasa sukaje dakomai Akayi magana, Aka saka ranar biki kuma taci gaba da karatun ta Sanda labarin Yasami su jummai Sosai sukayi bak'in ciki Inda Jummai tayi Alk'awarin Koda zata tsirara saitaga bayan Ashyat Kuma ta rabasu y'arta ta Aure Shi, Duk iya k'okarin su Basu iya hana Allah ikonsa ba Domin soyayya sosai take tsakaninsu zuwa wannan Lokacin harta Gama University d'in ta tagwada neman Aiki da taimakon Aiman tasamu Aiki A wata Asibitin gyaran k'ashi, Cikin hakan ne Kuma maganar Auren su tataso , Shiryawa su Abba sukayi shida mama banda Ni sukaje gurin danginmu Dan sanar dasu biki Bayan sunzo A hanyarsu ta dawowa sukayi hatsari inda take suka Ansa Kiran mahaliccinsu....... Adaidai lokacin Kuma suna tare Dashi suna fira D'an sunkuyawa Tayi tana dafe saitin Zuciyar ta, tace "Inanalillahi wa'inna ilaihin raju'un" "Subhanallah Dear meke faruwa," D'agowa tayi idanta har sun sauya tace"gaba na zuciya ta duka suke da k'arfi inajin kamar Wani Abu yasami iyayena" "Kai haba dear kirik'a magana maikyau mana bayan sunacan wurin fad'ar bikin mu kedai Raki kike kinkusa Zama Amarya nace d'auko min wancan Maida Wancan" Da kalamai msu dad'i yasamu tad'an sake sannan yawuce Amma shikanshi yana gwada Kiran su Abba.. Sam takasa natsuwa zaune Kawai take Amma dika hankalinta Yana gurin iyayenta gashi har Yanzu takasa samun su Awaya Kuma idan takira can Ansar d'aya ce Ana Kira ba'a Samu, Su Jummai kuwa hankalinsu kwance sai hidimarsu suke, Mutanen da suka zagaye motar ne Suka Sami D'an k'aramin katinsa Anan suka Sami sunan sa zuwa passport d'in sa Saidai Kash bawata hanya da zasu sami damar gano Wani d'an Uwansa Hakan Yasa suka Kai report gun Y'an sanda Anan Aka sauke photon passport d'in Aka saka cigiyar neman y'an Uwansa ta hanyar TV dama redio. Zaune yake A palourn su ya zabga tagumi Ammi tashigo, ganin tanata magana Amma shuru Hakan Yasa tazauna kusa dashi had'ida dafashi Tace"Haba son meke damunka haka ka zauna shuru kana tinani ga Alama yau bakama fita Aiki ba," Dawowa duniyar tunani yayi Yana hurzar da iska yace"Ammi tin sanda su Abba sukaje garinsu gun fad'ar bikin namu Amma shuru ba labarin su gashi itama tashiga damuwa yanzu Kona kirata bana samu nasan tanacan cikin wani Hali, kuma Ni Ammi yarda na lura da Matar nan kishiyar mahaifiyarta wallahi kamar Bata k'aunar ta," "Kadaina damuwa son in Sha Allah suna lafiya tayu sun biya Wani k'auyen ne, Kai son daga zuwa fira harka fahimce halin kishiyar mahaifiyarta,? Kaga banason irin Wannan" Bata gama rufe Baki ba Saiga Abbu Arikice yashigo bako sallama Yana fad'in"innalillahi wa'inna ilaihin raju'un, kuna Ina son,"? Dik Arikice yake Shiyasa ko ganinsu baiyiba A palourn "Abbu lafiya kuwa gamu Nan fa," Aiman ya had'a yana Kama hannun Abbu "Inafa lafiya Aiman Babban Aminina Kuma D'an uwana Alhaji Musa Yayi hatsari Kuma ga dukan Alamu ya Rasa Ransa ne shiyasa Ake cigiyar neman y'an Uwansa, maza Tashi muje," Cikin tashin hankali yabisu Umma namusu Allah yatsare,. Koda suka Isa kuwa sunriga sun k'arb'e Kiran mahaliccinsu, bayan cike ciken takardu suka k'arb'o gawarwakin suka dawo, Gaba d'aya yau Cikin tashin in take ko Abincin bataci ba, Amma Ahakan Momy Jummai taketa tasa Aiki Sajida kuwa tana zamanta, Gabanta ya tsananta fad'uwa bayan taji tsayuwar motoci, Sallama sukayi Momy Jummai dake bakin k'ofar zaune ta Ansa sallamar tana "fad'in waye Wai Wannan sallamar haka, to maigidan ba yanan saiku k'ara gaba," tafad'a tana k'ara sautin redi'on ta, Ganin batada niyar fitowa Yasa suka d'auke gawarwakinsu cikin makara suka Shiga ciki da Sallama suda Sauran y'an Uwan Alhaji musa dama liman dasuka Kira Yanzu, Ganin Anshigo da wad'annan makarar ta d'aukar gawa ga mutane 2 ciki lullub'e Kuma dik likkafanin yayi ja Alamar jini Yana zuba daga jikin mataccen, k'uri Kawai tamusu da Ido takasa magana Amma still gabanta na dukan Uku Uku, Momy Jummai ce tamik'e tsaye tana fad'in Kai lafiya sai koke koke kuke Kuma suwaye cikin wad'annan makarar Kodai kunyi b'atan hanya ne,"? Ajesu k'asa Akayi bagwanda yayi magana Ahankali liman d'in yake cewa"Dama shi Rai bak'on duniya ne kuma ba Wanda Aka halitta duniya Dan yazo ya zauna Kuma......" "Kai Kai Kai Malam liman dakata wannan dika wa'azin na meye? Munsan da komai ai Kawai kufito kaitsaye ku mana bayani," Bawanda ya tanka ganin Hakan Yasa tamike dakanta tabud'e gawar farko wa Ashyat zata gani ma mahaifiyar ta tagani kwamce Bata motsi gajini haryanzu na fita daga bakin ta, Ido tak'walalo waje jikinta ya hau k'yarma, Bata k'ara Shiga tashin hankali ba saida Aka bud'e d'ayan mahaifintane shima Sai ya mutu, Wata irin k'ara tasaki Had'ida zubewa k'asa timmmm Cikin tsananin tashin hankali Aiman yak'araso inda take Yana jijjigata Amma batako motsi cikin sauri ya sab'eta sai mota Daganan suka wuce Asibiti,... Anan gidan kuwa k'aramar hauka su Jummai sukayi tayi Wanka Aka musu Akawuce dasu gidansu na gaskiya inda saidai muce Allah yajik'an su, Kusan kwana 3 Ashyat bata farka ba ita ba macce ba Kuma ita ba raye ba, fad'ar tashin hankalin da Aiman yake ciki B'ata lokaci ne, Ganin duk ya susuce Yasa suka d'aura Auran su A masallaci Wanda kawun tane yasa Akayi hakan ganin shiyafi kula da ita Dan Kar Asamu matsala Yasa Aka d'aura, dik da yasani bawani jind'ad'i tinda Amarya na kwance ba lafiya Amma yaji dad'in Auren, Saidai tayi sati d'aya sannan tafarko kalmar farko itace"Da gaske dika iyayena sun mutu, kuce mafalki nake Dan Allah kudawomin dasu," fizge fizge tafara tana kuka Sosai da k'yar likitoci suka Sami damar yimata Alluran bacci. Da taimakon malaman Addini da rubutunsu Aka Samu ta Dan dawo daidai Saidai ba um ba um um, har lokacin Kuma ko sau d'aya JUMMAI da y'arta basuzo dubata ba, Bayan Ansalamesu ma gidansu Aiman suka wuce da k'okarin su Ammi da Aiman suka samu tad'an Manta har zuwa sanda ta tare Ammi tazama uwa tagari gareta dama Ammi Aiman ne Kawai gareta shiyasa takeson Ashyat sosai, Tindaga Wannan mutuwar Yasa ASHYAT takasance Mai yawan *SAIKACI*............ _MUNDAWO DAGA LABARIN_ _BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_ WhatsApp number 07064904617 or 07031012948 *SAKACINA👿☠️👽* _PAID BOOK_ *6 March 2023* _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_ *INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱* ```Mata iyayen Ado, Ina maison tafito A Macce takowanne fanne kayane ko gyaran jiki to kuzo dama tasamu donin kuwa Shahararriyar Matar Nan Mai sauk'ak'ama kowa Wato Maman teema, tana Nan d'auke da kayan jiki kala kala, Ina masu fama da Glass A gefen idanuwansu yayi tabon baki to kuzo ga waraka in Sha Allah,.. Ina masu fama da matsala Haihuwa kinshekara 5 Baki haihu ba? To kizo da izinin Allah kukanki zai k'are, Ina masu buk'atar sunyi haske fatarsu tayi smooth duk bana bleaching ba to ku matso kuma,. Ina masu son k'arin tsawon gashi? Ina masu son fitowa da kayan sakawa masu Kyau daidai Aljihunka Mara tsada Kuma saika zab'a less ne ko Atamfa ko shadda gizna yadi bowels material mayafai takalmi na maza ne zuwa na mata duka kuzo gurin Maman teema 08100100821 Ina Mata masu son su tsuke ciki da waje susaka maigida Ihu? Duk kuzo ba biyan buk'ata nakusa in Sha Allah, harda kayan kitchen Kai Komai kuke buk'ata dakwai in Sha Allah Zaku Dace sanadin kayan matan ta idan kikayi using dasu har Kyauta Zaki samu gun maigida kudai kada kubari Abaku LABARI kada ku manta 08100100821 Itace number da zaku sameta kira ne ko chart Maman teema sunan, kada kubari Abaku LABARI..........💃💃💃💃💃💃``` *Page 26 to 30* *9/3/2023 March Thursday* _LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH,... Idan kina kana buk'ata d'aure kabiya kibiya sannan ki karanta 300 ne kawai bada Yawa ba, idan kinsan Dan ki fiddamun Abu waje Zaki siya Dan Allah 🙏 kibar k'ud'in ki nabar littafina, dik Wadda tasiya tafiddamun Abu waje gaskiya ban yafe ba, Haka idan Kika karanta Baki biyaba shima wallahi ban yafe ba Dan Saida na wahala na RUBUTA Kuma idan zakumin Adalci nayi wasu da yawa nabar muku su A matsayin Kyauta free books to yanzu nace wannan paid book ne na k'ud'i ne to Dan Allah 🙏 kumin Adalci wurin biya sannan ku Karanta, kibiya ki karanta cikin sallama ba cuta ba cutarwa.... Allah yasa mudace..........._ ````Zab'en shuwagabanni Anyi yawuce muna fatan Allah Yasa su zama Alkhairy garemu, mudaina zagin shuwagabannin mu Hakan zaisa k'ara lalacewa ne, kuma y'an kasuwa kuji tsoron Allah kidaina zuba k'ud'i SOSAI Kan Abubuwanda kuke Saidawa, ga Azimi ya k'arato so please kuji tsoron Allah kuyiwa y'an Uwa musulmai Sauk'i da farashi Mai Arha,..... Sai zab'en Gwamnoni so kada mubari A rud'emu da toka ko Omo ko wasu y'an k'ud'i susaka musaida y'an cinmu muzab'i Wad'anda Basu cancanta ba, Mu tsaya muzab'i mutanen kirki shine kawai shawarar Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Allah yasa mudace``` ........... Tana fitowa Daga wanka Takoma bayan gidan wurin lambu tasoma kwance kanta, Fitowa yayi har palourn Amma baiganta ba hakan yasa ya nufo waje, can ya hangeta tana kwantar Kai sanye take cikin riga da wando wad'an da suka D'an kama ta, k'arasowa gurin yayi da Sallama Abakin sa Yana waya, Ansa sallamar kawai tayi batareda tajuyo ba, zama Yayi kusa da ita Saida ya k'arasa Wayar sannan ya d'auke tsinken ya Fara bayya mata Yana fad'in"Wai wify fushi kike dani? Bayan nine Akama laifi Amma ke kuke fushi," D'an tura Baki tayi"Amma Saboda yaya saika fad'awa Momy Jummai magana haka, matsayin Uwa fa Take gareni, gashi taji Ciwon maganar tinda Koda nafito palourn Batanan tawuce Abunta," "Yanzu k'anwata Abunda tayi daidai ne kenan,? Ko d'an kishin Nan baikiyi Ace wata daban tashigo d'akin baccin mijinki taganku Kuna mu'amalar Aure taga siffar mijinki Amma koda k'ad'an ne Wai bakiji ciwo kan wannan Abun ba, Saboda gabaki d'aya kincika *SAIKACI*," Ransa b'ace ya Ida Maganar tareda barin wurin Ganin Ransa ya b'aci Sosai yasa duk jikinta yayi sanyi, barin shi Tayi saiya D'an huce sannan tabashi Hak'uri, K'arasa banye Kan tayi, Rashin sani yafi dare duhu da tasan Abunda ke cikin man kitson da Sam bata zubashi kanta ba, Jin kanta tayi yawani irin sarawa tajima kanta namata wani iri kuma bakinta ya Mata nauyi takasa Anb'atar Sunan Allah saboda tsabar *SAIKACI* tajima cikin wani irin yanayi kafin tasamu tad'an dawo daidai tamik'e d'akin ta tanufa tamaida man Kan tazauna bakin gadon nata tanajin wani irin Ajikinta, ga wani zafi da take ji, sake wanka tayi tafito tana d'aure da towel, daidai Lokacin shima Yashiga Yana Bata Wayar da Ammi magana da ita, kauda kansa Yayi ya juya zaifita bayan yabata Wayar, Rik'e hannunsa tayi cikin Sauri tana cigaba da wayar, K'okarin cire hannunsa ya Fara daidai Nan Suka gama magana ta katse Kiran Fad'awa jikinsa tayi tana kukan shagwab'a"I'm so sorry my dear nasani Bata Kyauta ba Amma itad'in Uwace gareni ko Yaya tazama," Ganin Yana son cireta jikinsa yasa cikin Sauri takai bakinta cikin nasa Abunda batasan ta iya ba yau shita Fara Mai salo iri iri duk k'okarin sa naganin ya kanne kasawa yayi take Yashiga maida Mata martani Shima Azaba, k'afafunsu k'asa d'aukar su sukayi Hakan Yasa ya d'auke ta zuwa Kan gadon, Yana kaf dashiga Babbar k'ofar sa, tasoma turesa tana zabga Ihu ciwo da yakushi tafara masa, jikinta yasoma mata wani irin zafi tamkar wuta yanayin Aiman take ya sauya mata wata muguwar halitta taga ya koma Mata hakan yak'ara haukace ta, tasake zabga wata irin k'ara dasaka wani mugun k'arfi ta tureshi gefe har kansa yana buguwa da jikin gadon, Hantsalawa tayi baya ta sauka Kan gadon tanawani fidda numfashin A wahale tana zuba Masa Ido, Shikuwa k'asa motsi yayi Azaba biyu suka had'e Masa gurin d'aya ga muguwar sha'awar ta ga zafin buguwar da Yayi da gadon Kan goshinsa yad'an fashe sai jini ke fita, Fansa idan yayi dubu dika ya b'ace Cikin kakkausar murya yace"Saboda na nemi Abunki shine kika jimun dika Wad'annan raunukan? Yanzu Karo ba Adadi kenan da kike hanani hakkena Ashyat, shikenan, wallahi Koda Zan mutu bazan sake k'ask'antar da kaina wurin neman kiba kije Kita rik'on kayan ki," Yana gama fad'in hakan ya sauke short niker d'insa yasa yabar d'akin, Yana zuwa d'akin sa ya watsa ruwa yashirya tashiga motar sa yabar gidan Baki d'aya Ransa na masa suya.. Ita kuwa sai bayan yatashi Yana fad'an sannan tadawo hayyacinta Kuma taga yadawo normal Hakan Yasa ya durk'ushe wurin tana faman kuka Tace"Nashiga uku Ni Ashyat meke Shirin faruwa Dani ne haka Mijina Yayi fushi dani Irin Wanda bai tab'a yiba, duk sanadin *SAKACINA* Nashiga uku," Sosai tawuni kuka Shikuwa gidan gonarsa yawuce can ma yayi kwanciyar sa Ciwo Mara ya Addabe shi kamar zai mutu saida yakira likitansa yazo yaduba nashi yamasa Alluran da k'arin ruwa duk Yarda yaso ya koma k'i yayi Dole yabarshi yawuce Amma yamishi fad'an Kan yasamu matarsa gaskiya Domin sparm yamasa yawa yanason fita ne, To Kawai yace Yashiga baccin sa Maigadin gidan Gonar shike kula dashi. Ganin har dare ba labdrin sa Kuma takira Bata shiga ba hakan yasa tak'ara fashewa da kuka, Ganin kukan ba Abunda zai mata Dole tashiga band'aki ta watsa ruwa tafito gurin madubi tanufa tana shafa mai, Motsi taji A palourn tafito Amma bakowa Takoma tana ganin Kamar kewar mijinta ne kesata Jin hakan tana shiga d'akin saitaji TV d'insu na palourn yafara magana cike da mamaki tasake fitowa ta kashe, Amma tinkan ta Ida fita TV d'in Yasake kunna kansa tsoron ne yafara kamata Amma cikin dakiya tasake kashe TV tabar palourn da Sauri, Hahahaha Hahahaha Hahaha dariya Mai sauti tafara ji Amma bakowa cikin tsoro da rawar jiki tafara dube dube, gurin madubi tanufa tana ja dabaya tana waige waige Sannan *SAKACI* Ya hanata Anb'atar Sunan Allah ko d'aya, motsi taji gabda bayanta cikin kad'uwa tawaiga cikin mudubi ta hange wata mummunan halitta Mara misaltuwa Baki jini Ido jini baka iya ganin fuskar Abun duk gashi da jini ya rufe Mata fuska, mik'a hannu halittar tafara tanason kamata Hakan Yasa taja dabaya tana Rawar jiki da kuka, sanyi tafaraji Abu na zubo Mata daga sama Koda tad'an shafa taduba me zata gani? Jini ne cikin tashin hankali tadube saman Matar tasake gani Asama jini nafita Abakinta tama mik'a hannu tanason kamata, Cikin sauri tanufe k'ofa tanason ta bud'e tafita Amma Ina tarufe kanta k'ofar gashi Hannun Matar yakusa cinmata Wata Raza nanniyar k'ara tasaki take k'asan k'afafun ta jini maiyawa yasoma fita ganin duka Wad'annan masifun yasa tadafe maranta take tafad'i wurin bako Alamar motsi ko numfashi tare da ita................................... ```Kash laifin Dad'i k'arewa gashi dai munkoro A Wannan littafin na *SAKACINA* Saidai Kuma Free Page ya k'are Anan, Domin sanin Yaya zata kaya ku hanzarta biyan k'ud'inku 300 ne kawai Domin mallakar naka naki *SAKACINA*.............``` _BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_ WhatsApp number 07064904617 or 07031012948 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels